Fatan alkhairi baushe amma ance inkanacin naman miciji yanajin tsoranka
@jameelmdanlity2330 Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhari
@stormssss109 Жыл бұрын
Salam, Allah ya dai ya Kara girma da daukaka Nisan kwana Mai albarka alfarmar sayadina wa sanadina Muhammad s a w)Ina gaida baban bako , Ina da tambaya meyasa ake cewa an kashe maciji ba a yanke Kai ba ? Sanan na karanta cewa idan maciji ya shekara Dari a duniya yana iya rikida yazama mutun shin wanan gaskiya ne ? Nagode Allah ya Saka da alhari