ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH ALLAH YAKARAWA MALAM LAFIYA FA ZAMAN LAFIYA DAN ALLAH ATAIMAKAMIN MALAM DA AMSAR WANNAN TAMBAYA MALAM INA KASAR SAUDIYYA A GARIN RIYAHD INA AIKI A WATA MA'AIKATA DA TAKE WAJEN GARI INDA BABU MARAYA KO MASALLACI BABU MUSAMMAN NA JUMA'A, HASALIMA ABINCIN MU DA ABINDA MUKE BUKATA SAI IDAN MASU GIDAN ZASUZO MA'AIKATAR SUKE ZUWA DASHI , ALHAMDULLAH MALAM LA'FAHRA NI MA'ABICIN IBADANE SOSAI MUSAMMAN CIKIN DARE AMMAN RASHIN SUKUNI DA IDANUN ABOKAN AIKI YASA BANA IYA IBADAR NAFILA DA ADDUA CIKIN SIRRI. SANNAN GASHI AZUMIN RAMADAN YANA KARATOWA KUMA INAJIN KAMAR NA AJE AIKIN DOMIN YIN IBADA YANDA YAKAMATA AMMAN WLLH MALAM BANA JIN DADIN HAKAN DAN ALLAH MALAM AIMIN FATAWA INA MAKA FATAN ALKHAIRI ALLAH YAKARA MALAM LAFIYA 😢