Tambayoyi da Amsa: 143 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  Рет қаралды 31,899

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Күн бұрын

Shirin Tambayoyi da Amsa na Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yake gabatarwa a wuraren karatuttuka daban daban

Пікірлер: 36
@tasiuumaraliyu9338
@tasiuumaraliyu9338 Жыл бұрын
Allah yaqara imanida lafiya dakuma kyakkyawan qarshe yajiqan mahaifan malam
@SafiyanuAbubakar-ny2qv
@SafiyanuAbubakar-ny2qv 3 ай бұрын
Allah yasaka wa mlm da alkairi
@allassancharifa8029
@allassancharifa8029 Жыл бұрын
Muna godiya allah yassaka da alkhairi
@hadizasaleh1047
@hadizasaleh1047 Жыл бұрын
Allah yasaka da Alkairi da gidan Aljannan
@sabonbellomb9343
@sabonbellomb9343 Жыл бұрын
Macha Allah
@adamuibrahim7576
@adamuibrahim7576 Жыл бұрын
Jazakallahu haira Allan ya karawa Mallam lafia Mallam wats yarinya Crista tace inzan aureta zata musulunta ni Kuma albarkacin musulunci zan aureta Amma abida yake dauremin Kai yaya tsarin daurin sure zai zama
@sanussi2307
@sanussi2307 Жыл бұрын
مشاءالله 🇳🇪🇳🇪
@عاليه-ث4خ
@عاليه-ث4خ Жыл бұрын
Assalamu Alaikum malam,Allah yasaka da Alkairi , munagodiya 🙏🙏🙏
@MUHAMMADADO-fo3oi
@MUHAMMADADO-fo3oi 4 ай бұрын
Masha Allah
@aishaauwal9746
@aishaauwal9746 Жыл бұрын
Jazakumullahu khairan Mallam
@adamouhassanbeadamouhassan5237
@adamouhassanbeadamouhassan5237 Жыл бұрын
Allah shi biya malla muna bai il an Doua
@umaryawule4407
@umaryawule4407 Жыл бұрын
Allah ya rabamu da hasada
@fatimaahmad3087
@fatimaahmad3087 Жыл бұрын
Assalamualaikum warahmatullah mlm muna godiya Allah ya Kara dauka,mlm inada tambaya kamar macace tana da ciki sai tasha magani yazube amman bai woce wata dayaba sbd dalilai masu karfi a tsakininta da mijinta mlm tayi kuskure kuma tana da laifi
@عاليه-ث4خ
@عاليه-ث4خ Жыл бұрын
Asalam Alaikum wlh nema inahsan Amsar tambayanan
@shawalmohammed419
@shawalmohammed419 Жыл бұрын
MashaAllah
@bashirmuhammad2921
@bashirmuhammad2921 Жыл бұрын
Assalamualaikum malam Allah yakara lfy aure zanyi Amma bansan yadda ake addu'ar saduwa da Mata bah Dan Allah Ina bakatar amsa domin abin yakusa
@bachirsalh2773
@bachirsalh2773 Жыл бұрын
Ma cha.Allah
@bilalomar8137
@bilalomar8137 Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@maimounamoussa7438
@maimounamoussa7438 Жыл бұрын
Macha Allah
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 Жыл бұрын
Thank you 🤲🤲🇬🇭
@bilalomar8137
@bilalomar8137 Жыл бұрын
Salati da rahma da amincin Allah su tabbata a gare ka, ina da tambaya Sheikh shin ya halatta a yi addu'a bayan sallah, na gode kwarai da gaske.✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
@arewatinatarwatv5911
@arewatinatarwatv5911 Жыл бұрын
Yes anahi
@bilalomar8137
@bilalomar8137 Жыл бұрын
@@arewatinatarwatv5911 Na goodey
@AaMm-ry1sh
@AaMm-ry1sh Жыл бұрын
Masha Alh jazakallahukair malam
@ppshhdjjdis2870
@ppshhdjjdis2870 Жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 Жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da imani
@illiassousaley3077
@illiassousaley3077 Жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya
@fuseini.Issifu
@fuseini.Issifu Жыл бұрын
JAZAKALLAHU KHAIRAN
@ghdtic3336
@ghdtic3336 Жыл бұрын
Masha allah 🥰🥰🥰🤣
@taiftaif7043
@taiftaif7043 Жыл бұрын
Assalamualaikum Allah yakarawa malam lafiya malam matane da mijinta amma basa gari daya yana wani garin itama haka amma malam mijin baisan cintaba kuma baisan shantaba kuma idan har bata kirashiba bazai taba kirantaba ko da zatayi wata bata kirashiba bazai kirataba malam idan matan tamishi magana bai gyaraba itama ya hallatta ta daina kiranshi ta rabudashi tunda hakkin kulawanta akanshi yake ba akantaba kuma idan ta kashe auran tayi laifi? nagode Allah yasakawa malam da alkhairi
@hafsatahmadabubakar8339
@hafsatahmadabubakar8339 Жыл бұрын
À
@ودالبلد-غ1ث
@ودالبلد-غ1ث Жыл бұрын
ماشاء الله 🇸🇩🇸🇩🇸🇩
@adamouhassanbeadamouhassan5237
@adamouhassanbeadamouhassan5237 Жыл бұрын
😂😂😂😂🇮🇪🇳🇪
@sitouidi8726
@sitouidi8726 Жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@adamouhassanbeadamouhassan5237
@adamouhassanbeadamouhassan5237 Жыл бұрын
Allah Akbar 😂😂😂
@ahamadurufai3500
@ahamadurufai3500 Жыл бұрын
Masha allah
Tambayoyi da Amsa : 263 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
22:26
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 21 М.
Tambayoyi da Amsa: 130 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
29:25
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 32 М.
МАИНКРАФТ В РЕАЛЬНОЙ ЖИЗНИ!🌍
00:31
⚡️КАН АНДРЕЙ⚡️
Рет қаралды 35 МЛН
小丑妹妹插队被妈妈教训!#小丑#路飞#家庭#搞笑
00:12
家庭搞笑日记
Рет қаралды 35 МЛН
He bought this so I can drive too🥹😭 #tiktok #elsarca
00:22
Elsa Arca
Рет қаралды 55 МЛН
Blue Food VS Red Food Emoji Mukbang
00:33
MOOMOO STUDIO [무무 스튜디오]
Рет қаралды 37 МЛН
Tambayoyi da Amsa: 138 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
12:39
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 9 М.
Tambayoyi da Amsa: 128 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
42:44
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 18 М.
شخ  Daurawa da mahaifiarsa kissa mai Jan hankali
3:30
Adai daita No1 tv
Рет қаралды 515
(Nasiha) tare da malam Aminu Ibrahim daurawa
37:24
Faida Ta Kowa
Рет қаралды 4,4 М.
Sheikh Ja'afar Tafsir Surah 8 AL ANFAL Ayah 67 to75
59:22
Hamidu Namtari
Рет қаралды 839 М.
TAMBAYOYI DA MA'ANONINSU DAGA SHEIKH AMINU DAURAWA
29:33
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 74 М.
In Ka Tsaya Kayi Addini Don Kanka  Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf
1:11:39
SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA|| Amsoshin Tambayoyinku
27:54
SUNNAH TV
Рет қаралды 72 М.
Tambayoyi da Amsa: 145 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:07
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 6 М.
TAMBAYOYI DA AMSOSHI : MALAM WAKA TANA DA KYAU  SAURARI AMSA DAGA MAL AMINU DAUURAWA
33:30
МАИНКРАФТ В РЕАЛЬНОЙ ЖИЗНИ!🌍
00:31
⚡️КАН АНДРЕЙ⚡️
Рет қаралды 35 МЛН