Macha allh adam a zango godia muke allh yasa kafi haka
@mustaphaabdulhadi61033 жыл бұрын
Agaskiya duk da bansan wane darasi kecikin fime dinnanba agaba amma yima tsofafi irin haka badaidai bane kuma wasu marasa ilimi idan sukaga haka zasu iya aikata wannan abun Allah yasa mugyara abaya fime din ya kayatar amma yanxu gaskiya sai ahankula
@banj23363 жыл бұрын
Gaskiya wannan beyiba sai kace babu hukuma a gari nidai banyi dadin na wannan satin ba
@salahsani37553 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata a kara gyara shirin nan baya kayatarwa sosai
@djamilaoumarou50242 жыл бұрын
Sabowa jaruma fari wata Allah ya tammaka , yasa anchigo da sa'a
@muhammadsaleh2822 жыл бұрын
Adam a zango Mai yasa aka dai farin wata ne wlh bana jin dadin Hakan Dan Allah kudawo dashi Dan Yana samu nishadi 💕💕
@bashirhassan7013 жыл бұрын
Gaskiya wan nan baiyiba wlh da akakashe malan wlh
@muhammadbelloalikau12 Жыл бұрын
Please Dan Allah kadawo Muna da farin wata Sha hallo please
@ibrahimlawal91383 жыл бұрын
Allah ya kara girma da daukka Ameen fatan alkairi Allah ya kara basira kannywood prince
@jshhsgjshhsg39873 жыл бұрын
Gaskiya rashin mutunci abale yayi yawa a film din nan.....
@abdullahiudauda63593 жыл бұрын
Gaskiya Iran wasa da kuki yi da malam bayi ba
@fatimahfatimah44973 жыл бұрын
masha allah tabarakallah allah ya kara basira allah ya kara tsarewa daga sharin makiya dangata. da iyayansa allah ya baiyanagasikiya mekiya. inayinka. in. da. rabana. ba. wahala. acigaba. da. gashi. allah ya kara basira
@maryamalhassan80223 жыл бұрын
Gsky power da akeba mikiya tayiwa takai har mlmin kur'ani m be tsiraba pls kugyara don Allah
@aliyuidrismaigari42393 жыл бұрын
Masha allah allah kara daukaka da basira maidorewa muna godiya sosai
@mehamed.d.z.a.a.l.g28313 жыл бұрын
Gaskiya zango bai kamata ba a cire ma lanba
@YakubuMuhammadUsmanАй бұрын
Badai Allah yakara arziki irin gudun muwa da kake badawa Allah yakara dau kaka daga yakubu Muhammad zaria
@abakarhamissu99212 жыл бұрын
Dan allah mai guida yaushe zaa dawo da farin wata
@MoulanaMallamBashir6 ай бұрын
Hhhhhhhmmmmm ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w 💕
@abdullahiudauda63593 жыл бұрын
Meysa haka wa malam haka gaskiya 😭 ban ji dadi ba wallahi
@danmameajamagana3 жыл бұрын
Gaskiya kuna burgemu sosai da sosai
@lilabdul91963 жыл бұрын
Gky akwai jara a shirin din fa wlh prince 🤴 zango
@babangidaaliyualawa9723 жыл бұрын
Ma Sha Allah Allah ya karabasira
@maburukaadam66733 жыл бұрын
احلى فلم.اناحبيت.الفلم.صراح.حلو.كتي
@hajiladidi86252 жыл бұрын
Waaw this is the best hausa movie that I have ever seen it the best you deserve more my prince zongo ❤️😘🇸🇦
Dan allah a dam a zango acigabada shirin farin watar yanagaya tarwa
@kassoum92293 жыл бұрын
Gaskiya abale bai kwauta wa su baba malam inuwa ba
@abdourahamansileman76012 жыл бұрын
Bawan allah haryan zu baisako fim din farin wataba zango yaushe zaka sakoshi
@nassirousalif98712 жыл бұрын
Wai sai washe ne za’a maikadda muna shirin farin wata
@karimashuaibubulele16303 жыл бұрын
Allah sarki mlm
@ibousociochannel23673 жыл бұрын
Masha'Allah me gudanmu. Allah ya kara basira.🇳🇪
@fiddausisbaki37943 жыл бұрын
Gabad’ai acting d’in abale bai yi kyau ba a cikin wannan film, ta wani b’angaren yana acting kamar d’an daban gaske, ta wani b’angaren kuma kamar wani shashasha, gaskiya ku gyara tsarin film d’in nan, sannan ni banga ma abinda zai saka su dinga bibiyar Alkhamis ba, tunda ya bar k’asar baki d’aya, kuma daman hakan ne suke so. Sannan dan Allah idan kun kai k’arshen season, idan zaku fara wani ku dinga farawa daga 1 zuwa inda kuke saka ran zaku tsaya, ba wai ku ci gaba daga inda numbers din suka tsaya ba. ⭐️⭐️⭐️ Allah ya kara taimakawa ya kara maku basira ta yanda zaku iya gyara wannan film ya yi kamar yanda muke fata.
@aliyubappahsaleh39743 жыл бұрын
Shirme kawai sukeyi
@KamalKamal-ym2ev2 жыл бұрын
Dan allah Adam a zango acigabada shirin farin watar yanagayatarwa
@nasirouabou72363 жыл бұрын
ASL ASL dakyau macha allha
@salmamadinah3 жыл бұрын
Masha Allah munagodiya sosai 🌹💗💋💘💖
@issoufouibrahima65023 жыл бұрын
yayi.keo.Macha.allah
@ibrahimmahamadoudogo78303 жыл бұрын
Masha Allah Nass Allah yakara basira
@saadatuabdulrahman333 жыл бұрын
Pls Dan Allah kubar Dan gata haka tunda yabarmuku garin gsky mikiya yafara bani haushi wlh miye haka katakura wa iyayen alkhamis
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Mikiya dabiunka masu kau ne Macha Allah amma koda wasan koukoyone don Allah ka daina cin mutuncin iyayaye maana sofaffi 🙏🙏🙏
@s.k.tjikanmallam23483 жыл бұрын
Masha Allah sako yana isa GMK sai godiya ga Allah
@habibamuhammad41103 жыл бұрын
Munasamu Karuwai Allah yaraya mana da imani yabaka mafuta amee n 💕💕💕💕
@maazzamsani74813 жыл бұрын
Amen bro
@kassoummamadou96083 жыл бұрын
kayi kuskure A comment dinka , kace (karuwa👈) ba karuwai 👂ba
@adamougayilalamna87943 жыл бұрын
Masha allah allah ya kara basira
@ummufahad51943 жыл бұрын
Ma sha allah allah yakara basira
@ilyassstarboyilyassboy28603 жыл бұрын
Farin wata cha Kallo Macha Allah
@issahamzabisala49763 жыл бұрын
Masha Allah Allah Ubangijin yaka baiwa
@fatimamuhammadumar99783 жыл бұрын
Wallhi na daina ganin wannan film din wai wani irin rashin mutunci neh wannan za,a dinga yiwa iyaye neh 😭😭😭
@bossazango673 жыл бұрын
Masha Allah my oga Adam a zango Allah ya jazamani oga Adam a
@zanaiduzango57833 жыл бұрын
Allah kara daukaka my boss Adam a Zango
@kaltoumeousmane65903 жыл бұрын
Salut adam zango sa va avoir
@basiroubasirou24493 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya sosai Allah ya kara daukaka da basira jarumaina
@lislamtv94613 жыл бұрын
Masha allah amma banji dadi ba da aka yiwa Malan da matarsa haka ba munagodiya Allah ya kyauta.
@salisuabdullahi69983 жыл бұрын
Gaskiya wan nan abunda mikiya yayi badace ba gaskiya rashin kunyar tayi yawa
@souleyzabairou30553 жыл бұрын
Wlly Kuwa
@djibobachirou85873 жыл бұрын
Bachir nakou da ga libya 🇱🇾🇱🇾🇱🇾👍👍zango Allah ya Kara basira
@maazzamsani74813 жыл бұрын
Amen
@fattimalawanabba18043 жыл бұрын
Gaskia kashe baban dangata beyi ba
@baboubob80153 жыл бұрын
A rin gayimuna yada zamu gane film din sabida ko ina ka shiga zakaga farinwata shakalo a man bashi bane
@jamilumaaruf38083 жыл бұрын
Gaskiya yakamata abash da Shima Adam azango
@maazoumaazou45472 жыл бұрын
Dan Allah.a.sokomona.farin.wata
@iambabulayejunior70433 жыл бұрын
Masha allah ubangiji allah ya kara daukaka da basira me dorewa sir
@srajjidriss57193 жыл бұрын
muna jiran next one, allah ya taimaka
@fatimafa14653 жыл бұрын
masha Allah muna gay Allah yakara basira dá daukaka a meen
@aminasunusi46533 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@habibamuhammad41103 жыл бұрын
Allah yakara lpy danisan kwna ameeen ya Allah 💘💘💘
@habibmzya75833 жыл бұрын
Alllah yakara basira Ranka shidadin
@sffds41843 жыл бұрын
Allah ya Kara basira Zango
@musaalisani56293 жыл бұрын
Watch from Libya
@nazifialhassan14213 жыл бұрын
Gaskia wannan film din naka akwai karancin ilimi da rashin kwarewa
@abdulmuttalibmohammad26622 жыл бұрын
Assalamu alaikum dafatan kuna lfy dan Allah acigaba kawo mana wannan series ❤
@zarahyoussoufzarahyoussouf73842 жыл бұрын
Wai ina labarin farin wata nifa andatsemun farin ciki
Dan Sholi abinda aka tsaka kayi daban da abinda kaje kayi oh
@mohamedmahamadou212 жыл бұрын
Assalam agaskiya baikamataba acé ankaché mallan bas kamatta yayi acé ambarchi zougaba sabida kamattana yayi acé yasan gakiyya al'amari shigamsou da douniya tasan ba danchi bané yayi wannen aiki amma n'an kayi saouri abale kamatta yayi acé kabari ha film na 21sannan kayi tinani akeï adam a zango fatan alkéiri
@waseelaharunaabubakar82953 жыл бұрын
Gsky nida nadai wana filmne bakamataba arika cin mutucin mayahba masha allah
@ابوالقاسم-م5غ3 жыл бұрын
Bonjour
@sarahsarah68523 жыл бұрын
Abale ❤️❤️ Allah yaraya daukaka ❤️❤️😭🌹
@usmanibrahim53423 жыл бұрын
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
@maazzamsani74813 жыл бұрын
🙏💦
@kdhdbdissh7783 жыл бұрын
👍
@مرجىالهوساويه3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara daukaka
@moussaahmed96492 жыл бұрын
Yaushe za à kawo fariwata
@soufiyanouabdousalam32563 жыл бұрын
Masha Allah ya kara basira
@amadougadje3523 жыл бұрын
Masha allah series yy kyau Sosai allah ya taimaka ya kara daukaka da lafiya da basira
@mirmultimedia40853 жыл бұрын
Macha allah munagodiya
@nuhushareefshareef78303 жыл бұрын
Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire 🔥🔥🔥🔥
@azizaziz56783 жыл бұрын
Dakau oga ina yinka 🇳🇪🇩🇿👍👍
@mahamaduohassan41513 жыл бұрын
Zaro wallahi beyjba kafata shirinka
@rahama___kaduna98943 жыл бұрын
Agurin kane zero, mu agurinmu 💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯✔️✅✔️
@rukayyaabubakar92903 жыл бұрын
Allah Kara basira da hazaka
@YKDoma0025tv2 жыл бұрын
Please Mr p we waited for so long for the continuesion.
@hamissanda3 жыл бұрын
Allah yakarA bassira
@arzetqsdfg59973 жыл бұрын
Doniya selabari koma mosa Allah
@ebrahimahmedmomeegombe23733 жыл бұрын
MASHA Allah oga yayi dadi
@ahllayaganardamu60193 жыл бұрын
allah kodiya🇳🇪🇹🇷
@muhammedyusufmusa87003 жыл бұрын
Ubangiji allah yakara basira
@mohammedabubakar74183 жыл бұрын
Allah ya Kara daukaka dabasira
@sulaimanturai4293 жыл бұрын
yayi dai dai master
@saigodiyatv3443 жыл бұрын
Masha allah tubara kallah
@abdouidiris91286 ай бұрын
Ma sha Allah
@maazouibrahima77863 жыл бұрын
Masha allah karaba sira
@fatimahfatimah44973 жыл бұрын
kuma. allah ya kara mana lfy da nisan kwana me. ali. barikah
@eecff56592 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@umarzaradeengeneralkano65283 жыл бұрын
Dan Allah karkasa jahilin malami acikin firm din farin wata pls
@MunaAbbas.3 жыл бұрын
Wannan shi ake kirada meinamanka yafi ka dabara
@MamamnSani7 ай бұрын
Mashallah❤❤❤
@souleymanesalif56733 жыл бұрын
SLM Muna jiran épisode 21 yaki fitowa ya ankayi ne