There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@fatimayahya3968Ай бұрын
I thought of Alaqa yesterday. Nace the year is almost ending har yanzu ba’a dawo ashe yana tafe. Can’t wait to continue watching this masterpiece 🔥
@shettimadimaumoru5349Ай бұрын
ALLAH YA KAIMU WANNA RANA RAI DA LAFIYA AMEEN YA ALLAH 🤲
@HarounaAbdoulaye-q6eАй бұрын
Masha Allah Muna murna da dawowan alaqa sosai wallahi,Allah ya nuna mana lokacin.
@MuhdMuhd-d6qАй бұрын
Masha allahu Allah yakara daukaka ya Kara tsareku daga sharin makiya
@saifullahiidris3697Ай бұрын
Allah ya qara basira Sarki, Muna ta jira sai yanzu kenan.
@nazirusalisu4986Ай бұрын
Wow masha Allah Muna muku barka da dawowa lallai munji dadi sosai Allah yakara taimaka maku ameen da kyau 🎉❤
@IbrahimAbduollahiАй бұрын
Macha allah fatanallkaeri wallcomen nice one sarki Allah ya karabasira
@YahayaAbdullahi-p9kАй бұрын
Kai masha Allah Allah ya kara basira sarki ALI ZAKI
@AminuLawal-en1vpАй бұрын
Masha Allah Jinjina Ga Sarkii Ali Nuhu Mun Dade Munajira Gashi Za'adao
@aliyufkd6379Ай бұрын
The best hausa series film in the world ❤ Allah yaja zamanin sarki 👑
@mohammadsaidu4873Ай бұрын
ur welcome Alaqa. munanan jira
@Abakar178Ай бұрын
Allah Shi taimaki MD muna maraba da dawowar favourite shirinmu🥰👏
@ashehu735Ай бұрын
Allah yakara daukaka da basira sir
@aabdulatifuzakari1496Ай бұрын
Masha'allah alhamdulilallah ❣️ ❣️ ❣️ Allah ya saka da alkhairi
@سعيدصديقسعيدصالحАй бұрын
ماشاء الله تبارك الله منورين والله القاه زمان كنتم وين ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😮😮😮😮احبكم اهلي هوسا وعشيرتي هوسا انشاء الله انتم طيبين مشتق ليكم والله أبالي
@yuxarseefaliyu94Ай бұрын
masha Allah my super star ali nuhu Allah yakara basira
@saudatu-abdullahiАй бұрын
Masha Allah, finally king yaji kukanku,Allah ya nuna mana❤
@abideentv9052Ай бұрын
Gaskiya nai farin ceki Da wannan dawuwar Alhmlh Masha Allah ❤🎉😅
@ibrahimhafsat672Ай бұрын
Can't wait Allah ya nuna mana lokacin
@GuguwatvАй бұрын
Koda za'ai film Arinka yin film a kan addini ❤
@Abdoulmajid-zs2ztАй бұрын
Allah dai yaja daran wannan sarki❤
@nuranaskanotvАй бұрын
Allah ya karawa daddy basira
@Umarfaruk_actuallyАй бұрын
Sarki saboda wannan firm na sha tsokana cikin abokaina but wait is over it is my turn now let go sarki you are my favorite ever in history of kannywood let go❤❤❤❤❤❤
@manssoursanouchi8311Ай бұрын
Ma Sha allah sarki Ali ❤❤❤
@ShafaatuRabiu-g4lАй бұрын
Can’t wait 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾Wlh inaganin nafikowa jundadin dawowar shirinnan ni duk yafimin shirmammun film dinnan da akeyi ❤❤
@HajaraUsman-ck6kzАй бұрын
Wow welcome back my best movie ❤😊
@IndéLgaviАй бұрын
Yayi Macha Allah Alhamdulillah
@muhammadmahdijaafar7385Ай бұрын
Masha Allah. Your welcome back sir. ❤❤❤❤.
@fauzatauwal9006Ай бұрын
Masha Allah Your welcome back ❤️❤🎉
@FAIZAYAHAYA-j6uАй бұрын
Nice good job ❤ pls yaushe zaka dawone
@mohammedbala97Ай бұрын
Maa shaa ALLAH! Hope to see it released soonest!
@khalifabc2546Ай бұрын
We are ready to watch this exciting program with new things that you cannot imagine. May God show us the time to watch, I wish you the best sir
@ShettimaYasambo-y3nАй бұрын
Allan ya nunamana da Rai da fly Amin Amma yaushe ne Oga na
@ABUBAKAR-D-TAKWAZOOАй бұрын
Mashaallah yaushe zamu fara kallonsa king ❤💯💯💯💯
@galibmusa550Ай бұрын
Kai masha Allah munji daɗi sosai Allah sa muna cikin masu rai😊
@ReallBBboii-t4u25 күн бұрын
nawa GA wata zasudawo
@galibmusa55025 күн бұрын
@ReallBBboii-t4u basu faɗin lokaci sa sai suna gab da farawa shine matsalar su
@FatimaKabiru-ro6cuАй бұрын
Masha Allah alhamdulillh
@MayenFilmtv-vp8bqАй бұрын
Masha Allah daddy Allah ya timaka
@adamumuhammad8802Ай бұрын
Masha Allah Amma munyi kewa da yawa
@AminuSaidu-z3xАй бұрын
Alhamdulillah welcome back king 👑. Can't wait to wach the best series in kannywood industrial ❤❤
@Harunaabdullahi01Ай бұрын
as a Film producer, I have come to love this production and my wife and that of my brother have been waiting for the s5 of this film. so, it will be nice to have the continuation of the Season 5.
@saiduumar1924Ай бұрын
Wow alaqa is back my favorite film😊
@saifullahimagaji4129Ай бұрын
Masha Allah abinda mu DD muna jira kenan
@nazirahmadmubareak4846Ай бұрын
Allah yataimaki sarki ataimaka mana a sakarmanashi da wuri 😢
@USMANYUSUFADAMАй бұрын
Masha Allah nadade ina jiran dawowarku wlh💃🏻
@yunusibrahim3793Ай бұрын
Shege Md Ali Nuhu, Masha Allah
@abideentv9052Ай бұрын
Waw ❤ Masha Allah
@papipapip-p9hАй бұрын
Wai dan Allah yaushe za a fiddoshi
@UmarAmadu-y5iАй бұрын
dan allah yaushe ne za a dawo da alaqa
@JillGataАй бұрын
Allah ya nuna muna ya dawo
@MadaniyaZakariaАй бұрын
Allah ya kaimu ranar da zata zo alaqa ya fito🎉🎉🎉❤❤🎉🎉🎉🎉😊😊😅
@nurasanizangaАй бұрын
Ameen
@jabeerzayyanu7160Ай бұрын
Allah yataimake sarki mai Allah
@nurasanizangaАй бұрын
Har mun cire rai Sarki Lallai ka cika sariki👍
@A.Kwallijr9A.Kwallijr9Ай бұрын
Sarki Ali Nuhu Allah yasaka da Alkhairi
@yusufsalisuidrissАй бұрын
Masha Allah 🎉🎉
@nuhudoky7008Ай бұрын
Fatar alkhairi, Allah yasa ayi cikin nasara.
@UssainaShehuАй бұрын
Am really happy for your coming back guys we can't wait
@DonnkandsonsNigerialimitedАй бұрын
Oyoyo masha Allah 👏👏😍😍
@ibrahimusmanmanshow5331Ай бұрын
Masha Allah Muna Nan Muna jiransa Insha Allah
@SakidouKesaliАй бұрын
Allah yakara basira sarki
@BilaliAbubakarАй бұрын
Relief after much anticipation 😊 Kudos SIR 👍👍
@AlaminGonimustaphaАй бұрын
Allah yatemaki mai F K D❤❤❤❤
@UmarFaruk-q2yАй бұрын
I salute u abdul d one with ur sound track of alaqa season 5
@jabeerzayyanu7160Ай бұрын
Wlh mun Jima muna jiran Alaqa
@salwammummulkhartayif850Ай бұрын
Masha Allah muna jira saiyazo ❤❤❤❤❤
@abdoulaziznazirounassir9991Ай бұрын
Masha Allah🎉🎉🎉
@jamiluadamusalisu9840Ай бұрын
Best wishes Sr
@MsKadijahАй бұрын
Kai Masha allah 🥰
@HauwauSulaiman-u8lАй бұрын
Kaiiii Masha sllah gaba akwai gwarama wlh
@AliIbrahim_fkdАй бұрын
Masha Allah 👏 👏
@jabeerzayyanu7160Ай бұрын
Masha Allah
@abubakaradamkambarima788Ай бұрын
Kai muke jira✍️💯
@MATAR_BAWAN_ALLAHАй бұрын
Wow wly najidadi mundade muna jiran film kin ALAQA
@adamoudanjimayaou4668Ай бұрын
Dan Allah saraki a gaggawa maido da series ɗin nan😂😂😂
@rukayyatabdullahi7883Ай бұрын
Kai masha Allah welcome back 😊😊😊
@HawwaBabyАй бұрын
Masah Allah ❤❤❤❤❤❤
@adamubilyaminu5555Ай бұрын
Allah ya jikan Saratu Gidado (Daso) mahaifiyar Audu Luluwa A film din Alaqa
@Zeetarrh-o2qАй бұрын
Amin ya Allah 😢
@Saifullerh001Ай бұрын
Muna Jin dadin kallon wannan shirin
@danbagatv1178Ай бұрын
Allah y kara basira Baba sarki ❤❤❤
@WalBintouАй бұрын
Dan Allah Dan annabi ku dawo da alaqa please Adam neyo daga kasar cameroon