Ina son wakokin Marigayi Alhaji Musa Dankwairo musamman ma tsofaffin wakoki irin wannan. Wannan Waka tana mani dadi kwarai domin ta kunshe da ma'ana, da darasi.
@badamasiskaya6 ай бұрын
Allah ya jikan Mai Martaba Sarkin Kaya Alh Ibrahim Maigandi II da rahma. Allah ya jikan makada Musa Dankwairo da Alh Garba Dankwairo