Alamomin Lalacewar Dan Adam | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  Рет қаралды 5,221

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

11 күн бұрын

Tambayoyi
1- Hukuncin Aske Gemu Domin Ya Fito Da Yawa
2- Malam nakan aikata wani sabo, daga baya sai nayi nadama na tuba, sai kuma shaidan ya rinjayeni na sake komawa, sai na kuma tuba nayi nadama, ya hukuncin yin hakan
3- Malam Menene Sharuddan Tuba
4- Rukunan Shiriya
5- Alamomin Lalacewar Dan Adam
6- Malam na siyi wayar hannu ba tare da sanin mahaifiyata ba sai na manta nayi bacci wayar tana kan cikina, da ta shigo ta gani sai ta dauketa, to na kasa yin cigiya. Malam yanzu ya zanyi da ita.
7- Idan mutum yayi hasara, sai yake fadawa jama'a, wannan yana cikin rashin karbar kaddara.?
8- Matakan Istikhara, yadda akeyi da kuma yadda zaka gane idan Allah (S.W.T) yayi maka zabi.
9- Masu yin Rukiyya da rabe-rabensu
10- Yadda za ka kare kanka daga Aljanu da kuma Sihiri

Пікірлер: 3
@Abdu-m9
@Abdu-m9 9 күн бұрын
Allah ya saka da alkairi Mallam ya jiƙan magabata da rahama 🤲
@zakarihumu3172
@zakarihumu3172 8 күн бұрын
May Allah almighty protect you and your ❤❤❤
@user-wb6gn3bf8x
@user-wb6gn3bf8x 9 күн бұрын
Malan barka an sanllata lafia fatan alkeiri
AMSA TAMBAYOYI DAGA SHEIKH AMINU DAURAWA AKAN AZUMI
14:54
Gudun duniya tv
Рет қаралды 11 М.
Fassarar Khutbah | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah}
22:00
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 2,3 М.
Василиса наняла личного массажиста 😂 #shorts
00:22
Денис Кукояка
Рет қаралды 9 МЛН
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 89 МЛН
Жайдарман | Туған күн 2024 | Алматы
2:22:55
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 1,3 МЛН
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 20 М.
siffofi guda 8 Duk wanda ya ke da su Allah Yana sonshi Sheikh Aminu daurawa
11:48
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa || TUSHEN ARZIKI...
56:34
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 383 М.
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (18) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
2:09:29
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
Sirrin Da Fatiha Ya Kunsa | Sheikh Usman Abubakar Abul Husnain
9:10
Tambaya Da Amsa By Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (H).
17:48
A I Daurawa Tv
Рет қаралды 56 М.
10 GORON SALLAH NA SHARHUL DU'A DAGA BAKIN SHEIKH USMAN ABUBAKAR ABUL HUSNAIN
1:20:46
Sheikh Uthman Abubakar Abul-Husnain
Рет қаралды 926