ABUN DA YAKE GUDU YA FARU! YANZU YANZU DR IDRIS YA KARASA TONAWA DR ISA ALI PANTAMI ASIRI

  Рет қаралды 478,518

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 304
@hussainiyunusa5278
@hussainiyunusa5278 Жыл бұрын
To shidai Dr isah Ali Ibrahim Fatami dai Allah yayi mai SUTURA saidai bakin ciki ya KASHE ka makircin ka ba zai cishi ba
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 8 ай бұрын
Dr. Idirs yafi Pantami kuɗi da gidaje da 'ya'ya.
@HAFSATMUHAMMADALIYU-uv9gz
@HAFSATMUHAMMADALIYU-uv9gz 6 ай бұрын
Hmmm
@GOLDENSCALE-m5u
@GOLDENSCALE-m5u 3 ай бұрын
baka da hankali
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Allah Ya Kara Ma Shaykh Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Tsawan Kwanaki Masu Albarka. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@sulaimanaliyu6872
@sulaimanaliyu6872 Жыл бұрын
Dan dan Manzan Allah s.a.w ku yarda ku cigaba da hada kawunan musulumi baki daya
@hadizahaliru9576
@hadizahaliru9576 4 ай бұрын
Allah ya kare mana digital shaikh, Pantami bawan Allah ne Kuma munsamu. Sshada ga me rabo taki.
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@ayshaabubakar4252
@ayshaabubakar4252 Жыл бұрын
Ameeeeen ya rabb
@AhmadNuhu-e7i
@AhmadNuhu-e7i 3 ай бұрын
Allah kabayyanamuna kaikiya
@saddiqibrahim
@saddiqibrahim 2 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihirajiun Allah ya shiryi Ka Gsky haka ba musulunci kana sunan malami kana hawa mambari kana sukar wani
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@tijanimuazuhassan5886
@tijanimuazuhassan5886 5 ай бұрын
Wanda Allah ya rufa wa asiri Kuma, wa ya Isa ya tona Masa
@suleimanisah918
@suleimanisah918 4 ай бұрын
JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@SurajoAbbas-c7c
@SurajoAbbas-c7c 5 ай бұрын
Allah y Kara ma sheik isah Ali fantami lpy
@naziruabdullahi2224
@naziruabdullahi2224 2 жыл бұрын
Wallahi qaryane kakeyi wallahi fantami bayayi qarya wallahi wallahi Kai ne ma ra gaskiya wallahi fantami bayayi qarya wallahi
@BULAMASANDA-vs5ms
@BULAMASANDA-vs5ms 6 ай бұрын
Allah ya jiganka
@MuhammadUmar-m8f
@MuhammadUmar-m8f 3 ай бұрын
Ka gyara kalaman ka annabi ne kadai baya qarya
@adamulamu4063
@adamulamu4063 Жыл бұрын
Fantami iKon Allah Allah ya Kara daraja
@CharityYaachat-uw7bz
@CharityYaachat-uw7bz Жыл бұрын
Very God allahyakara ditomu naddagas kiya
@FaizaLabboladan
@FaizaLabboladan 5 ай бұрын
Kaidan bakinciki karyakake shekh. Isa Ali fantami Allah yakare ka❤
@rabiuibrahim2348
@rabiuibrahim2348 Жыл бұрын
Dan allah malamai kurika zama masu hakuri darufawa juna asiri
@dalhatuiliyasuabdullahi9665
@dalhatuiliyasuabdullahi9665 3 ай бұрын
Aslm, Nakan si wannan Kana yake kokarin yatonawa asi,kama Shi ai baka yake. ALLAHU adi yake amana Shiriya da kama dauwamar Sutura.
@TahiribrahimTahir-dj8vm
@TahiribrahimTahir-dj8vm 8 ай бұрын
Allah yakarama lpia prof isah Ali Pantami kayi hakuri daukaka Ceh dole zakaiii ta fuskantar yan wahala irinsu dr jaki 🦄🦄
@IsmailAminu-i5t
@IsmailAminu-i5t 5 ай бұрын
Allahu yashary mu ameen
@JabirIdris-y6v
@JabirIdris-y6v 4 ай бұрын
Allah bless Dr
@HamzaTukurabdullahiU.tsamiya
@HamzaTukurabdullahiU.tsamiya 9 ай бұрын
Bawanda ya.isayatonama Wani asiri sai Allah
@IsmaeelHassanbalarabe
@IsmaeelHassanbalarabe 5 ай бұрын
Allah ya dai daitaku,fadan malamai bashi da kyau
@PaulinaBFidelis
@PaulinaBFidelis 5 ай бұрын
May Allah have mercy on us Amin.
@usmanabubakar1317
@usmanabubakar1317 2 жыл бұрын
Wallahi Dr jaki kaji Tsoron Allah
@ahmadtjmaichinko4547
@ahmadtjmaichinko4547 2 жыл бұрын
Dr Jakki Dan bauchi kadaeji kunya Dan munafuka mugun munafuki wawa
@tijjanisani9463
@tijjanisani9463 Жыл бұрын
Kune jakuna Sha Sha shai
@harunaali7904
@harunaali7904 Жыл бұрын
Nasan idan aka kira uwarka hakan bazaka ji dadi ba
@IsmaeelHassanbalarabe
@IsmaeelHassanbalarabe 5 ай бұрын
Gaskiya kada zamiyar shedan ya rinjayeku kuna fadin Allah yace kuna sukan junanku masu muku kabbara na yaudaranku,memakun su gaya muku gaskiya,inyayi maka wani abu kanemi mutum kagaya mishi yabaka hakuri. Rayuwa babu tabbas,duniyar guda nawa take,akwai hisabi bayan mutuwa fa.
@SaiduMurtala-gu7bz
@SaiduMurtala-gu7bz Жыл бұрын
Prof isa Ali fantami Allah yakara maka lafiya Allah yasa gama da duniya
@HAFSATMUHAMMADALIYU-uv9gz
@HAFSATMUHAMMADALIYU-uv9gz 6 ай бұрын
Hmm
@jibreelyusuf9105
@jibreelyusuf9105 2 жыл бұрын
Allah ka albarkaci mu da yafiya
@abdurrahmanalbaniy
@abdurrahmanalbaniy 5 ай бұрын
Idan anzaguéka kabari ga Allah idan kuma yatabbata Allah ya rupa maka asiri kuma karya akayimaka to kabari ga Allah allah ya ichésu
@laoualiSouley-i6c
@laoualiSouley-i6c Жыл бұрын
allah hiirya
@FatimaAbdullahi-e2x
@FatimaAbdullahi-e2x 6 ай бұрын
Amieen
@AbdulgaffarMht-ut7kz
@AbdulgaffarMht-ut7kz 6 ай бұрын
Allah ya ganar da Kai Allah ya shirye ka
@jallabafaruk
@jallabafaruk 3 ай бұрын
Wallahi malamai kujitsoran Allah wajan haddakan musuluncifa wannafakunahaddasa musibane za,amanadariyanefa
@AliyaAlkasim
@AliyaAlkasim 5 ай бұрын
Allah yashiryeka, bakyeudai bata wani
@AliyaAlkasim
@AliyaAlkasim 5 ай бұрын
Fantami Allah yadada kareka
@saadatumustaphadanzaria
@saadatumustaphadanzaria Жыл бұрын
Allah ya shiryeka
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Allah ya tsine Maka albarka
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaima haka
@mukhtaribrahim3056
@mukhtaribrahim3056 6 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji un
@SaiduMurtala-gu7bz
@SaiduMurtala-gu7bz Жыл бұрын
Allah yakara wa fantami lafiya
@basheerika1649
@basheerika1649 Жыл бұрын
Wallahi jaki jaki ne
@faizumuhammad6022
@faizumuhammad6022 2 жыл бұрын
Wallahi bamajindadin abunda malamammu sukeyi
@sulamanmusa6638
@sulamanmusa6638 Жыл бұрын
Wlh gaskiya ne Dan uwa
@IbrahimIsah-c3y
@IbrahimIsah-c3y 6 ай бұрын
Allah yakarakare Mana malam
@YauShehu-o3g
@YauShehu-o3g Жыл бұрын
Allah ya gyara amin❤
@YusufShafiu-g1g
@YusufShafiu-g1g 5 ай бұрын
Ni banason inajin irin wadannan maganganun abakin malumanmu sam Allah yadai daidaita tsakaninku amin
@MusaMuhammad-kw6if
@MusaMuhammad-kw6if Жыл бұрын
Allah ubangiji ya saka mallam
@TahiribrahimTahir-dj8vm
@TahiribrahimTahir-dj8vm 8 ай бұрын
Dr jakiiiiiiiiiii 🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄 wlh karshenka baxai kyauba mahaukacin banxa 😢
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 5 ай бұрын
Ita gaskiya koda kaboyeta saita bayyana you can hide the truth for sometimes you can never hide the truth forever
@dalhatuiliyasuabdullahi9665
@dalhatuiliyasuabdullahi9665 3 ай бұрын
Aslm Kutuwa M Idris Cewa Hassada bakyau,Anan dai mumfahimci Kaurane yanemi Alfarmar Digital Qur`an and ........Sheik. Munada bukatar musan dililin gabar.
@nasiruabubakar7455
@nasiruabubakar7455 2 жыл бұрын
Dr idris abdulaziz bauchi Allah Kara lafiya da nisan kwana me Albarka ya kareka daga sharrin mahassada
@harunaali7904
@harunaali7904 Жыл бұрын
Ameen ya azza wajall
@abdussalamahmad5839
@abdussalamahmad5839 Жыл бұрын
Mtsssew kuma jakan ne kenan
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 2 жыл бұрын
ikwan Allah Haka hawan mimbari yakoma ambar karantarwa sai Bada labaray to Allah yachiryemu
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@ayubaumardassareaa8357
@ayubaumardassareaa8357 2 жыл бұрын
Allah ya kiyaye
@aboubakarissiaka356
@aboubakarissiaka356 Жыл бұрын
Wanan mutumi alah shiryeka ka cike fitina alah bamu ilimi mai albarka
@AishatuSuleiman-r5r
@AishatuSuleiman-r5r 5 ай бұрын
Gaskiya wannan wulakanta kaine, kanazubarwa da musulmai mutunci, baidaceba gaskiya kana malami kanada fitina Allah ya shiryeka yaciremaka ciwon hassada
@YusufGambo-c9o
@YusufGambo-c9o 6 ай бұрын
Jaki jakine wlh fantami yafika
@abdurrahmanalbaniy
@abdurrahmanalbaniy 5 ай бұрын
Ku da kuke dora wannan kuji tsôron Allah Ku malaman addîni wannan bay kamata kuda kuké da'awa kuma da hada kan al'umma me ma biya n'a gaskiya za sutsé mu da muké sawrarinku yazamuyi
@rashidaabdulkadir7019
@rashidaabdulkadir7019 2 жыл бұрын
Hasada damai rabo takice kaikam kaji haushi bakada wa azi sai hasada dason tonama mutun assiri
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Kar Allah ya hadaka da ceton manzan Allah swas gobe kiyama .
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaima haka
@SadiqAli-nq9jo
@SadiqAli-nq9jo Жыл бұрын
Wannan bai dace ba a tsakanin ku malamai Duk abun da za kayi kayi dan Allah
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
To Dan ubankama uace zai yi ? Koyakeyi?
@kadriissoufouhabib5974
@kadriissoufouhabib5974 Жыл бұрын
Gaskiya Allah chiryeka malamin Yana tonama dan uwansa asiri kuma kana gaba da chi cikin wantan ramadan kuma gobe ka fito kayi wa'azi kace Allah ya Hana gaba tsakanin musulmi
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 8 ай бұрын
😅😅😅
@AbubakarYusufBuba
@AbubakarYusufBuba 5 ай бұрын
Meyan wannan
@JunaiduAbubakar-f4d
@JunaiduAbubakar-f4d 6 ай бұрын
Karyane bawani sirin sa Daya isa yatona masa wallahi aikin banza
@sunusishow3140
@sunusishow3140 5 ай бұрын
Allah ya taimakemu
@gazaliabubakar801
@gazaliabubakar801 Жыл бұрын
Karya kake ,,, fantami yafika
@abdullahiyusufdodo9632
@abdullahiyusufdodo9632 Жыл бұрын
Toh ba'a karantar da tsoron Allah cikin karatunka! Shiyasa
@ibrahimAbdusalam
@ibrahimAbdusalam 9 ай бұрын
Isah Ali kayihakuri daukakache Allah yakaremanakai
@laoualidjamila1977
@laoualidjamila1977 2 жыл бұрын
Allah ya chiryeka sofan minafiki
@SabiuSalisu-oq2jt
@SabiuSalisu-oq2jt Жыл бұрын
Shiya isa yatona Masha asiri aibai isaba
@mujittafautai
@mujittafautai Жыл бұрын
To Allah kyauta
@dalhatumusa4661
@dalhatumusa4661 6 ай бұрын
😊
@maishuwaki352
@maishuwaki352 Жыл бұрын
Ni anawa tsammanin akwai abubuwan dake damun al'ummar musulmi da addininmu Wanda in kuka dage kansu za'a samu maslaha Kuma asamu cigaba Amma Kun tsaya kan yiwa addini da malamai tarnaki su kawo rabuwar Kai Allah wadaran Wannan aiki naku inkuma ba masu shiryuwa bane Allah SWT Ya watsa aniyarku ya fidda ku daga cikin mu.
@mouzammiloualsidiq7075
@mouzammiloualsidiq7075 11 ай бұрын
Allah yakareman malaman mu kuma ya shirya mana su
@buharifago5129
@buharifago5129 2 ай бұрын
Malam ka samu matsalar rayuwa gsky. Hassada phone store
@FatimaIbrahim-rq9qg
@FatimaIbrahim-rq9qg Жыл бұрын
Kai inaka Samu six million amatsayin Kana Malam Idan ba
@haliruusman6938
@haliruusman6938 Жыл бұрын
Wallahi Dr jaki naqi JININ ka meh Kama da jaki.
@tijjanisani9463
@tijjanisani9463 5 ай бұрын
Ubankane jaki
@tijjanisani9463
@tijjanisani9463 5 ай бұрын
Ubankane jaki
@JabirIdris-y6v
@JabirIdris-y6v 4 ай бұрын
Kubar gaskiya ta bayyana banda zagi Dr Yafi Ku sanin Fantami
@AirtelMxkits
@AirtelMxkits 6 ай бұрын
❤😮
@rabiatualiyuibrahim4524
@rabiatualiyuibrahim4524 Жыл бұрын
kai mlm fantami yafi karfinsa wllh
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 Жыл бұрын
ALLAH ya taimaki malam
@mohammedalhassan8746
@mohammedalhassan8746 Жыл бұрын
Slm
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Allah ya tsinewa Dr jaki albarka 😊
@adamulamu4063
@adamulamu4063 Жыл бұрын
Ameeeeen
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 3 ай бұрын
Allah ya masa albarka. Tsinuwar ta fada kanka.
@ZabairouMoustari-iz5dm
@ZabairouMoustari-iz5dm Жыл бұрын
Kay dunia tazo karche allha ya chiryeka idriss
@ibrahimadbraman6010
@ibrahimadbraman6010 Жыл бұрын
Kai mallam Abdul Aziz kana da hasada
@abdullahisaidu5901
@abdullahisaidu5901 6 ай бұрын
Agaskiya hassada tabayyana afili
@Hauwaualiyusaulawa
@Hauwaualiyusaulawa 2 ай бұрын
Bkin cikin har y hna ka zama lfy, ka fara Kar ya
@FaridaSuleimanIjakoro-sw4es
@FaridaSuleimanIjakoro-sw4es Жыл бұрын
Mudai muna bayan pantami mll.duk abunda xaka fadi
@maryamabubakar413
@maryamabubakar413 2 жыл бұрын
1
@abubakaraliyu191
@abubakaraliyu191 Жыл бұрын
Dr .Don Allah ko damuda abinda zai zama maslaha akan abinda zai karamu a musulnci
@tamimoualpha4638
@tamimoualpha4638 Жыл бұрын
Malam bakaso Zaman lafia
@AbbakarBaba
@AbbakarBaba 11 ай бұрын
😊❤
@aminumuhammadgimba1311
@aminumuhammadgimba1311 2 жыл бұрын
Shin malam wanan waazin nunawa al'uma tauhidine kokuma karantad da ibada ne kokuma karantadda kyakyawan mu'amala
@muhammadbukardauda5803
@muhammadbukardauda5803 8 ай бұрын
Dr jaki yakamata kakoma shirin film na hausa wato kongiyan kanywood
@almoustaphaadamou7927
@almoustaphaadamou7927 Жыл бұрын
C'est comme
@gazaliabubakar801
@gazaliabubakar801 Жыл бұрын
Wannanfa ya haukache
@BelloAbubakarRabah-qh9el
@BelloAbubakarRabah-qh9el Жыл бұрын
Karyace
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaimemakaryaci wawa
@UmmiUbaleBuba
@UmmiUbaleBuba 4 ай бұрын
Irin wayannan a bubuwa batada amfani idan angirma san a girma dan Allah sai kace yara gaskiya bai daceba🙏😭🤦
@mamudabalarabe8286
@mamudabalarabe8286 2 жыл бұрын
Tir da wannan qur6ataccen malamin hassada kawai kakewa pantami
@narasulu_mx
@narasulu_mx Жыл бұрын
Shari a hauka ba kasan shi hasada mugu ciwo ne
@mmnmomy9896
@mmnmomy9896 2 жыл бұрын
Uhummm
@mahmudyahayamuazu4664
@mahmudyahayamuazu4664 2 жыл бұрын
Gsky kana d ilimi Amma kake gaba d da pantami kuma kasan Allah y hana gaba
@laouligalmi7609
@laouligalmi7609 2 жыл бұрын
Malm bakada hkori
@stynofarmranch7957
@stynofarmranch7957 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@HaAuIs-u4g
@HaAuIs-u4g 2 ай бұрын
😂😢😮😅😮😢🎉😂
@ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA
@ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA 5 ай бұрын
Dr jaki la'ananne tsinanne
@AbdulmalikBaba-vd4lu
@AbdulmalikBaba-vd4lu Жыл бұрын
Salm
@muhammadabdullahi9142
@muhammadabdullahi9142 Жыл бұрын
Baku da aiki sai Munafurci ! Allah ya shirya mu baki daya
@boukartalba9566
@boukartalba9566 Жыл бұрын
Momoussa
@illasouleymane2814
@illasouleymane2814 8 ай бұрын
Kace hala ali pantami ya fada ba su Kathe ba
@mustaphamukhtar3985
@mustaphamukhtar3985 2 жыл бұрын
Way shi wannan malami baida aiki sai ta-da husuma bawani was,azi hmm
@hauwamusa460
@hauwamusa460 2 жыл бұрын
Malam a takaice dai kai boka ne to za'a rika kawo maka kostomomi
TAMBAYA ❓ Prof. isa ali Ibrahim pantami
5:06
Youssouf Abdoul Kadri Mahamadou
Рет қаралды 4,8 М.
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
Yadda ta faru tsakanin Dr. Idris da Alkanawi kan fatawar Dr. Sani ta shugabancin Mace
41:10
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 34 М.
HUDUBAR JUMA'A DR.IDRIS ABDUAZIZ BAUCHI 25.11.2022
1:32:23
moubarak Abdussalam TV
Рет қаралды 9 М.
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН