Ni kuma dan uwa muna cikin soyayya da budurwa ta sai wani dan unguwar mu yace yana sonta kuma sai ta amsa da nace da ita hakan bai kamata ba sai tace nayi hakuri komai zai wuce daga kuma da kawayanta suka ce abinda da tayi bata kyauta ba sai tace musu wai ai laifi na ne kuma Wallahi ni ban san laifin da nayi mata ba. Don Allah ko kasan matsalar da take haifar da hakan ko abinda take kokarin nuna min dan gane da mu'amala na da ita. BIS-SALAM sai na ji ka, ka huta lafiya
@Sirrinmallakarzuciyatv Жыл бұрын
Allah Sarki, Ka Kalli Wannan Videon Nasan Zaka Dan Iya Samun Wasu Daga Cikin Amsoshin Ka. kzbin.info/www/bejne/noGcZ6qMd8yafdE
@auwalnuraharunakofa4284 Жыл бұрын
@@Sirrinmallakarzuciyatv Ɗan uwa naga an rubuta min this video is private a lokacin da nayi yunkurin play ɗin shi
@Sirrinmallakarzuciyatv Жыл бұрын
Eh, Sai Karfe Biyar 5pm Na Yamma Zai Fara Aiki.
@rabiusaleh8716 Жыл бұрын
Ni basa iya yimin magana Amma in Ina zaune saidai inji a jikina ana kallo na in muka hada ido sai su Kalli wani wurin
@Sirrinmallakarzuciyatv Жыл бұрын
waw, Gaskiya Ne Dan Uwa. Karka ka Damu Kajira Sabon Video na Akan Yadda Zaka mata Idan Tana yawan Kallon Ka.