There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@abdurrahmanumarwali4 ай бұрын
Wallahi Tallahi BILLAAHIL LAZI LAAAAILAA HA ILLA HUWA Koda kwankwasiyya zata koreni DAN BELLO Ina bayanka bita kan kowa QIRI-QIRI sun danne komai AURE y gagaremu
@MalaIbrahim-t2v4 ай бұрын
Gaskiyane Allah yayi Maka albarka ameen summa ameen ❤❤❤❤❤❤❤❤❤kuma Allah yakareka
@UsmanMohammedMohammed-t3u4 ай бұрын
Dan Bello wlh ina sonka Dan Allah. Allah ya yi albrka, Amma wlh ina so na zamo kamar Kai, ko da ta haka ne in tallafawa kasata. A
@SadiyaMohdGidado4 ай бұрын
Mamana tace Allah ya kareka Dan Bello
@UmarMustafa-g3x4 ай бұрын
Gaskiya najeriya ba adalci kwatakwata wallahi
@shuaibuumar87954 ай бұрын
😢😢😢 Allah Ya amince mucanja tafiyar nan ɗan Bello muna godiya ❤
@muhdhussaini554 ай бұрын
Allah ya kare ka Bello Habiba Galadanci
@SuleimanIbrahim-n9t4 ай бұрын
Thank you Sir may Allah bless you and your family and guide you towards right path
@MohammedAudiKuli4 ай бұрын
Dan bello dan Allah ka taimaka ka ci gaba da ban kado mana sirrin yobe mana
@GAMBONEHAMIDAN4 ай бұрын
Allah ya biyaka dan bello Godiya kanakokari
@jeremiahwunduh64124 ай бұрын
May God keep you, for this good work you are doing.
@AdamAAudiusoumn4 ай бұрын
Dan Bello Allah kareka
@NanaShettima-xf9by4 ай бұрын
Ameen ya allah😢😢
@Abdallah663244 ай бұрын
Dan bello 🔥💪💯😍
@hassanmaikwalisam.1424 ай бұрын
JIRA JIRA JIRA BABBAN YAYA DAN BELLO SARKI ALLAH YA KARE KA DAKA SHARRIN MAKIYA JIRA JIRA JIRA GASKIYA DAYA CE YAUWA
@rabiunura43564 ай бұрын
Dan bello mu ❤❤❤❤❤
@Abotagroup3 ай бұрын
Karfi Dayaji Dan Bello yanakoyamana Lisafi !!❤
@yakubumuhammadsalis46744 ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi Dan Bello
@abubakarusman4584 ай бұрын
wallahi mln Bello zalinchin da akeyi a Borno ina tunani duk Nigeria ba inda akeyin shi amma ka bincjika kaji dan Allah
@SlowPoisonTv4 ай бұрын
Amma naji anacewa gwamnanku Adaline Sosai Meye gaskiyar Magana
@abubakarusman4584 ай бұрын
@@SlowPoisonTv muma haka mukaji fa anafada.
@auwalmuhammad94144 ай бұрын
Allah yakara lafia Dan Bello
@IsahRugumIbrahim4 ай бұрын
Allah shiyi albarka Allah yakara basira da daukaka cigaba da fadin gaskiya
@salisukzakari53254 ай бұрын
Gaskiya Babu ta yadda za'a Sami masu bin dokar da Wadanda su ka kafa ta su ne su ka fi kowa takewa. Bamu da adalan shugabanni a Nigeria
@Gafai_hausa_tv4 ай бұрын
Allah yakara kare mana kai Mr dan bello
@muhammadaminuauwalu7944 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi ya tsare mana kai. Kuma matasa lallai ya kamata mugane ma'ana da manufar da yasa Dan Bello Bello yakeyin wannan jihadin. Manufar shine matasa sun chanja tunani ta hanyar da zaa kawo sabon mulki da tsari mai adalci ga al Umma. Hanyar nan dayace matasa su bijirewa wannan jam'iyyu su fito da sabuwar hanyar da zata rusa wannan azzaluman baki dayansu. Allah yasa mudace Amin
@mustyjos4 ай бұрын
Allah ubangiji ya Maka Albarka Dan bello ❤❤❤
@firdausjafar52573 ай бұрын
Allah ya kawo mana karshe mugaye shugabanni a Nigeria
@BayeroSaidu4 ай бұрын
Allah yakareka d sherrin masu Sherrin 👏🤲.
@yahayasariou4 ай бұрын
Jinjina 💪🎬💙
@رضوانربيع-خ5ض4 ай бұрын
Allah ka karya siyasar Nigeria da magoya bayansu
@abubakarhussainimuhammad98574 ай бұрын
Āmeen
@AbuAbdurrahman-o7c4 ай бұрын
اللهم يا مقلب القلوب ثبت قلبي على دينك.
@MATASHITECH4 ай бұрын
Dan Bello Allah yakareka kana kokari wallahi sosai
@HussainiAhmed-n8q4 ай бұрын
Allah ya kawo Mana dauki Dan alfarmar manzan Allah sallallahu alaihi wassallam
@Kbrsharif4 ай бұрын
Aboki na Dan Bello a qara wuta har sai sun soyu sun ƙone sauyin su yazo Ubangiji Allah yayi riƙo da hannun ka
@hussainiyau14964 ай бұрын
Dan Bello Allah swt ya taimake la , yasaka Maka da alkhairi Allah ya Kate ka Allah ya kara Maka karfin gwiwa amen
@user-yw8pc6wu7d4 ай бұрын
Aameen Ya Rabbi
@NajibIbrahim-h9l4 ай бұрын
Muna godiya dan bello
@MudiSirajo4 ай бұрын
Tsakaninmu damanyan qasarnan tamu saidai muymasu Allah ya isa
@SurprisedApron-gs5yh4 ай бұрын
Dan Bello, Allah ya sa Al umma su kara fahimtar ka.
@yoyogaspa24 ай бұрын
This channel beats all the Tv stations in Nigeria
@barderians4 ай бұрын
Jira! Jira!! Jira!!! Wannan babban al'amari ne. Allah ya bamu shuwaganni masu tausayin mu - Aameeen
@khadijamohammedusman29004 ай бұрын
Dan bello namu ya zama maths teacher
@AuwalGarba-e9o4 ай бұрын
Kai danbello , Allah ya Dafa maka, mun hadu da mugayen shuwagabanni
@Meme-m2n1i4 ай бұрын
Please comment, share and like. Everyone in Nigeria needs to see what we are denied due to legalised looting 😢😢😢😢
@mustaphaahmadharith51304 ай бұрын
Allah ya tsinewa azzaluman Nigeria 😢
@abdullahiAjamilu-v1k4 ай бұрын
Good Dan bello
@MOA-lf6vn4 ай бұрын
May Allah bless you DP. Message delivered
@iliyasumusaMusa4 ай бұрын
Allah sine gatanmu a nigeria allah zai kariya su
@Reedonesarlees4 ай бұрын
Allah yasakama da alkhairi Allah ya kara kaifin basira ya kuma kare ka daga sharrin maqiya albarkacin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
@Abbatakai104 ай бұрын
Dan Bello ba Inda kake Burgeni kaman idan Kazo Jahar Mu Borno Kaande Wallahi nan Mulkin Mallaka ake mana ko Magana kayi a gidan Radio idan kasoki Gwamnati sai ankama mutun yasha Duka Zabar Kabilanci da Jahilci da kuma Kafirci Wallahi Ai duniya Tasani Dan Allah kaciga da Yin Haka yanada Kyau Sosai Allah yakara Lfy da Nisan kwana
@MagajiBala-gv4kq4 ай бұрын
Kabarsu kawai dan bello😊
@HarunisahAdam4 ай бұрын
Babu muna godiya allah yakara lafiya amen
@aishaumar69633 ай бұрын
Dan Bello ikon ALLAH Sannu da kokari. ALLAH Baya barci
@abubakarhussainimuhammad98574 ай бұрын
Blessed you shall remain INSHA-ALLAH ❤ Enlightening Nigerians on such issues will be one of the major steps towards change. There is a saying that "knowing and realizing your illness is half of it's remedy" Allah ya maka Albarka DAN BELLO
@elmasdiamond88514 ай бұрын
Excellent analysis as always. 👍
@HrnSaski4 ай бұрын
Bazaiyuba maigida Dan bello muna tare dakai
@MURTALAABBASSANI4 ай бұрын
Gaskiya ne madugu uban tafiya ❤❤❤
@ShehuKiza4 ай бұрын
Allah yamauwayinka albarka❤❤
@aminujakara36324 ай бұрын
Akwai Allah yanaji yana Gani
@nasiryakasaishuaibu60634 ай бұрын
Dan Bello 2027 da karfin Allah🎉
@musababa70854 ай бұрын
Assalamu alaikum da Bello iko Allah karkasa jininmu ya hwo
@Salim-tchadou4 ай бұрын
Inama fatan alhiri ❤❤❤❤
@HajaratAlhassan-s1g4 ай бұрын
asslm dan bello allah yakaramaka lafiya danisan kwana da damar fadakar damu allah yasakamana allah yakawomana karshen wahala da tashin hankali arewa
@YusufBalarabe-n3v4 ай бұрын
Allahu kayimana maganin abunda yafi karfinmu😢
@dbardefx4 ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi
@IdrisBabangida-s8w4 ай бұрын
Tunanin mu ga wadannan shuwagabanin namu a kullum shine idan sukayi mana adalci sune fa a sama matsayi shuwagabanni, a'a dan bello mutanan sata sata itace kawai agender Allah shi kyauta.
@ShituIsmaila4 ай бұрын
Gaskiyane Dulinema Jahilaisuyiyawa
@UmarHassan-w3q4 ай бұрын
Sarki Dan Bello ALLAH yatai makeka Ameen
@wazirijamilu48664 ай бұрын
Dan bello becareful they watching you
@aliyulukman74884 ай бұрын
Allah Ya Saka da Aljannah
@awaisuidris4 ай бұрын
Allah yakawo mana chanji amen
@janaidumuhammad31674 ай бұрын
Gaskiyane Dan Bello ❤shiyeshiye
@TukurAbubakar-u1p4 ай бұрын
Dan Bello for president 2027 Insha Allah jam'iyar matasa
@Gsjdhssu4 ай бұрын
Allah yatsare allah yasaka da kalkira
@abdallahmoussa71674 ай бұрын
Allah ya kiyayeka❤❤❤
@SadiyaSaadAliyu3 ай бұрын
Allah ya saka Mana Allah ya bi Mana hakin mu
@HabibuIbrahim-j6z4 ай бұрын
Nice one
@rahinatahmed59194 ай бұрын
Thanks bro my Allah be with you.
@mansirrabiu74124 ай бұрын
Ɗan Bello mai ɓārōta!
@ShafiuHamisu-x7u4 ай бұрын
Kai dan ballo. Mutanennan suna zaluntarmu
@abdamu75703 ай бұрын
Allah yasa mudace❤
@bottumele4 ай бұрын
Allan ya kareka ciwon idon barayi
@md.ajijjiga.60834 ай бұрын
ALLAH YA SAKA DA ALHERI🎉🎉
@abdulkareemmusa6234 ай бұрын
Yanzu fah Dan bello talaka bashi dalai fi wllhy A nageriya mu munsan masu laifin 😢
@MurtalaIdris-t9m4 ай бұрын
Jira!Jira!!Jira!!! barka da kokari
@MustaphaMgashiu4 ай бұрын
Wlh sai mundau mataki kosu komu kotabare kowama yarada insha allah
@rabibalaibrahim4 ай бұрын
Walh yinwa ta addabi kana nan yaranmu sedai mulallabasu suyi bacci wani lokacin Allah ka karya zalinci
@IbrahimMuhammadGidado-n3b4 ай бұрын
Kai.!! Wannan matashi ALLAH YA BIYAKA YA KUMA TSAREKA
@حواحوا-ع3ق4 ай бұрын
Kasan me dan bello,,, sakanin yan siyasa da talakawa ban san suwaye marasa kwa kwaleba.
@khadijatusmanmusa46214 ай бұрын
Wallahi talakawan har yanzu bamu san ciwon kan mu ba
@rufaabawa14 ай бұрын
Allah Ya kiyaye muna kai. Gwamnati kuma, Allah Ya Qwato mama hakkin my a gareta.
@aliyurilwan47014 ай бұрын
@Dan bello Allah ubangiji yakara taimakon ka da daukaka, ya Kuma kareka daga sharrin Azzalumai
Dan bello dan Allah kataimaka mana Akan member mu yakai she Kara ishirin Akan mulki Amma wlh baitaba yimana bopol 1 ba dan APC ne borno bama local government dan Allah dan annabi Muhammad taimakamana in bakaiba ba wanda zayimana mala bukar sunomai
@muhammaddeenmuhammad1753 ай бұрын
ALLÂH 🤲 YA KARE MANA D. B. H
@IsahMuhammad-zf7ee4 ай бұрын
InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔
@khalilabdullahi35454 ай бұрын
Allah ya bada lada
@issacHamid4 ай бұрын
Allah ya sau waka
@ABDULHADIYUSUF-yh3nq4 ай бұрын
Allah ya,isarmana. Gasuga duniyar ay
@DambenAfrikatv4 ай бұрын
Assalamu alaikum ɗan Bello ina yimaka fatan alheri bisa ga wannan himma taka da wayarwa jama'a Kai kan Abin da ya faruwa a kasata kuma abar kyaunata bayan haka zai kyautu ace ka waiwawyo butun yacce kasuwanci arewa zai habaka ya kara kyautatuwa a idon duniya, misali kasuwarka ta online Zai kyautu ka jajirce a kanta ta hanyar samar wa arewa da matasa saukakakarkiyar hanyar hulɗar kasuwancin tsakanin arewa da Chaina misa kayi office a arewacin najeriya yacce Zai bawa manya da kananun yan kasuwa iya biya kuɗi a China da samun tabbatar ciyar yarda da samun gamsuwa wajen samar mana da ingantattun KAMFANONIN fasa da habbaka kasuwanci up Ɗan Bello dan Allah a duba
@idrissalisu83404 ай бұрын
Allah ya tsare mana kai
@HAUWATMBELLO4 ай бұрын
🎉 ameen summa ameen
@aminaisyaku-jr3rl4 ай бұрын
Ni malamin makaranta ne wallahi shekara ta biyar Ina aiki , Kuma da degree aka dauke ni... Naira 49,800 ake biyana duk wata ...kuma wallahi duk idan zanje aiki sai na kashe dubu da dari biyar kullun