Allah yakara daga darajarka ahmad Allah ya aiko maka da babban rabo
@mudassiradamu539 Жыл бұрын
Am 😢 tears
@كوثرزياد-د9ب Жыл бұрын
nashakuka 😭😭😭
@alhassanhassan59162 жыл бұрын
Haba kokai fah nafi shekara ina neman wakar nan nagode nagode sosai allah ya biyaka oga
@lilramsey58642 жыл бұрын
😭😭gaskia kabiyani oga nayita neman wakarnan ta asiya seyanzu kadorata Allah yakara basira naji dadin labarin so sad yana sosa zuciya gsky one love 4rm libya
@abdulabnur57732 жыл бұрын
Wai ina godiya shekara daya ina nemanta
@abdulwahabmagaji9329 Жыл бұрын
Wlh ina matukar jin dadi wakar nan yanzu ina zaune ta fado mini ia cikin raina
@saifillahilawal1174 Жыл бұрын
Allah kara basira allah yahadamu da masoyammu
@BalarabaMalami Жыл бұрын
I love all your songs wallahi,sukan sakani inji kamar ina cikin sabuwar dunia ta soyayyah❤
@jibiyawa2 жыл бұрын
Aaslm m sadeq inamaka fatan alkhairi da cigaban wakokinka Allah ya Kara basira da daukaka
@moussubatanout65202 жыл бұрын
Allah ya biya oga
@UsmanDattijo5 ай бұрын
Masha Allah
@moussayaro65542 жыл бұрын
Ina bada gaisuwa oga na macha allah
@ibrahimmusa633610 ай бұрын
❤❤❤ tuna baya
@BUHARIIBRAHIM-t5g5 ай бұрын
ALI SHO
@daddymailaya44112 жыл бұрын
Allah yaninka sitira oga
@mahamanhayya36822 жыл бұрын
Nagode sosai 👍👍👍👈
@sanihamzaabdou36472 жыл бұрын
Yayi 😘
@MaswhaMapddkv Жыл бұрын
Slm
@princealhasanmusa9842 Жыл бұрын
Wakar na bata tsufa guna
@danmusa5062 жыл бұрын
ina tayaka ailhini rashin ta Allah yaji kanta rahama
@mkboyarayuwah74592 жыл бұрын
Allah yataimaka
@abdoulazizsakory62202 жыл бұрын
Gaskiya 😥😥 ina son jin wai gaske ne amma ko Waka ce labarin dakwai alhini
@AHMADMSADIQ12 жыл бұрын
Toh abindai gashi Nan Dai gaske gaske labari labari
@RabiouMaazou-pg5br Жыл бұрын
❤❤❤😢😢
@shafa12tv362 жыл бұрын
Nice 👍
@Khamaldien2 ай бұрын
Please is this true life story? One of the best Hausa song I crave. Apart from Nura M Inuwas songs. This is my fav❤
@TsalhaAbdurahaman2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@bachoamadou91762 жыл бұрын
Allah ya biya
@ahmadumuhammed73472 жыл бұрын
Wlh nafishera 2 inaneman wakar najidadi sosai Allah yakara basira
@ibrahimahinoussahneh42582 жыл бұрын
Asiya😢😢
@rabiiazza4115 Жыл бұрын
Asiya soyaya 💓💓
@ZakiyaSulaiman-rv8uu9 ай бұрын
😭😭😭🤲
@shuaibumsadaiq2201 Жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@MamarAboubacarSadik Жыл бұрын
❤❤❤❤
@HamidouHamidou-f2e4 ай бұрын
❤❤❤❤😢😢😢😢
@YusufSani-cr3cv6 ай бұрын
😢😢
@hassanmohammed942Ай бұрын
😢😢😢😢😢
@hadiminannabimuhammadu2 жыл бұрын
Yauwa Malam Ahmad M Sadiq, wallahi ni kaina na sha wahalar neman waƙar nan, na yi searching websites da yawa amma ban same ta ba. Labarin yana da matuƙar ratsa zuciya da sanya alhini. Shin don Allah wai da gaske ne labarin ya faru da kai a zahiri ko kuwa fiction ne kawai? Na gode, ni ne naka BASHIR ADAM ISMAIL fan ɗinka daga nan Kaduna State.