FKD Production Movie Produced by Ibrahim B Nuhu Usman Muazu Directed by Ali Nuhu
Пікірлер: 50
@fatimaalhajiidikofamataidi16084 жыл бұрын
Ma sha'allah wanna labari Yahada darussa da dama Mafi mahimaci Shine rikon gaskiya da amana Biyaya ga iyaye da sadaukarwa So stakani da Allah 🥰 Ya salaaaaam حلو كثير😍
@usmanmohammed96034 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya Allah ya kara daukaka da nisan kwana
@msaboki11504 жыл бұрын
😭 Allah sarki shin me zaihana kuhada kanku kamar baya da zamu fi jin wallahi allah dai shikara hada kawunan baki daya masana'antar ameen Mungode sarkii
@ummulkhairiadam46233 жыл бұрын
Amin
@ziyadahawsawi54074 жыл бұрын
Subbahanallahi wlh najima binga film dazai sani kukaba 😢😢😢😢