Рет қаралды 10,572
An yi wannan waƙa don kwarzanta gwani a bakin aiki, Ali Sani Madakin Gini Jarumin maza ne da ya cancanci a yabe shi saboda kyakkyawar mu'amillah da kishin cigaban matasa. Jihar Kano na buƙatar matasa irinsa masu kishin Kano da Al'ummarta.