Macha Allah goyanbaya 100% akan gudanarda wannan flm mai suna adinina Allah qara basira
@Omar-j5p4q10 ай бұрын
Alhamdulillah da wanan film
@AbbaUmar-dv4it11 ай бұрын
Masha Allah yakara batsira
@YusufDayyabu-f4l11 ай бұрын
Masha Allah. Allah ya bada ikon ci gaba ahakan. Amma ga wani dan gyara ya kamata acikin aji mata sukasance abaya kamar yadda annabi Musa yayi da matarsa kafin ta Zama muharramarsa bissalam
@HalliruYakubu11 ай бұрын
Alhamdulilah Gaskiya shiriyayi Allah yaƙara taimakamaku inda zakukasa Allah ya,iyamaku
@zakiyyaumaraliyuАй бұрын
Allah Kara basira 🙏
@ShaawanatuSani-j8m11 ай бұрын
Masha Allah... Isyaku daza Allah ya daukaka
@jibrinsaiduabdullahi548511 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya sanya alheri Allah yasa a fara a sa’a dan Isar Manzon Allah sallallahu alayhi wasallam aboki na❤❤❤
@gwankitv169511 ай бұрын
Masha Allah da Wannan Films ADDINI NA Fatan Alkairee Daza Insha Allah Wannann Films Shine Akori Izzarso One love My ADDINI NA
@AyoushatBoubacarsanda11 ай бұрын
Masha'allah allah ya kara basira🤲
@AdamAdam-u9f7d11 ай бұрын
Alhamdullillah da wannan fim addini na ❤❤❤❤❤
@abdurachidsabiou180511 ай бұрын
Allah yassa muyi anfani da fadakarwar da takeciki
@badamasimuhammad777111 ай бұрын
Masha Allah, muna jiran wannan film, Allah ya Kara basira 👍
@aminasaniharuna167111 ай бұрын
Don Allah ariqa tuntubar masana addini in za'ayi film wanda ya shafi addini
@LawanAdamu-qt2mu11 ай бұрын
Yan film 🎥 suma sunfara geruwa
@ukashassrimaye959211 ай бұрын
Muna maka fatan Alkhairi Malam Nuruddeen daza ❤
@nouhouyahaya-g6f11 ай бұрын
da ace ire iren wadanga film kukeyi da ba Wanda ze zargekj allah yakara ilimi malam
@RabiluMusa_Amsrab11 ай бұрын
Allah ya temaka mutumin daza Masha'allah film yayi 🎥🎬👀 Allah ya daga musunlunci 🙏
@yusufrobbentv413611 ай бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji
@mmb04011 ай бұрын
Shirinku yayi kyew, wanan karatu ne sosai. Godiya ta musaman, Allah ya kara basira.
@MurtalaIbrahim-n7f11 ай бұрын
Macha allah malan
@TANGVEALRAYMONDRAYMOND11 ай бұрын
Masha Allah. It's more educative
@GARBAgarba-x8m11 ай бұрын
الله ♥️ الله ♥️ الله ♥️ الله ♥️ شكرا
@limanabdul302711 ай бұрын
Allah ya kara basira.... Mall. Nurudeen daza
@AbdulbsaiDleman11 ай бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@ismailibrahim541911 ай бұрын
Gaskiya wannan film yayi kyau
@ismailalhassan494211 ай бұрын
Nice film Allah yakara basira. Am looking from minna maitumbi FM . by mhizter danjee
@Rabsonharu11 ай бұрын
Alhamdulillah masha Allah dawana film ❤
@Itzdanhajia11 ай бұрын
Masha Allah 🎉❤🎉❤🎉❤
@mmebachirfatimata379011 ай бұрын
Masha Allah munagodiya Allah ya kara bassira
@nazeeradadi173311 ай бұрын
Dama haka kuke yin film.., ina nufin ku rinka fadakarwa akan riko da Addini, biyayya ga iyaye da kuma na gaba da kai, da kuma neman ilimin Addini da na Zanani. (Amma wajen bayanin wankan janaba da Malam ya yi...... bayanin bai fita ba sosai, ina fatan za'a kara yin research) Allah ya taimaka, ina tare da ku.
@IssofouSouley11 ай бұрын
اللهم إني نوية ها ذلغسل من لجنا بة 👉🕋🤲🤲🤲☝️❤️❤️❤️🇳🇪 اللهم صلي على محمد وعلى اله محمد كما صليت على١ إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على نبينا محمد وعلى ال محمد كما باركت على سيدنا ونبينا وحبيبنا وسيدنا محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم
@MagadjiMagadji11 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@aishaharuna61111 ай бұрын
Masha Allah Allah sa anfara asa,a malam Allah saka da alkhairi
@ahmadrufaimusa819811 ай бұрын
Wannan film ana bukatar irin shi musamman ga yam film da suke wasu dabi'u da ya swabawa addini Muna farin cikin dashi
@mouhamadoumouhamadou85711 ай бұрын
Wow💞 Masha Allah
@عليإبراهيمعليإبراهيم-و5ذ11 ай бұрын
😂😂😂😂😂ماشاءلله❤❤
@AnasSabiusmall11 ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@musasagirhabiba642911 ай бұрын
Masha Allah this is so educative 😊
@jamaisjamaisjamais-qf6zn11 ай бұрын
MashaAllah❤❤❤😂😂
@jamaisjamaisjamais-qf6zn11 ай бұрын
S'adapter 😢😢😢😅
@ibrahimmohammedmiller622211 ай бұрын
Allah ya kara basira
@IbrahimUmmar-zf7wr11 ай бұрын
Masha Allah bark dazuwa
@ummisarauniya1211 ай бұрын
ma sha Allah Allah yasa anfara asa à 💖💖💖
@Fhccdanshn11 ай бұрын
❤❤❤❤❤🎉❤❤❤
@YahayaDogondaji11 ай бұрын
Very good😀🙏
@Almahy11 ай бұрын
Mun hadu Awajan kallo kenan , Dama Awajanka na kalli tallan wannan shirin
@Dazaonlinetv11 ай бұрын
Muna Godiya Matuka
@ahmedbuhari288011 ай бұрын
Dalilinka nakalli wannan film din
@idrismaryam656010 ай бұрын
I'm watching this series because of you sir
@abbadangatatv155111 ай бұрын
Masha Allah Allah tataimakemu
@zaneidoumoussa158511 ай бұрын
Allah ya sa anfara asa a
@hausauahmed6359Күн бұрын
masha Allah
@RabbissBoy11 ай бұрын
Masha Allah 🙏
@mbtv374911 ай бұрын
Ma sha Allah
@UmarChiromaIbrahim11 ай бұрын
Masha Allah from kontagora
@abubakarsadiq799511 ай бұрын
Best wishes brother Allah uban giji ya Kara daukaka 🙏🙏🙏
@sktashetatv598211 ай бұрын
Masha Allah said gdy
@AhmadYau13411 ай бұрын
So lovely and fantastic❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤nice movie for Muslim ummah Am really❤it
@امسعودهوساوي-ه8ض11 ай бұрын
اللهم صل وسلم وبارك عليه ❤🌹
@Uzairu29311 ай бұрын
Al hamdu lillah
@IbrahimGarba-t5c11 ай бұрын
Daza Ina maka fatan alheri
@mdkmsaro384111 ай бұрын
❤❤-MashaAllah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@royalcitytv168411 ай бұрын
Masha Allah Allah yakara daukaka
@ZiyaulhaqAbubakar-zi8qf11 ай бұрын
Masha Allah DAZA Allah ya dafa
@faidahmaiwada735111 ай бұрын
TV channels masu blocking download ko me kuke ji oho. Ku a gurin ku Kun burge kenan koo. To ai akwai vidmate😂
@AminaMustapa2 ай бұрын
Very nice ❤❤❤💯💯💯💯
@Abdoul-wahabouRabou11 ай бұрын
Masha Allahou
@anasisah924511 ай бұрын
To maganar gaskiya Malam Nura Kar ka sa buri da yawa. Muna so muke bibiyar Shirin addinina amma kuma Data ta yi tsada A Daure a bude mana KZbin download 🙏
@BabagidaHarouna-sp3mt11 ай бұрын
godiya ❤❤❤
@feenatjafar11 ай бұрын
Masha Allah 😢
@jibrilisajibril507211 ай бұрын
Wannan shine assalin films din Kaya ma yayan mu tarbiya
@khalifanmsharifdmk11 ай бұрын
Fatan nasara oga
@zakariyatv498211 ай бұрын
Allah yataimakemu bakidaya
@ousmanetanimoune478911 ай бұрын
Macha Allah 👍🇳🇪❤
@xeenatuddinbintsalis710611 ай бұрын
❤❤❤❤
@MardiyaKOINI11 ай бұрын
C'est intéressant mais on ne peut pas télécharger pourquoi