KISHIYATA SEASON 8 EPISODE 1

  Рет қаралды 135,626

AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED

AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED

Күн бұрын

Join this channel to get access to perks:
/ @alrahuzfilmsproductio...
Subscribe Now
/ alrahuzfilmsproduction...
The Original Channel Of AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED PLEASE DON'T FORGOT TO SUBSCRIBE OUR CHANNEL THANKS FOR WATCHING OUR VIDEOS
@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv @
GIDAN SARAUTA SEASON 2
LABARINA SEASON 9
KISHIYATA SEASON 6
MANYAN MATA
ZAFIN NEMA
DAN GWAMNA
AUDU GADARA

Пікірлер
@FatimaSaid-v1g
@FatimaSaid-v1g 4 күн бұрын
Wanda baiji dadin chanxa Yaya hanne ba yamin like
@ZahraZeeBaby
@ZahraZeeBaby 4 күн бұрын
Gaskiya nima banji dadin chanxa yaya hanneba
@MuhammadUmar-xu8yd
@MuhammadUmar-xu8yd 4 күн бұрын
Wlh kam
@TaseeboyKabir
@TaseeboyKabir 4 күн бұрын
gaskia kamata yayi ace yadda muka santa tafka tsiya ita yakata ta girba
@najaAtuBaiwarAllah
@najaAtuBaiwarAllah 3 күн бұрын
Gaskiya Nima banji dadi ba😢​@@TaseeboyKabir
@isaaisha4226
@isaaisha4226 3 күн бұрын
Gaskiya banji dadi bah nima yaya hanny namu😅😅😅😅
@sulemanmuhammad1070
@sulemanmuhammad1070 Күн бұрын
Duk Mai kaunar allah da manzon shine yayimin like ❤❤❤
@MaryamHussaini-n7i
@MaryamHussaini-n7i 3 күн бұрын
Wanan season din tamkar girki ne ba gishiri ba magi tinda ba yaya hanne wanda ya yarda yamin like
@abdul-fq2nr
@abdul-fq2nr 4 күн бұрын
Yaya hanne kawai inba ita mundena kallon film din nan fakat👌
@MaryamalhassanMero
@MaryamalhassanMero 4 күн бұрын
Allah sarki yaya hanne meyasa aka cireta 😂🎉
@aliyyahmad9511
@aliyyahmad9511 4 күн бұрын
Duk Wanda yayi missing baba hanne yayi min like.
@umarmuhammad6924
@umarmuhammad6924 4 күн бұрын
Duk da bamu san dalilin da yasa kuka canza yaya hanne ba bamuji dadin cireta da akayi ba wlh dan allah idan da hali kudawo mana da ita saboda kama da wane bata wane ❤❤❤ masha allah
@alkasimturaki8194
@alkasimturaki8194 4 күн бұрын
Su ma ai ba a son ransu suka chanja ta ba,in ba hauka ba haka kawai an gama kashe kudi anyi film kuce a chanja a Dawo da hanne?ina ilimin ku yake
@ShahidSani-b8h
@ShahidSani-b8h 4 күн бұрын
Duk Wanda babar habu hurairah take bah haushi yayimin like
@SuwaibaSamake
@SuwaibaSamake 4 күн бұрын
Barkanku da dawowa 🎉Amma. Gsky adawo mn da Yaya hanne❤ so much love from Bamako Mali ❤
@khadijaabubakar1586
@khadijaabubakar1586 3 күн бұрын
Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zaku takaita dariya Ku yawaita kuka inji manzan Allah S, A, W
@FatimaSaid-v1g
@FatimaSaid-v1g Күн бұрын
@@khadijaabubakar1586 sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
@SaniYusuf-q7c
@SaniYusuf-q7c 4 күн бұрын
Ya ubangiji Allah kasamuyi indo biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah
@aminatoumaazou3937
@aminatoumaazou3937 2 күн бұрын
Ameen ya Allah
@AnbuMahamdu
@AnbuMahamdu 4 күн бұрын
Adawo mana da yaya hanne gaskia❤❤
@rabeeaismael9099
@rabeeaismael9099 4 күн бұрын
Masha Allah 🎉🎉
@AishaDauda-j8i
@AishaDauda-j8i 4 күн бұрын
Gaskiya adawo da yaya hanne meyasa akacanza manah ita 😢
@ShuaibuShehu-ks3mf
@ShuaibuShehu-ks3mf 4 күн бұрын
Saeeeq n mapia Munatare da kae Fatan Allah Yaqara Basira❤❤❤
@nafisamuhammadrabiu7524
@nafisamuhammadrabiu7524 4 күн бұрын
Wa innahu yusufa wainnahu yusufa😂😂😂😂
@FaruqUmar-iw5pp
@FaruqUmar-iw5pp 4 күн бұрын
Ai kamata yayi ace ita da ta shuka tsiyar ta ace ita zata girba ba wannan ba Amma itama we go like her like husna 😅😅😅😅
@milatgarba6154
@milatgarba6154 4 күн бұрын
Gaskiya talle yayi yawa daga scene daya biyu sai talle 😙😙😙
@jamseebabyjamseebaby7966
@jamseebabyjamseebaby7966 4 күн бұрын
Welcome back Kishiyata❤️💃🏻
@FhXgh-c4w
@FhXgh-c4w 4 күн бұрын
Gaskiya kumai da yaya Hanne ta asalin wannan ai hauka kukasa wannan ko eyawa bataiba😢
@NassirAli-z7s
@NassirAli-z7s 4 күн бұрын
Wai ya hakane ina yaya hanne😢😢
@jawahiryusufadam2927
@jawahiryusufadam2927 4 күн бұрын
gaskiya amaida yaya hanne
@Kannywood_latest_update
@Kannywood_latest_update 4 күн бұрын
Gaskiya an cucemu da aka canja yaya hanne wlh bazan iya karasa kallo ba Allah ya isa wlh😭😭
@HAUWAUMUSA-u3x
@HAUWAUMUSA-u3x 4 күн бұрын
A a gaskiyafa bani awannan kallon,saboda ba Yaya Hanne ai ba film 😂😅😢😅😅😅😂kawai adawomana d Yaya Hanne in kunasun mucigaba d kallah😢😢 i swear
@AminaHammanadama
@AminaHammanadama 4 күн бұрын
Ayya😂ya hanny mu 😢
@abdulkadiribrahim7756
@abdulkadiribrahim7756 3 күн бұрын
Dan Allah adawo da yaya hanni
@SadiyasaniHussain-j9h
@SadiyasaniHussain-j9h 4 күн бұрын
Gaskiya adawo da yaya hanne.
@ahmadahmadibrahim1838
@ahmadahmadibrahim1838 4 күн бұрын
Gsky dai
@fatimaummi3054
@fatimaummi3054 4 күн бұрын
gaskiya mu dai bama so wanan yaya hannen
@debbieajiya6433
@debbieajiya6433 2 күн бұрын
On behalf of kishiyata series viewers, We say bring back Yaya hanne please ❤️‍🩹😥
@HafsatSaeedSuleiman
@HafsatSaeedSuleiman 2 күн бұрын
Yes ooo I’m wit u💯
@themidwife2490
@themidwife2490 22 сағат бұрын
I’m with you 😢
@SherifNajat
@SherifNajat 16 сағат бұрын
macha hallah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@HalimaIsah-cm4jd
@HalimaIsah-cm4jd 4 күн бұрын
Gaskiya adawo mn da yaya Hanne🥺🥺🥺
@ZabeirouMalan
@ZabeirouMalan 3 күн бұрын
Gaskiya kubar canzamuna irin su yaya hanne
@AhmedAbu-dq2fc
@AhmedAbu-dq2fc 2 күн бұрын
Alhamdulillah 🎉🎉 masha Allah ❤❤😅😅
@MdThohel-e6m
@MdThohel-e6m 2 күн бұрын
Wanda beji dadin shudda yaya hanne yamin like dan allah
@MaryamMusa-rc7nh
@MaryamMusa-rc7nh 4 күн бұрын
Gaskiya nima zan hakura sabida babu yaya hanne sabida itace fim
@MaryamMusa-rc7nh
@MaryamMusa-rc7nh 4 күн бұрын
Gaskiya adawo mana da yaya hanne 😢
@zainabibrahim330
@zainabibrahim330 4 күн бұрын
Oyoyo Masha ALLAH
@nuramuxa4668
@nuramuxa4668 4 күн бұрын
Gaskiya ba a kyauta ba babu mama hanne
@BilqisAbdulsalam
@BilqisAbdulsalam 4 күн бұрын
Gaskiya Zan hakura da kallanna sabida ba Yaya hanne sabida Dan ita nake kallon firm dinnan sabida ta iyya acting Dan Allah adawo Mana da Yaya hanne Dan Allah kuyi hakuri pls
@AishaAshiru-u6z
@AishaAshiru-u6z 4 күн бұрын
Wlh nima haka inaga gsky na hakura nidai kam daga yau nagama
@BilqisAbdulsalam
@BilqisAbdulsalam 4 күн бұрын
Nima wallahi haba sai su dinga Mana canji an canza husna yanzu kuma Yaya hanne haba basa kyauta wa wallahi tunda akafara shirrinnan nake kallo tindaga season 1 nake kalla Amma yanzu harnaji yafutan mu akai na wallahi gashi dama so nakeyi inga yanda Yaya hanne zatayi zaman gidan mallam gashi ancanza ta wallahi banji dadiba
@KhaliphaAngo
@KhaliphaAngo 4 күн бұрын
Wallahi Nima haka
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 4 күн бұрын
Wallahi Nima saboda Yaya hanne nake kallo a dawo mana da ita
@abdul-fq2nr
@abdul-fq2nr 4 күн бұрын
nima ita keban nishadi daga yau nadaina kalla
@usmanibrahim5342
@usmanibrahim5342 4 күн бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@FadilaSunusi
@FadilaSunusi 3 күн бұрын
Idan babu yaya hanne allah bazan kalla ba
@muhammadsanimuhammadmuhamm1338
@muhammadsanimuhammadmuhamm1338 4 күн бұрын
Masha Allahu❤❤❤❤
@IbrahimAbduollahi
@IbrahimAbduollahi 4 күн бұрын
Macha allah ❤❤
@reckiatourba273
@reckiatourba273 4 күн бұрын
Yaya hanne😢😢😢. Ki dawo mu najin dadi dake
@HumairaYakubu
@HumairaYakubu 4 күн бұрын
Gaskiya adawomana da Yaya hanne😢
@saleleg2554
@saleleg2554 4 күн бұрын
gaskiya dai kam
@ZainabNasir-c3z
@ZainabNasir-c3z 2 күн бұрын
Welcome back kishiyata❤🎉
@MuhammadNaseerMuhammad-zo2om
@MuhammadNaseerMuhammad-zo2om 3 күн бұрын
duk wanda habibti take birgeshi yaimin like
@HawwaBaby
@HawwaBaby 4 күн бұрын
واہ ماشا اللھا❤❤❤❤❤
@KhaliphaAngo
@KhaliphaAngo 4 күн бұрын
Karku Mana Haka Dan Allah Haba Sabida Allah Kunsan Yaya Hanne Ce Star Din Film Din Ya Zaku Cireta Gaskiya Mu Masu Kallo Bamuji Dadi Ba
@hajaraummar26
@hajaraummar26 4 күн бұрын
Gsky mu yan teem din yaya hanne muna allah ya wadarai da chanzata ai yaya hanne itace rabin dadin film dinnan wallahi ankashe film din nan saidai mukalla badon dadiba donkar muyi asaran datanmu nabaya duk wanda yayarda da hk yazo muyi meeting sannan yayimana reply teem yaya hanne a comment😂
@azoabdul5618
@azoabdul5618 3 күн бұрын
Nima ina daya daga cikinsu gaskiya fa
@AeshaAmmi
@AeshaAmmi Күн бұрын
Gaskiya ne bamu ji dadi ba 😢😢😢
@azoabdul5618
@azoabdul5618 Күн бұрын
@AeshaAmmi nima kaina abin baimin daɗi kodaya sai naji natsane shi ma
@nurayusuf1042
@nurayusuf1042 4 күн бұрын
Gaskiya talla tayi yawa
@rayyanatuabdallah8540
@rayyanatuabdallah8540 4 күн бұрын
Gaskiya munyi missing ya hannen mu
@mallarhoda1192
@mallarhoda1192 4 күн бұрын
Gaskiya banji dadin chanza Hanne ba
@SanoussiAdamou-x9z
@SanoussiAdamou-x9z 4 күн бұрын
Machallah 🇳🇪🇧🇫🇬🇳❤❤❤❤
@sarahsaratou687
@sarahsaratou687 4 күн бұрын
Masha Allah ❤
@AsmauIbrahimuba
@AsmauIbrahimuba 4 күн бұрын
I miss u Yaya hanne😢
@Abilkairi
@Abilkairi 4 күн бұрын
Itama wannan ta iya kamar hanne😂
@HafsatSaeedSuleiman
@HafsatSaeedSuleiman 2 күн бұрын
Aa gaskiya mudai mun saba da yayan hanne mu ta da☹️
@HappyForest-ty5hz
@HappyForest-ty5hz 2 күн бұрын
Karin maganar Dake baking yaye Hanne ma ai Muna karuwa
@MusaMuizzat
@MusaMuizzat 4 күн бұрын
Welcome back 🎉
@RukaiyaSaeed-c9c
@RukaiyaSaeed-c9c 4 күн бұрын
Yu ar well com thanks for kishiyata
@oumarouharoudjibonanaaicha8783
@oumarouharoudjibonanaaicha8783 4 күн бұрын
Dan allh amedo muna yaya hanne
@MuhammadUmar-jy7zm
@MuhammadUmar-jy7zm 4 күн бұрын
You're welcome god Blessings for this film ❤❤
@GgGg-j9t2h
@GgGg-j9t2h 4 күн бұрын
Welcome back kishiyata Masha Allah
@Ayshatayyubamusa2002
@Ayshatayyubamusa2002 4 күн бұрын
Wa innahu yusufa wa innahu yusufa zailaani wa zailaani 😂😂😂😂😂😂
@ZainabSalisNaseer6414
@ZainabSalisNaseer6414 2 күн бұрын
😂
@Lilaah777
@Lilaah777 4 күн бұрын
Gaskia s dawo mana da yaya Hanne
@hanifamaigana7810
@hanifamaigana7810 Күн бұрын
Gaskiya abawa yaya hanya duk abundance takeso a dawo da ita
@MsMina-z8s
@MsMina-z8s 4 күн бұрын
Masha Allah wowed Alhamdulillah Allah 😅😅😅
@Rayyanamahammat
@Rayyanamahammat 4 күн бұрын
Masha allah alhamdullah barkammu da zuwa
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 4 күн бұрын
Wainnahu yusufa wainnahu yusufa 😂😂😂😂😂😂😂😂
@MdThohel-om7pr
@MdThohel-om7pr 4 күн бұрын
Inna Yaya hanne
@ahmadahmadibrahim1838
@ahmadahmadibrahim1838 4 күн бұрын
Barka da dawo 😊❤
@YoussoufYoussouf01
@YoussoufYoussouf01 4 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@SaadouHabouMariam
@SaadouHabouMariam 4 күн бұрын
Gaskiya banji dadi ba sauyi yaya hanna😢
@FatiSuraj
@FatiSuraj 3 күн бұрын
Wallahi kubura nan haushi take baani 😏😏kanta forward Nike yi
@MusaAbubakar-jg7js
@MusaAbubakar-jg7js 4 күн бұрын
❤❤Masha Allah ❤❤🙏👍
@AbdouAbdousalamou
@AbdouAbdousalamou 4 күн бұрын
Wai ina yaya hanne ne wai
@MrsNas
@MrsNas 4 күн бұрын
Banji ddin canja yaya hanne ba 😢tana komi da aji da tsari wannan sam beyiba
@halimamamane2275
@halimamamane2275 4 күн бұрын
Masha allah allh yakra basira
@adamimamdan-alhaji2570
@adamimamdan-alhaji2570 4 күн бұрын
Gaskiya Ya Kamata kunemi afuwarmu😢
@mariyayau5720
@mariyayau5720 4 күн бұрын
Yaya hanne Allah yasa lfy
@NaimaSada-ig7ex
@NaimaSada-ig7ex 3 күн бұрын
Masha allah good❤❤
@mubarakahmadgwarzo4453
@mubarakahmadgwarzo4453 4 күн бұрын
Ai kun ɓata film tunda kk canja yaya Hanne
@hajaraummar26
@hajaraummar26 4 күн бұрын
Ni matsalata da kishiyata tallah yayi yawa amma yakamata kugyara a wannan season 8 din amma baku gyaraba allah yteimaka
@Seydou-p3n
@Seydou-p3n 3 күн бұрын
Welcome back kichiyata🎉🎉🎉
@FatimaUmaru-d8t
@FatimaUmaru-d8t 4 күн бұрын
Wa inahu yusufa wa inahu yusufa
@AllahouzeyOumalher
@AllahouzeyOumalher 2 күн бұрын
Gaskiya babu dadi anfida yaya hane
@MubarakAhmed-v5i
@MubarakAhmed-v5i 4 күн бұрын
Welcome back kishiyata
@NasirNasir-qe4rf
@NasirNasir-qe4rf 4 күн бұрын
❤❤❤😮😮
@soufiane-ei9cp
@soufiane-ei9cp 4 күн бұрын
dan Allah ina hane allah yassa lafiya
@MdThohel-e6m
@MdThohel-e6m 2 күн бұрын
Dan allah amaidomi na yaya hanne 😢
@DonnkandsonsNigerialimited
@DonnkandsonsNigerialimited 4 күн бұрын
Wow welcome back 🔙
@ayshaayshatou3012
@ayshaayshatou3012 4 күн бұрын
Banji dadin changin yaya hanne ba walahi
@KhaulatSanikura-ok6ys
@KhaulatSanikura-ok6ys Күн бұрын
Subahanallah Yaya hanne
@HabibouSamo-u2y
@HabibouSamo-u2y 2 күн бұрын
Gaskiya banji dadin canza hanne ba
@saadatumusa9900
@saadatumusa9900 4 күн бұрын
Dan Allah a dawo mana da yaya hanne
@Vrurb0ww
@Vrurb0ww 4 күн бұрын
❤❤❤❤😊😊😊
@usainaidris6953
@usainaidris6953 4 күн бұрын
Wayyo an canza mana yaya hanne😢🥲
@AminaMustapa
@AminaMustapa 4 күн бұрын
You 're welcome 😢😢😂😂❤❤❤❤ nice 👍🏻👍🏻👍🏻
@AbubakarbalikisHakaba
@AbubakarbalikisHakaba 4 күн бұрын
Masha Allah you are welcome ❤❤
@ZabeirouMalan
@ZabeirouMalan 3 күн бұрын
Dan Allah ku gayawa jamilu yamaida lantana gidanta
@Haffybeautypalace
@Haffybeautypalace 3 күн бұрын
Alhamdulillah welcome back
@isahfatimabatula8039
@isahfatimabatula8039 3 күн бұрын
Gaskiya ba muso canza Yaya Hanne da akayi
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 2 EPISODE 9
1:34:37
YAKUBU MOHAMMED 2EFFECT TV
Рет қаралды 78 М.
SHARADI SEASON 1 EPISODE 6
23:09
AHUG TV PLUS
Рет қаралды 27 М.
Jikokin Mai gari season 2 Episode 1 (M SOJA CONCEPT) #2025
55:30
M SOJA CONCEPT
Рет қаралды 31 М.
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 9 (ORIGINAL MOVIE).
1:22:53
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 372 М.
Tirkashi: Jamilu Ya Kawo Ruth Gidan Sa ll Jamilun Jidda Season
3:21
HausaGlobalNews
Рет қаралды 6 М.
Sharadi Season 1 Episode 6
23:09
AHUG TV
Рет қаралды 12 М.
MANYAN MATA SEASON 4 EPISODE 3
1:01:45
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 480 М.
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 4
1:07:22
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 694 М.
AUREN SO SEASON 1 EPISODE 1
31:46
KANO HAUSA TV
Рет қаралды 57 М.
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 2 EPISODE 8
1:37:27
YAKUBU MOHAMMED 2EFFECT TV
Рет қаралды 222 М.
AUREN SO SEASON 2 EPISODE 4
38:18
WONDERFUL OFFICIAL TV
Рет қаралды 44 М.
BABAR BUDURWATA FULL HAUSA MOVIE
1:33:52
Ali Daddy Tv
Рет қаралды 196 М.