Assalamualaikum Mallam bifa Annabi saw Yayi Gaskiya, " da yace in zakayi aure mace ka auri mai Addini domin zakaga komai na Addini a tare da ita " Allah ya shirye mu Baki Daya. From Egypt 🇪🇬
@addau_zakari_gwarzo3 жыл бұрын
Gaskiya na dade Banga Film daya Burgeni ba kamar wannan saboda wallahi rashin mutuncin da ake yi a TIK TOK Yayi yawa kuma da dama Mazaje da iyaye basusan yayansu na yiba Malam Ahmad yakamata akara nuni wajen yadda mazaje zasu dunga bibiyar wayoyin matayensu da kuma iyaye sundunga bibiyar wayoyin yayansu Don Magance wannan Matsalar Allah ya Kyauta Muna Godiya Kwarai da Gaske Allah yakara Muku Basira ya Saka Muku da Alkhairi Ameen Daga Adda'u Zakari Rafawa Gwarzo Local Government Kano State.
@bifastudios3 жыл бұрын
Muna godiya matukar gaske
@idrissulaiman96962 жыл бұрын
Gaskiya akwai ilimantar wa a wannan film din
@zainazainabadamou16703 жыл бұрын
Wlh yy sulaiman naji dadin wannan shiren nakara daukar darasi insha Allahou zamu gera Allah ubangiji yada famuko wlh
@bifastudios3 жыл бұрын
Amin thumma Amin
@salisuibrahim28823 жыл бұрын
Gaskiya directeur din wannan seris din allh yabaka gidan aljanna
@bifastudios3 жыл бұрын
Amin thumma Amin Nagode Sosai da sosai
@hafsahassan64983 жыл бұрын
Gaskiya kace wani abu mlm sulaiman muna dgd Allah kuma yashiyemu baki daya
Alhamdulillah naji da din hakan Allah ya bamu ikon garawa 🥰
@extentialist3 жыл бұрын
Madalla malam Ahmad da wannan shiri mai mutukar fadakarwa. Mun gode sosai
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Allah ya bamou ikon gudanar da alhairi ku Kuma Allah ya sakka da alhairi
@البرناويبكربكر3 жыл бұрын
Nagoy da wanna magnna ka Ina Gen dadin wanna ka ne abkenka Adam da makkh 🇳🇪🇳🇬🤞🤞
@sahabimussa10323 жыл бұрын
Gaskiane ml Sule Allah ya shiryemu ya shiryi bayarmu amma tiktok beyiba a rayuwa
@ibrahimy.ibrahim78163 жыл бұрын
The most educative series of the year 🔥🥰♥️
@alameeyratquranbloggers11243 жыл бұрын
Wallahi kuwa shirin na dole na dinga kalla💃🥰🥰🥰
@adamusaniyahaya92963 жыл бұрын
Allah sarki Suleiman, daga wanna Sai wanan…😂😂
@bifastudios3 жыл бұрын
🤣😂😀
@oumargoge93143 жыл бұрын
Hummm a gaskiya ba hikma ko kadan a cikin wanan fadakarwa ta ku wai in ma ta tabbata fadakarwa 🤔 ina da tambaya kuminene kukeyi da yasha banban da Tiktock 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
@safiyaahmed30493 жыл бұрын
Alhamdulillah najidadin Hakan Allah yasa sugane
@aishaadamaliyu13043 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya qara basira Sule dan Inna muna godiya matuka🙏🙏😂😂
@yakubuseidu81763 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira tare da sa albarka acikin sanaharku
@agaichatoualgoumaret33633 жыл бұрын
Masha Allah . welcome back , am watching from 🇺🇸 🇳🇪
@fatimamusa26743 жыл бұрын
Allah saka da alheri mun gode so sai da tunatarwa
@nanaibirahim70853 жыл бұрын
Gaskiya dei Allah y shiriyamu
@mirmultimedia40853 жыл бұрын
Macha Allah munagodiya Allah yakara lafiya Da bassira ameen ameen
@bifastudios3 жыл бұрын
Amin thumma Amin
@meenat8103 жыл бұрын
Wlh maganar ka gaskiya ce, ni kaida Ina posting a tiktok amman bana posting din kaina
@raihanaabbakabir35253 жыл бұрын
Wallahi naji dadin wanan shiri sulle saboda yanada matukar ma ana Allah ya kara basira
@bifastudios3 жыл бұрын
Amin thumma Amin
@nurahali80583 жыл бұрын
Masha Allah Watching from India 🇮🇳
@faizaatamaaiki72513 жыл бұрын
Allah saka maka da alkairi
@fatimafa14653 жыл бұрын
muna gdy šosai.allah yakara bas ira ameen
@yusufgarba5823 жыл бұрын
Yayi kyau sosai Allah ya qara basira ❤
@usmanibrahim53423 жыл бұрын
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
@rukayyakabir3 жыл бұрын
Wlh Ina cikin Kallan film dinnan naje nayi deleting duka videos dina na tiktok jazakallah khyr
@bifastudios3 жыл бұрын
MashaAllah jazakallahu Khairan
@zakarianouhoutlay.22543 жыл бұрын
Mouna godiya sosai
@ididjamila93002 жыл бұрын
Masha allah,shiri yayi
@omaridris50603 жыл бұрын
Zaman aure allh yakara basira
@mamandadyabubakar83313 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarabasira dadaukaka
@nanahusabfatawu57733 жыл бұрын
Sule angon tiktok
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
Naji dadi sosai danaga kun shirya film a kan tiktok sbd dama ni ya dade yana damuna abuda matan aure sukeyi baikamata ba masanman matan aure wlh hara da yan matan bai kamata ace sunayi ba ya kamata ace ko wani namiji yana hana matar san tiktok duk namjji gaskiya dayasan ciwo kan san aii bazaiso matar san ta nunawa duniya wacece inta ma wlh haka wata kawata kullu sai muyi fada da inta sbd yadda take tiktok tana matar aure amma ko dankwali bata tsawa Allah ya kyauta
@aishaharuna6113 жыл бұрын
Allahumma ameen ya rabbi
@aishaharuna6113 жыл бұрын
Allah ya stare mana imanin mu darajar Annabi saw
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
@@aishaharuna611 ameen Yar uwa
@khadijaoumar67153 жыл бұрын
Macha Allah yayi 👍
@user-un5wd8zp4b3 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau
@husqinahmed29573 жыл бұрын
Wai ni Suleman dan dauda wani aure ka sake wannan itace ta 8⃣ fa gaskiya arikawa mata adalci sako daga zainab abdalhamid Umar mazauniyar Riyadh muna godiya sosai Allah yasaka da gidan aljannal fardosi nawajena Suleman dan dauda 🤣🤣🤣🤣
@yousefgambo12513 жыл бұрын
Salam Suleiman yaya gari
@tenyes19493 жыл бұрын
Wlh hakane Allah yasa madace
@aminaadamu37533 жыл бұрын
Masha Allah Allah kara basira
@ABUBAKAR-kk4xm3 жыл бұрын
masha allah yayi kyau
@salimatyahaya52983 жыл бұрын
Wanan yayi
@kanefatimakanefatima5613 жыл бұрын
Allah ya karA basira
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai allah yakarabasira 🇳🇪 🇸🇦 🙏
@mustaphamusty69943 жыл бұрын
In son nember ki
@hafsattvchannel9573 жыл бұрын
Inna wane garine tintom dan zakai ziyara nan bada jimawa ba😂😂😂
@gvdh55053 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya qarah basirah 😊🙏
@husqinahmed29573 жыл бұрын
Gaskiya wanna bata Dace dakaiba wallahi
@يلغيغع3 жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@حليمه-ك9ظ3 жыл бұрын
Masha allah yayi
@danhausa19983 жыл бұрын
السلام عليكم
@mansurmansur74803 жыл бұрын
Ya Allah 😭😭😭😭
@hindouhabdoulsalam56003 жыл бұрын
Kai uncle kaga jarabawa hada yar tiktok🤣😂🤣
@aysaaysa60243 жыл бұрын
It'd be a LG Stylo I got
@hajjaaysha13963 жыл бұрын
Masha Allah 👍
@wadi222wadi53 жыл бұрын
Zee👍👍
@najaatunajaatu86183 жыл бұрын
Ma sha Allah 🤲🤲🤲❤❤❤
@hajiyajamilasaudiya12133 жыл бұрын
Good Good 👍👍
@hassanaahmed61503 жыл бұрын
Good
@musahabdulkarim51472 ай бұрын
Ba uku kadai ba ha goma ma mun shiga
@abbabukarzanna46623 жыл бұрын
ALLAH ya biya. Ameen
@aichaaichaamadou84413 жыл бұрын
Thanks you
@yaramanafullluss1213 жыл бұрын
Masha Allah Yaya
@lamyaamuhammadnasir94463 жыл бұрын
Allah sarki sule 😂😂
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
Matar Makaho part 1. Hausa novel kzbin.info/www/bejne/nKbQmGaMmKqcppo
@أمسديسميغا3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله 💔🇸🇦🇬🇭👍
@babangidaibrahim53033 жыл бұрын
Ma cha'Allah
@malamasaratu36013 жыл бұрын
Wallhi hakany 🤣🤣🤣🤣
@fatimanuhumuhamn84443 жыл бұрын
Masha allah❤️❤️👍
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
Fatan alkhairi 😀
@zainabmmnaishasaudiya79543 жыл бұрын
Masha allah
@hajiyajamilasaudiya12133 жыл бұрын
WOW
@fiddausiismailhadi76153 жыл бұрын
😂 😂 Sule Dai haryanzuba adaceba 🤣
@princessayyush29453 жыл бұрын
Lallai kam akwai kura 😂😂😂
@حواءفلاته-ث5ص3 жыл бұрын
ماشاء لله الحمد لله ا
@zahraisiya7063 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Allah
@aichaaichaamadou84413 жыл бұрын
Wlh 👍👍👍
@Fatima-bz9jx3 жыл бұрын
Sml👍👍👍👍🤲
@hajiyajamilasaudiya12133 жыл бұрын
OyOyO Masha Allah WOW
@ameerah-bh5xb3 жыл бұрын
Gaskiya ne wannan 😅😭😭
@sarahsarul10693 жыл бұрын
Macha allah
@sarahsarul10693 жыл бұрын
Slm😂❤👍🙏👏🇳🇪🇸🇦
@القرآنالكريمتحفظالقرآن3 жыл бұрын
Gakiya
@جميلههوساوي-ل7ض3 жыл бұрын
Slm
@saramahamd20913 жыл бұрын
masha alla
@officelsisko10773 жыл бұрын
Mâcha Allah
@najaatualiyu25463 жыл бұрын
Masha allah 👍♥🙏
@hxjhxxhdhxjhd28313 жыл бұрын
👍👍👍👍
@مريمهود-ب6ت3 жыл бұрын
😍😘
@عليعلب-غ2ض3 жыл бұрын
👍👍
@أمسديسميغا3 жыл бұрын
طيب 💪
@شفيقشفيق-ح2ه3 жыл бұрын
🤲😊😊😍
@adamsiisah51623 жыл бұрын
Gaskiya kahane maganarka allah chiryamu
@SalehAbdulkarim-mg8cf8 ай бұрын
❤
@ghalyagh13513 жыл бұрын
💪🤲🤲☝❤😘
@sulaimananma_azu41693 жыл бұрын
Allah shirye mu 😢
@ibrahimalaji28413 жыл бұрын
ربي يحفظكم
@kdhdbdissh7783 жыл бұрын
👍
@husqinahmed29573 жыл бұрын
tare zamitafi aljannal fardosi ko Suleman taka harkullan zainab abdalhamid Umar mazauniyar Riyadh