gaskiane a temaka awake mana damben miragyi jafaru bal-balin balai
@saibugambo63265 жыл бұрын
Gaskiya huro yadi dambe
@oziomachisom28693 жыл бұрын
I,love you horo
@DambeUnlimited3 жыл бұрын
Horo has been retired from the game
@aminutinkiyanahabudandulu95475 жыл бұрын
Dan allah kabamu damben jafaru kura
@DambeUnlimited5 жыл бұрын
Aminu bani da hakkin mallakar damben Jafaru, ya kamata kasan cewar abinda ba nawa bane zai iya sa a rufe KZbin din, idan na samu zan saka kayi hakuri babu gaggawa dai.
@surajomuhammed37485 жыл бұрын
pls mamman ina dambe da horrow yayi kisa
@ahmedlawalnas32455 жыл бұрын
Aminu don allah kasamana dambe Ali mara mana
@hassanmbuba1581 Жыл бұрын
Shiririta da shirme yafi yawa a damben horo
@DambeUnlimited Жыл бұрын
Ai kuwa Namiji ne ya yi jarumta kam baza a manta da shi ba a damben gargajiya
Kayi hakuri Adamu ka ban lokaci za ka gani idan kana biye da wannan channel din. Nafika son na saka saboda mausu sha'awar son kallon damben so ka dan yi hakuri.