Sani gaibu sai Allah. Allah ya karemu daga Irin wannan bala'i. Aameen thumma aameen 🙏
@Nanafirdaoussi-y2q3 сағат бұрын
Amine amine
@MalanHassan-cm9yz11 сағат бұрын
Koma Mi yené Mudai Ra'ayin'mu Shiné ALLAH ya Qara...... Duk Qarya Suke Basu San Miyené Musabbabin Wutar'ba
@aliyuadam98492 сағат бұрын
Kaji gaskiya
@MusaMOHAMMEDALI-s8t4 сағат бұрын
Ameen ya allah
@samuelajiji67903 сағат бұрын
We understand you sir God bless you sir.
@alhamdulillahi80047 сағат бұрын
Alhamdulillah Ala ni’imatul Islam ☪️
@mhmd-abdou10 сағат бұрын
HAZA MIN INDILLAH ☝️
@UmarfarukBDanitta8 сағат бұрын
Kaje ka Kara bincike ba haka bane to Dan Allah sukama izgilanchi a shida ga watan kabincika kagani Dan cewa sukayi Babu Allah Dan idan akwai Allah Ina gida shi a California amma ka bincika da kyau zakagani wlh Allah Allah ne shi ne maiyin yanda yaso a sanda yaso ai yanzu Kila su yarda akwai Allah
@AuwalMuhammad-q5l3 сағат бұрын
Kai kdena wanan magana balain Allah kawai Allah yaqaramusu balai
@abdoumahamane6870Сағат бұрын
Gaskiya dai
@YUSUFYAHAYA-oo6qt6 сағат бұрын
Allah ne yafara kama su tunkafin aje lahira kenan Kuma ta Ina zai fara biyansu Dari bisa Dari Wanda girman garin yafi girman wata babbar kasa a afirka
@a.i.u815452 минут бұрын
Haryanxudai bsu yadda iKon ALLAH bane kenan
@AuwalHashim-i9e11 сағат бұрын
Masha Allah
@freashboy10 сағат бұрын
Allah ne kawae ya nuna musu ikon sa kawae
@arewamusical11 сағат бұрын
Abis ka rinka saka thumbnails a videos dinka to get more views, advice
@wa.academy10 сағат бұрын
Useful advice
@mamanRabiouHima-z1i11 сағат бұрын
Raayinmu chene Allah ya kara
@bachamahamedali452411 сағат бұрын
Allah kara amine
@sanimsaeed427211 сағат бұрын
Hmm kamun allah ne bawani saboda sun taba allah kuma lokaci yazo insha allahu abinda falastin in allah yaso saidai abinda yai gaba
@AbdulRazakIbrahim-e5b11 сағат бұрын
In allah ya yarda bata mutuwa sai ta toya america duka
@bilyaminuabdullahi11 сағат бұрын
Kawai sun tafa Allah ne
@hassanmusasada425110 сағат бұрын
Kai don Allah karya ne, 😂😂kawaii kaddarar unangiji ne.
@HausaBasic12 сағат бұрын
Allah ne ya kawota
@JamilaUsman-eu7ps12 сағат бұрын
Kamun Allah ne shegu
@TijjaniMuhammadShariff11 сағат бұрын
😂
@GazalirabiuAbubakar10 сағат бұрын
Allah yakara musu masifa
@issoufounana243611 сағат бұрын
Allah ya kara
@MohammedMusa-mv2kh11 сағат бұрын
Su Bari ta Gama mutuwa sannan su Fara kare rayin su amma mun sai aikin Allah ne
@aliyuadam98492 сағат бұрын
Wannan duk shafa labari shuni ne Wannan Allah ne ya turo rundunoninsa Allah yasa ta lashe kasar
Abis Kai Dan rainin hankali ne ba ka San me kake fada ba
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد2 минут бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢
@abdulrahmansaidu182710 сағат бұрын
KO dai menene musabbabi akwai alhakin rayikan musulmi da Ake kashewa
@NafiuahmadNakowa-wm5pr4 сағат бұрын
Karyar banza Allah ne ya nuna masu ikon sa
@abdullahilawal32518 сағат бұрын
فأقبل بعضهم على بعض يتلاومون
@gaskiyadacigareta87679 сағат бұрын
Kudadenmu na Afrika za'a diba abiyasu mukuma aqaramana tsadar rayuwa dakuma tashin dollar 😢
@IbrahimMaitakobi2 сағат бұрын
Wato kenan kaima kana cikin masu kashe GOBARA DA PETROL kenan ABIS FULANI Kenan haka Allah zai barsu?????? Suyi masa izgilanci su kashe bayin Allah Wanda basu ji ba basu gani ba kuma su zauna lafia?????
@soulsearching27227 сағат бұрын
Abis don't clickbait us like that again abeg.
@jamilaismail73876 сағат бұрын
Hmmm mudai musulmi ne duk musan karya e maganarka
@AdamYau-g7jСағат бұрын
Mtsw shirmen banza karubuta cewa an gano dalilin kuma kazo sai kame-kamen banza kake wa mutane Mtsw ka batawa mutane lokaci kawai
@smgcom290811 сағат бұрын
Yauwa haka muke so tayi taci
@HaLaYeNmuTV9 сағат бұрын
hmmmm
@SherifhamidiYusufaljibriwiBoul3 сағат бұрын
Da saura ma tukunna
@IsahMuhammad-zf7eeСағат бұрын
Wanna magana Karya na zullon chin. American da Israeli
@NafiuGarba-y5bСағат бұрын
Kana nufincewa maganar imamu jafar batada fa idake. Nan ???? Tokasani munkusa dana bibiyar .mutukar zaka zakacanza ayanda mukasanka