ALLAHUMMA ARINAL HAQQA HAQQAN, WARZUQNATTIBA'AH. MALAM LAWAN ALLAH YAƘARA BASIRA DA KWANCIYAR HANKALI. ▪︎ WANNAN KARATU YANA KARA FUTOWA, DA IKON ALLAH. ALHAMDU LILLAHI. ▪︎ ARIKA HAƊAWA DA ADDU'A TA SHIRIYA DA TAQAWA DA KUMA TACACCEN HANKALI GA AL'UMMA. GODIYA MUKE.