Ayatullahi Tage official KZbin channel, watch and subscribe! #AyatullahiTage #Musha Dariya #SabonComedy #Arewacomedians
Пікірлер: 11
@yunusaibrahimshuaibu74025 ай бұрын
Gaskiya ne Ado Gwanja kafi dan iya mai guzurin sharri a rayuwa
@halimaturabiu-u2r5 ай бұрын
Allah ya yomana kwanchiyar hankali ameen 🤲 yahayyu ya kayyum
@IbrahimAliyuWaziri-zo4bj5 ай бұрын
Allah ya kawo mana tsaro da kwanciyar hankali a kasar mu abin alfaharin mu Nigeria
@AbdulHamidBomo4 ай бұрын
Kun kyauta sosai. Irin waɗannan waƙoƙin ya kamata ku riƙa a yanzu saboda isar da saƙo cikin sauƙi. Allah Ya ƙara basira.
@SalehbashAzare5 ай бұрын
Fantastic ❤❤❤
@ZahrahShuaib-bt1jv5 ай бұрын
Wlh banji dadin rashin ganin Zango acikin wakan nan ba😢
@HadizaAli-s1k5 ай бұрын
Wlh kunyi kokari Allah ya kawo mn nafita
@AMINUDAHURU-d5i5 ай бұрын
Tabbas wannan babban sako ne ga dukkan masu madafun iko, sarakuna, malamai, masu kudi kai harda talakan nigeria, musamman talakan nigeria. Allah ya kawomana sauki yayimana maganin damuwarmu
@AhmadSoDahiru5 ай бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@UwaConceptTvv5 ай бұрын
❤❤
@anashamisu57385 ай бұрын
Tabbas Wnn wakar babban Sako ne Allah ka dafa mana