1.Hukuncin yin tofi a dan yatsa a shafa a ido yayin kiran sallah 2.Hukuncin daga dan yatsa yayin huduba 3.Inaso na zama malami ga ilimi ga kudi ga manyan motoci.
Пікірлер: 38
@AminatuUsman-ok7ig2 ай бұрын
Ya Allah SWT Mai jinkai da rahama Ka Shiryadda al'ummaran bayinKa Aameen
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Жыл бұрын
Allah yasama malam da gidan aljanna
@khadijahahmad2210 Жыл бұрын
Allah sarki aikin Allah bawasaba Allah yasa kuyi mutuwar shahada
@abdoulminnaibirahimcom6452 Жыл бұрын
Macha allah mun gode Allah yayi mouku albarka àmeen ❤️
@basirurufai5531 Жыл бұрын
Allah ya Saka da alheri malam
@mddewan5187 Жыл бұрын
Allah sarki malam sai ansha wuya akansha dadi Allah ya karamuku hakuri yasa kaffara Allah ya sa aljannah tazama sakamako
@hamisuzangohamisuzango5448 Жыл бұрын
Allah saka Da Al khairi
@user-lf6wv2bm3e3 ай бұрын
Allah yasaka da alhairi
@muhammadabdulrahman2566 Жыл бұрын
allah ya daukaka darajarka malan kuma ya kara maka lfy
@abdooukarimibrahim Жыл бұрын
Masha Allah
@umarmuhammed3882 Жыл бұрын
Allah yabada lada
@jamilualiyu635 Жыл бұрын
Allah ya Kyautata rayuwar malam
@AliAbass-dv1zyАй бұрын
Allahu akbar
@illiassousaley3077 Жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya 🤲
@huzaifamdrano9438 Жыл бұрын
PTo To oo
@Zakiyat9931 Жыл бұрын
Maa sha Allah kàga wahala Allah yassa Aljanannah sawki shigaa da mu tare ameen
@usainawakili5257 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi yakara nisan kwana yabamu ikon amfani da abida kafadamana
@user-pb1ty7ky8d Жыл бұрын
الله اكبر
@alkassumalkassum Жыл бұрын
Allah ya kara lfy mln
@user-hq7rm6cv9o Жыл бұрын
Allahu akubar allah yaqara lfy da nisan kwana mai albarka
@telamustapha6740 Жыл бұрын
Mashallah Tabarakallah
@zeinabou1399 Жыл бұрын
Dan hasken musulunci da soyayyar ku da fiyyayan halittu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama kubani lambar malam wlh ina bukatar karin haske akan wani al'amari danike fama dashi tsawon shekaru goma sha biyu