Wow Masha Allah💃Yy Ali jita Allah y Kara basira, daukaka,arziki ,Allah y biyama bukatunka n alkhairi much love❤️ my best song💃Dala Dala sai Yaya jita Mai Golding voice 👍
@skusmanmni81172 жыл бұрын
A gaskiya Alhaji Ali Jita kullum abin sai son barka. A koda yaushe wakokin ka na dauke da basira, annashuwa da kayatarwa. Wannan waka mai suna Salma tayi dadi kwarai da gaske; zakin murya cikin natsuwa da kalmomi masu burgewa da ma'ana. Na tabbata duk masu wannan suna zasu ji dadi da kuma yin alfahari da sunansu fiye da yadda ake tsammani. Allah Ya kara basira kuma Ya tsare. Ba tababa lallai ka zama Legend din duk duniya ma.
@Alijita2 жыл бұрын
Naji dadi kwarai,Kana daya daga cikin masoya danake alfahari dasu,allah yasaka da alheri,Nagode kwarai gaske
@salamatoumoussa63172 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya,finally a song for our name.🥳🥳🥳🥳
@salamatusaidu70212 жыл бұрын
Finally a song for my name🥰🥰🥰. Godiya muke ranka ya dade🤗🤗🤗
@mahiabbazango13322 жыл бұрын
Wow beautiful Salma I love you so 👏👏
@salamatusaidu70212 жыл бұрын
@@mahiabbazango1332 thank you
@aliyumusadada86402 жыл бұрын
Who can ever get this done like Ali?🎉 The stage finisher...💃 Keep shining Jita 🎉🎉
@youssoufsaadikaminedahirou81182 жыл бұрын
The legend of NIGERIA 🌟⭐🌟⭐🌟⭐⭐and Africa
@alisalamatou60232 жыл бұрын
Ma sha Allah toubarikala finalement Ali Jita Tu a chanter pour nous les salamatou, soo like
@ummussalmayakubu98222 жыл бұрын
Allah ya qara baseera yau kaina zai fashe da baitukan Salma. So heart melting song🥰💖💖
@salmatyakub7651 Жыл бұрын
You’re my namesake and same surname as well. Salam Alaikum.
@SalmaaTsadu2 жыл бұрын
Finally!!!!! Alhamdulilah! Thank you so much fave!! Much love x!!😭❤
@maryammohammed79062 жыл бұрын
Alhamdulillah yanda kasan abunda ke cikin zuciyata Ina ta neman Wanda zai wake mun kanwa gashi cikin ruwan sanyi ka wake salmai ubangiji Allah ya Kara hazaka da kwakwaluwa da basira da ilimi da nisan Kwana
@Al-Salamatu2 жыл бұрын
ma shaa Allah! Aliyu Jita Allah Arrahman ya kara maka albarka. Gaskiya yau ka kara nuna cewa kai dan baiwa ne. Aliyu gadanga sarkin yaki mai makoron zinari 💃
@saduabdousalamou2514 Жыл бұрын
Aslmyane 🤝
@salmaabdulhamid50822 жыл бұрын
Salamaalikum Ali jita sunana salma naji dadin wakar salma nagode Ali jita da wanan wakar Dan ni kayiwa ita naji dadi sosai😃Dan sunanane, Dan har biki sainayi Dan wanan wakat Dan kamar ni akawa. Nagode Ali jita da wakar salma Nice salma daga kasar (sudiya)🇸🇦
@salamatougarka10782 жыл бұрын
Macha Allah 🥰🥰🥰🥳🥳naji dadi sosai gaskiya !!!
@issiyaalummudu86710 ай бұрын
Macha Allah jita inada diya salma ai doli muyi comment 💃💃💃💃💃💃💃💃💃🤸✌️
@Bashiru-lw2wi5 ай бұрын
Masha Allah, Allah yekara maka hikima da dabara Amma masu suna HASSANA SUNN YIMAKA LEFINE?
@djsanisboy2 жыл бұрын
Ali Jita the golden voice, Dan uwa Dan Allah ina neman alfarma a gareka Nayi cover din wakar na LOVE Nasaka wakan a channel dina but sunsamin copyright claim katemaka kacire copyright din 🙏🙏🙏
@الهامنابم Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬🌷
@almustaphasalmahzubyr9796 Жыл бұрын
Ohh yes!!!!! Allah maka albarka, yasa kagama da duniya lfy zaqin waka
@asmeeyskitchen2 жыл бұрын
Masha allah , to all the salma out there 🎉🎉🎉🎉 @ali jita we are still waiting for asmau 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻😮😢
@Salma_Abdulkadir2 жыл бұрын
Yesterday was my birthday & someone send me this song it's so sweet can't stop playing it🥳🎉♥️💖♥️💖♥️💖
@skcs79292 жыл бұрын
masha allah tabarakallah gaskiya nagode sosai naji dadi sosai 🤩🤩🤩🤩🤩allah kara daukaka
@SalmaUmar-jg3ue Жыл бұрын
Allah ya kara basira da daukaka Mai albarka best voice of arewa musician proud of you
@habibaidrissadouma7735 Жыл бұрын
Saoura na habiba gaskia Ma sha Allah❤😍😍
@danjegatv2 жыл бұрын
Allah yatae maka mgd Ali jita Ina jindadi music dinka very much
@ekwufrancis26332 жыл бұрын
Though I don't understand Hausa language very well,but am feeling the vibe of the song...
@hameedahussaini22112 жыл бұрын
Masha Allah waka tayi dadi Amman ataimaka ayima hameeda
@salmaaudu39782 жыл бұрын
My husband sent this song to me. played it more than 10 times. Dollar Dollar Salma. Aameen Aameen ya rabb
@salmaabdulhamid50822 жыл бұрын
Kema salmace sunanmu data dake salma
@salmaaudu39782 жыл бұрын
@@salmaabdulhamid5082 Yes my name Is Salma. And I live in kano state.
@salmaabdulhamid50822 жыл бұрын
@@salmaaudu3978 ay ni a sudiya nake
@salmaaudu39782 жыл бұрын
@@salmaabdulhamid5082 MashaAllah, Are you on Facebook? Lets connect
@salmaabdulhamid50822 жыл бұрын
@@salmaaudu3978 banajin ingilish
@samailaabubakar20582 жыл бұрын
Oga shin wai ita Asma'u me taiyimaka ne dan Allah? Ataimaka awake min ita dan Allah!
@abubakarkabir76412 жыл бұрын
Masha Allah Waka tayi Allah ya kara Basira 💗 My Sister sent it to because of my wife Salmah 💘💞💗