Рет қаралды 130
BAKOJI TV
Allah mai iko, jama'a kuzo kuga wani yaro dan primary one da Allah Ya yiwa baiwar lissafi a kauren Baburi dake karamar hukumar Tudunwada a jihar Kano.Daure ka kalli Uban lissafi.