MAL. LAWAN ALLAH SAKA. MAL. MHD. GA WATA SHAWARA -- DUK WANDA ZAI JA DA KARATU : YAKASANCE MALAMIN DARIƘA NE FITACCE AGARIN SU. DOMIN AFITO DA ILIMI YADDA YAZO DAGA MANZON ALLAH (S A W) KO KISHIYASSA. HAKAN ZAISA AL-MAJIRAI MASU RABO SU FAHIMCI AQIDA. ALLAH YASA MUNA CIKIN MASU RABO, AMEEN.
@harounagarba75625 ай бұрын
Doukan wana yassabe ma sari kou sawke dhi
@salihuabdul-nasir15715 ай бұрын
lawandi fa ya rude 😅😅 ai duk abinda ka ke yi yanzu manzon Allah SAW baiyi irin sa ba.
@aliyuabubakar4535 ай бұрын
Me yake yi kenan Wanda Annabi bai yi ba?
@masudshambo8395 ай бұрын
Wannan fa jahili ne. Karka bata ma kanka lokaci akan sa. Yawancin masu irin wannan tambaya basu san babancin ma'anar Ibadah ba da wanda ba ibadah ba. Sai yasa zakaga suna misali da "annabi yasa wando,annabi yasa fanka a masallaci da sauran su". Na dauka irin wa'yannan jahilai ne kawai! @@aliyuabubakar453
@mustaphasurajosurajo63095 ай бұрын
Kasha bidia ka kochi kenan
@salihuabdul-nasir15715 ай бұрын
@@mustaphasurajosurajo6309 haka ka ce kartagin makiyin manzon Allah SAW
@salihuabdul-nasir15715 ай бұрын
@@aliyuabubakar453 tab ai abubuwan suna da yawa. kasurgumin dan bidi'a ne , haka muka ji daga bakin dan uwansa bawahabiyen, ga shi Kuma makiyin manzon Allah SAW
@aliyuabubakar4535 ай бұрын
Anchor man. You are too soft for the Dareeqa side.