Рет қаралды 6,499
Tambayoyi
1. Shekarun Malam
2. Asalin Inda Malam Ya Samo Sunan “Daurawa”
A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica