Macha allah mun gode Allah yayi mouku albarka àmeen ❤️
@محمد-ن7ك7ق Жыл бұрын
جزاك الله خير
@latifaabdulai22889 ай бұрын
Masha Allah 💯 🎉🎉
@fauziyaaminubakari15832 жыл бұрын
Malam gadon kaya
@alisouleyman56152 жыл бұрын
Allah yabada amin amin
@yacoubailla24572 жыл бұрын
hakan Malam 👍👍
@yacoubailla24572 жыл бұрын
Amime ya raba
@yacoubailla24572 жыл бұрын
Malam Hakan To kajra
@umarmusaumar72462 жыл бұрын
Dr Bashir Aliyu Umar Babban Liman Alfurqan yayiwa wannan tashar taka addu'a
@ibrahimsstfrance13182 жыл бұрын
Abdallah gadon Kaya 👳👳👈👍👍👍👍👍🥰🥰😂😂😂😂
@AishaYusuf-c9j Жыл бұрын
Vedeo
@umartjtijjani39602 жыл бұрын
Assalamu alaikum Malam ina son ajawo hankali gwamnati akan abubuwan nan da suke faru suke nema su ruguza tarbiyyar gidan aure musamman yara mata da suke aure da kananan shekaru, ina kira ga hukumomi da sauran masu magana akan irin wannan abubuwan da su nemi hanya da zasu saka takunkumi ga marubutan littafan Hausa masu yin batsa da masu recording din shi a audio da kuma masu wallafa shi da masu daukar nauyin yada shi a rubuce ko a gidajen Radio da su sani cewa shima yana taka muhimmiyar rawa wajen lalata tarbiyyar yara maza da mata musamman yan mata da wasu matan aure, wannan har yakai wasu bata gari suna gayawa mata cewa ana koyar da ilimin na zamantakewar aure a ciki. Wannan babban kalubale ne acikin al'ummar mu Kuma duk wanda ya bar koyarwar musulunci zuwa son zuciya to hakika yayi asara kuma wanda suke yada shi har suke ikirarin cewa hanya ce ta koyar da ilimin zaman aure toh su ji tsoron Allah Wallahi akwai ranar sakamako Kuma yadda suke amfani da damar su wurin rusa tarbiyyar musulunci. Allah ya rusa su Allah ya ruguza aniyar su. Aameen