Auratayya 4: Irin Matar Da Ya Kamata Ka Aura

  Рет қаралды 7,958

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Жыл бұрын

A wannan darasin malam ya tattauna akan irin matar da mutum ya kamata ya aura, bisa doran Alkur'ani da Hadisi.
1.An umarci mutum ya auri mace saboda dalilai kamar haka
i.Saboda Kyawun ta.
ii. Saboda Martabarta.
iii.Saboda dukiyarta.
iv.Saboda Addininta.
Amma sai Annabi (S.A.W) yace na umarceka da ka zabi mai addini.

Пікірлер: 9
@Halalwood
@Halalwood 6 ай бұрын
Salamun Alaykum Malam. Dan Allah a ina zamu samu karatun ka da kayi tun Muna yara Wanda kake magana akan Sabanin da Sahabbai sukayi guda 10 bayan wafatin Annabi Muhammad SAW. Dan Allah ku taimake ni da Muka min wannan zuwa wajen media team na Malam
@abdullahimaryam995
@abdullahimaryam995 Жыл бұрын
Masha Allah ♥️♥️
@mamanabdoulahi6159
@mamanabdoulahi6159 Жыл бұрын
Masha Allah 🤲Allah ya biya
@smartsuleimantech7459
@smartsuleimantech7459 Жыл бұрын
Malam Allah ya ƙara ma lafiya amin ya rabbi 🙏
@khaleefa55663
@khaleefa55663 Жыл бұрын
Allah ya Saka da Alkhairi
@issakalawan2400
@issakalawan2400 Жыл бұрын
ma sha allah allah yasaka da alhairi
@murtalasani469
@murtalasani469 9 ай бұрын
Allah ya kara lpy
@saniabdousoly9068
@saniabdousoly9068 Жыл бұрын
WA Alekum Wassalam Warhamtullah wabarkatuhu
@umarsquare4328
@umarsquare4328 5 ай бұрын
Allah y saka da alkhairi. pls arice background waka, yana dauke hankalin kin karatun...
Auratayya 4: Irin Matar Da Ya Kamata A Aura
10:08
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 3,2 М.
DAD LEFT HIS OLD SOCKS ON THE COUCH…😱😂
00:24
JULI_PROETO
Рет қаралды 15 МЛН
Cat Corn?! 🙀 #cat #cute #catlover
00:54
Stocat
Рет қаралды 16 МЛН
KINDNESS ALWAYS COME BACK
00:59
dednahype
Рет қаралды 168 МЛН
Auratayya 9: Mata 40 da Suka Haramta Mutum Ya Aura.
11:51
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 8 М.
Auratayya 6: Yadda ake Neman Aure
10:30
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 6 М.
Tambaya da amsa daga Mal Aminu Ibrahim Daurawa
9:43
Faida Ta Kowa
Рет қаралды 12 М.
Addini da Rayuwa: Tarihin Shekara Hijiriyya
1:01:36
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 32
Hakkin Mata  A Musulunci | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
29:23
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 1,6 М.
Auratayya 7: Ababen da Ya Kamata A Kiyaye Kafin Ayi Aure
10:04
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 6 М.
Muna Neman Mazan Aure, Mu Shida Ne A Gidanmu
22:13
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 4,5 М.
Nayi Mafarki ina ta Rusa Kuka, Shin Menene Fassarar Mafarkin | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
15:40
DAD LEFT HIS OLD SOCKS ON THE COUCH…😱😂
00:24
JULI_PROETO
Рет қаралды 15 МЛН