Macha allah oga Adam zango allah dai ya biya kuma allah jazamaninka oga yauche za a soko mana farin wata ne wlh munabukatar cigaban pilm dinnan farin wata
@Mairiga4423 жыл бұрын
Alhmdlh🙏2d Prince👑 of kannywood✌ Welcome 2 Ganduje Apc Allah yakara Jagora yareema Walh Duk inda Kayi saina bika matukar basabon Allah Babe Awajan✌ Wish u long life❤ And Prosperity✌
@fatimausman8113 жыл бұрын
Banga lefinkaba Adam zango dukkansu kabisu kakarbi rananka suma banza sukechi baruwansu da talaka nafsi nafsi ne abun 👏👏🇳🇬🇳🇬
@mustafamaizamanicom90033 жыл бұрын
gaskiya ne Fatima
@ibrahimlawal91383 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara girma Ameen fatan alkairi ❤️🔥
@fatmazmurrud73012 жыл бұрын
Karramawa Da jinjinawa Mutum Kokarinsa Abune Mai Dadi Koda Da lafuzzan Bakine, Jindadinka Ya Bayyana Afili Adam Muma Munji Dadi Allah Yasa Adade Tare Akan Gaskiya Da Maslaha
@basiruumar36793 жыл бұрын
Allah yajazamani maigidana zango gmk 🔥🔥🔥
@autanmamanajita21463 жыл бұрын
Macha Allah gatan alauma zango🤗🤗🤗
@muhammadsanialiyu5133 жыл бұрын
Yayi kyau tabarakallah Masha Allah amma dan Allah mai gida a dinga rike amana
@mohamedsalim51713 жыл бұрын
Masha allh mai gida Adam a zango Allah tsare ka
@ZYAFILMPRODUCTIONTV3 жыл бұрын
Masha Allah price Adam A Zango Allah yakara sutura da daukaka da lpy mai amfani
@musaalisani56293 жыл бұрын
That right, event me add from kwankwaso to Gandujeniyya, always follow you, my boss 👌
@auwaladamsocio11053 жыл бұрын
Hhhhhhh Zango ikon Allah, Allah ya yadda zango ko Ina kaje sae anyi dakai to Allah yayi jagora mai kyau Ameen.
@فولىزنجي3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@SABIU_HKK_OFFICIAL3 жыл бұрын
Wllh haka kawai nakesonka My Capable Zango
@kamajikinkaofficial21063 жыл бұрын
Mach'allah alhamdulilah a rike gaskiya
@ibrahimyahaya15003 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka
@sikelibrahim13193 жыл бұрын
Dakyau masha allah
@nafiunafson11403 жыл бұрын
ALLAH yaqara daukaka
@nuramuhammed84083 жыл бұрын
Kai mukeso ba pati ba AMMAN bamatsala muna tare dakai sadauki ZANGO ALLAH TSARE GABANKA DA BAYANKA ZANGO
@eshamajara60423 жыл бұрын
ADAN A ZANGO EKON ALLAH
@yusifsileman55603 жыл бұрын
Masha Allah Adam Allah Kara jagora
@auwaladamsocio11053 жыл бұрын
Allah Sarki Ali Baba kayi jawabi sosae.
@yacoubaabdou40743 жыл бұрын
Allah yakaralafiya
@fatimaalhajiidikofamataidi16083 жыл бұрын
MASHA ALLAH 🥰
@yusufaibraahimyusufaibraah51313 жыл бұрын
Masha Allah
@abdullahizainab46783 жыл бұрын
A'a ashe ali baba yanana hhhhhh ainadade banga ali baba a media ba
@abdulhamidyounis1323 жыл бұрын
nataba gilmawa acikin libiya akirani da suna Adam zango kuma larabawa ba hausawa ba allah ya kara daukaka ogana
@alibouziane69243 жыл бұрын
AA hada larabawa susanshi kenannto fa
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Wow inayinka Zango nakowane
@SABIU_HKK_OFFICIAL3 жыл бұрын
A Zango For Life
@videosluxes70863 жыл бұрын
Plus de succès mon acteur 🤗
@halimah34193 жыл бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🥰🥰
@ibrahimmazaje77193 жыл бұрын
Gaskiyane sarki
@safiyanuisah41893 жыл бұрын
Ikon Allah indaranka kasha kallo
@adamujamilu63383 жыл бұрын
First view
@aminualiyu39973 жыл бұрын
Hhhhhh Ali baba iyayen siyasa wato Adam zangon za a rinjayarmana shi zuwa gandujiya ko dadinta ma shi kudi ba matsalarsa bace
@idrissaadamou15813 жыл бұрын
Wannan haka yake wallahi babu zancen karya a ciki. Adamu Abdullahi na daban ne