Allah ya saka da alkhairi mlm wlh abin nan yanabani haushi kai Bama jahilan musulmai ba har kafurai Crista zuwa suke suyiwa Manyan Malaman addinin Musulunci raddi Saboda kunsan akwai kafurai a arewacin najeriya masujin harshen Hausa duk WANNAN raddin da malamai suke tayi kafurai na arewacin najeriya masujin harshen Hausa sunfake da haka sunatacin zarafin addinin Musulunci da musulmai kuma wlh a Nigeria ne kaɗai ake irin wan nan Acikin addinin Musulunci
@arewaonlinetv82567 сағат бұрын
Abin akwai ban haushi kaga arna har suna da bakin yiwa misulmi raddi