Masha Allah Ina kewar Wannan bidiyo nan da shekara goma
@yusufrobbentv41367 ай бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji
@KKSanusi4 ай бұрын
My favorite Hausa Movie of all time, the story, the concept and the acting are amazing to this day I have not seen any other film like this masterpiece. I had to run back looking for it even after all the years passed
@rabiouharouna79192 жыл бұрын
Yayi sarki godiya ta masaman zuwa gareka munaji dadi tuna baya
@meenalsabeer93153 жыл бұрын
Dan allah inason wani film na Ali nuhu yadade wanda yayi yana DA kanne biyu aciki akwai hannutu. Me Ali nuhu guda uku a film din daya dan birni, daya dan shaye shaye, daya dan kauye. Dan allah ya sunan film din
@abubakarmuhdjalo4523 Жыл бұрын
Yan uku
@meenalsabeer9315 Жыл бұрын
@@abubakarmuhdjalo4523 nagode sosai
@nafisadaminu22794 жыл бұрын
Allah yajikan mahaifiyar Ali Nuhu Fatima kardiram digema (FKD)