Gaskiya fah yakamata Asakarmana Sabi da bawani nishadi fah ya Allah yatsare remana ku da mubakidaya Fatan Alkairi Agareku Dan isar shugaban halitta Annabi muhammad saw Dan isar annabi Muhammad saw darakto Ina bukatar lambarka katuramin
@abdulrashidahmedmalanyaya44912 жыл бұрын
Wallahi wannan shirin yana birgeni. Kuma ina karatun zaman aure musamman irin zama da mata na zamani, dole mutum yayi hakuri na musammam👍👍❣
@usmanamuhd69442 жыл бұрын
Masha Allah allah yakara basira da daukaka kuna fadakarwa tadda ya dace wlh i salute humaira and malam bal a sai kuma babban oga sulaiman
@telamustapha67402 жыл бұрын
Gaskiya kuna tada mu a barci wanan fadakar taye Allah Ya Kara basira
@goldenvoiceofIslam101 Жыл бұрын
Slam Suleiman kace zuwa Lagos yakamaka to kace zamu samu ganin kai dan kazu😅😅😅😅😅
@balarabeabdullahi73672 жыл бұрын
Masha Allah,Allah yakara basira Muna daukar darasi musamman muda bamu da aure
@nafadimaonlinetv94372 жыл бұрын
Alhamdulila 🤲 muna gdy tsakani da Allah ina Qaruwa Allah 🤲 ya qara basira
@umarahmadhausawa40702 жыл бұрын
Gaskiya this Series is so Impressive to the extent that I am Waiting for every Wednesday of the week just to see this series,Masha Allah for BIFA Studio👏👏👏
@kdhdbdissh7782 жыл бұрын
👍👍👍👍
@yunislibiya19432 жыл бұрын
To ae bana karanta turanci malan hausa kawai ko France
@saniilla17582 жыл бұрын
Macha Allah gaskiya wanan hukunci yayi kyau sosai dayama humaira chine yakamata ita Allah ubangiji ya kara bassira daracta
@saniilla17582 жыл бұрын
Niger 🇳🇪
@hawaibrahim85242 жыл бұрын
Kai mallam Bala 🤣🤣🤣 but Humaira and her mother got me boiling at some point 😒😒😒😒 may Allah continue to bless Mr Bifa and his team 🙏
@tasneem24392 жыл бұрын
J’avais trop hâte de voir cette épisode 😻😻 tanks
@sanoussiyahaiyatv6662 жыл бұрын
Ok Bonn nuit
@tasneem24392 жыл бұрын
@@sanoussiyahaiyatv666 merci meilleur à toi☺️
@zaharaddeenmannirmajidadi63262 жыл бұрын
Je ressens exactement la même chose
@tasneem24392 жыл бұрын
@@zaharaddeenmannirmajidadi6326 enfin quelqu’un qui commente en français 🥰
@zaharaddeenmannirmajidadi63262 жыл бұрын
@@tasneem2439je ne comprends pas le français. puis-je apprendre le français avec vous?
@kofoworoladare66072 жыл бұрын
Alhmd i hv been waiting jiya na gaji ne sosai a office shiyasa ma ban yi downloading bah allah ya cigaba da taimaka muku duka
@kofoworoladare66072 жыл бұрын
Mai yasa umma humaira take haka ne yaya dan allah ka kara aure da harira muga yanda rashin kunyan ta zai kare
@BabangidaIbrahimBabura2 жыл бұрын
kamar anyi kuskure a wannan scene din. wadda take aikin banki zata tafii Lagos tabar aikinta gashi kuma tanason aikin.
@musasanusi29572 жыл бұрын
Tabbas wanan haka yake
@aminamuhammad98012 жыл бұрын
Kaduna dai
@BabangidaIbrahimBabura2 жыл бұрын
Hajia Legos naji ance ba Kaduna ba.
@umarahmadhausawa40702 жыл бұрын
Tou yallabai ka sani ko a cikin Weekend abun ya faru
@kamilabdallah20622 жыл бұрын
😏😏😏😂😂😂 kanada matsala ai taje don batason taje gidansu adawo da ita gidan mijin so idan kalura da yanayin qasar tunda tana da hanya ai bata daatsala amman inba haka ba ai bata isaba
@aisharabiu20032 жыл бұрын
Akoi irin uwayen humaira dinan da gske wlh ni naganima azahiri ALLAH yakiyashemu daga uwayenda basa son gsky
@yusufnuhu67842 жыл бұрын
Jazakallah Gaskiya Wannan shirin yana matukar kayatar dani musamman ma salon sulaiman
@umarhassanabubakar61422 жыл бұрын
Wooow Gaskiya ne Sulaiman haka yayi
@amadouasoumana15952 жыл бұрын
Allah Sarki humaira kiji tsoron Allah kibi mijinki
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Suleiman and Humair Every one of them refused to understand each other
@Sabiu08092 жыл бұрын
So educational especially to us that are yet to marry. Allah ya kara basira da fasaha. Aameen.
@abubakarsani17712 жыл бұрын
yallaboi dakansa ina gaisuwa, ni abunda yake burgene kawai rikicin nakune. allah yataimaka, kuma yakamata mata da iya yensu suna daukan darasi, allah yakara basira
@haleemahumarfarouk63882 жыл бұрын
Watching from kogi state,Allah ya kara basira,Allah kuma ya bani mijin irin sule🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@bifastudios2 жыл бұрын
Amin thumma Amin 😍😁
@salihualiyu45852 жыл бұрын
Ga wani sulen oo
@fatimasulaimanumar2939 Жыл бұрын
Masha Allah abin burgewa humaira Allah yaqara
@abdulabbakarahmad11582 жыл бұрын
Ina fatan maganar auren ka ta kan kama kuma nidai hari nake so a auro mana 😍
@molumolu18812 жыл бұрын
Ma sha allah allah ya karabasira sosai fatan alkairi
@maimunaismail96832 жыл бұрын
Allah Yajada dogon kwana maman suley
@abdulkarimsanusi81852 жыл бұрын
Gaskiya sulaiman katashi kaina a wannan season, wannan yar wahalar mahaifiyarta daman ni haushinta nakeji yasin kaqara aure kawaii alaji
@bamideleakim80132 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂👍
@zainababubakar69932 жыл бұрын
Sakani da Allah menene amfani mace ta kyautata was year miji Amma ta rings wa miji ta gashi Kuma gaskiya Inna akwai aya tambaya
@adamuadtv13772 жыл бұрын
Sulaiman Don Allah kakara aure haba Wallh haushenakiji
@hamzasalifou32292 жыл бұрын
Masha Allah yayı wlh muji dadı sosai amma dan Allah dan Allah kuragemuna sawakarnan tayiyawa
@rahamaibrahim73922 жыл бұрын
Asslm alkm Allah yaqara basira d zurfin tunani, gaskia kuna kokarii
@fatimamuhammadibrahim50322 жыл бұрын
Suleman kaima baka da hakuri gsk haba dg wannan Sai wannan please Dan Allah kana da matsala wallahi haba, humaira kiye hakuri
@abdoulhamidou66892 жыл бұрын
Acigabada fiml kina da Allah yanadanahimaci 🥰🥰🥰🥰🥰
@yahouzanafissatou58492 жыл бұрын
Kai malam Bala 🤣 Suley and Humair 🤣🤣🤣 mata da miji sai ALLAH. La mère de Humair,elle me soule vraiment.😠
@fatimahabobaker17392 жыл бұрын
Masha Allah masha Allah tabarkalla Allah ya kara mana irunku a kasarmu Allah ya temaka
@المدربهحلا Жыл бұрын
👍👍👍👍💥💥💥🎊🎊رجال يا سليمان
@yunislibiya19432 жыл бұрын
Ga shawara zuwa ga humaira wllh kidaina biyewa mahaifiyar ki tawannan hanyar
@sabiusaninasarawa37032 жыл бұрын
Macha Allah Allah yakara basira malm bala ina yinka
@fateemausmanshuwaree27002 жыл бұрын
Wlh in nice ba inda zanje ni har yasa na fara hawaye ma 😭😭 Amman lefin mum naki ne humaira
@engrahmadjos83552 жыл бұрын
Mama tace “ kana mustu mustu da baki”😂😂😂
@laifihanjine14282 жыл бұрын
amma Sule ko ruwan sha ba'a ba shi ba a Lagos
@buhariabubakar6752 жыл бұрын
Kunayi muna jindadi kuci gaba Ubangiji Allah ya taimaka
@hajjahassan73812 жыл бұрын
Hahahahhhh mlm Bala
@al-fawaidmedia7222 жыл бұрын
Very interesting film watching from cairo egypt
@Mbu6412 жыл бұрын
The best season film watching from Cairo Egypt
@bifastudios2 жыл бұрын
Thank you
@mubarakhamzaumar36762 жыл бұрын
Malam walin oga sulaiman
@aishaharunaibrahim7141 Жыл бұрын
Umair kijae kibawa Yaya space hhhhhh bayasan ganinki
@duhcghj65762 жыл бұрын
malam Bala ikon Allah😄😄😄
@nuhuado9512 жыл бұрын
I salute you malam bala
@fatmaoyiza37882 жыл бұрын
Nima arayuwa ta kwo inada kudi bazantaba dau yar aiki ba mazan wana zamani kwadayi su yayi yawa🙄
@itsdankasuwatv61532 жыл бұрын
Gsky yakamata kuqara tsayin films dinnan sannan Kuma yakamata kurinka sake location bakuyi tayi aguri 1ba,this is my advice👌Kuma kudaina dadewa a Sim 1 kurinka caccanzawa dauri
@babashehu45162 жыл бұрын
This series looks so real har mutum ya manta cewa film ne. Just kamar ina zaune ne acikin gidan ina ganin issues din a zahiri. You are really trying. Keep up the good lessons
@bifastudios2 жыл бұрын
Thank you
@yasirubale38402 жыл бұрын
Masha allah Dan inna kana burgeni sosai
@abdulqadiribrahim72262 жыл бұрын
Inna tunda aka bata cin hanci shikenan take goyan bayan humair
@usmanibrahim53422 жыл бұрын
Masha allah watching from 🇳🇬🇸🇦🤞
@sunnakawai94962 жыл бұрын
Umman umaira ta iya daure wa karya gindi,,
@hamaduabdulaye29702 жыл бұрын
Slm Ina muku fatan alheri mafi kyau
@abdusallamuabdusallamu23602 жыл бұрын
Mashallah sayadi nagoode
@حياةهوساوي-ع7ض2 жыл бұрын
That's fine suleman 👍💪🇸🇦
@ameenaaadam44232 жыл бұрын
Kai jamaa mal bala namu 🤣🤣🤣💃💃💃 mal bala fa yagama mgn💃💃
@northernnigeria2 жыл бұрын
Ko cokali 😂😂
@sanikala46762 жыл бұрын
Masha Allah watching from Abuja Allah yakara basira
@binumar43632 жыл бұрын
Masha Allah Allah yah kara basira
@fatbuktv93832 жыл бұрын
Nidai inajin dadin wannan film wallahi
@aliibrahimsallau39572 жыл бұрын
Good decision malam Suleman
@abubakarmohammed42202 жыл бұрын
Masha Allah, Allah Kara basira I'm to busy Sai yau ma nasamu nagani 😂malam bala namu 😂😂
@habibaibrahim4652 жыл бұрын
Allah y Kara basira
@jamilasalisu33202 жыл бұрын
Yanayin rigimaku da humaira kamar zaman ka da saratu ayi naci dariya
@shafiuyunus44982 жыл бұрын
Gaskiya dai films na kyau sosai
@hamissouhamissou76312 жыл бұрын
Masha allah suleman ya birgeni sosai
@aminuumarmuhammad53882 жыл бұрын
Weldon Mallam Amadu. Allah ya kara basira
@Nasihamha63652 жыл бұрын
ياناس صلوا على النبي
@abbammuhammad41782 жыл бұрын
Very interesting watching from Bahrain
@aminuyusufmuhammad15712 жыл бұрын
Wannan gaskiya tsohuwar banzace
@salwammummulkhartayif8502 жыл бұрын
Hahahaha mlm Bala magana bakayaba 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@musamusa37272 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakar basira
@abdulmjidahmaddantata65052 жыл бұрын
Masha allah sule na inna you make a great decision
Amma inada tambaya biffa wai ya akayi ba aganin mahaifin humaira sai uwarta ina ganin chiyasa takéta yin shirmé ma na
@fateebill5002 жыл бұрын
Ya rasu ne
@bifastudios2 жыл бұрын
👍
@mankallikbg37862 жыл бұрын
MAcha Allah Allah yekarabasira
@kamiloumohamadou49342 жыл бұрын
amsar da kabawa mahaifiyarta yayimin dadai amma ya za tatafi Lagos batare da izinin filin aikinta ba
@arabimubarack81342 жыл бұрын
Very impressive series! Kudos to Bifa studios👏🏽
@abdoulrazak97822 жыл бұрын
Macha halllah 😘 😘 😘 😘 😘
@tijjanialhajibabagana26082 жыл бұрын
Nagode sulaiman
@saudatuhassan62212 жыл бұрын
Masha'Allah Allah yakaro basira
@REALABUONE2 жыл бұрын
Agaskiya wannan shirin yana kayatardani sosai kuma ina karuwa sosai akanshi,saidai dan Allah amayarmuna da saratu haryanzu anki tabomuna gefenta,savida gaskiya duk cikin matanda akayi bawarda takai saratu kishi da soyayyar mijinta hhmm😂