Dan Allah wakar kasuwar karya ya zaayi nasamu naduba KZbin ba ita
@chikaabbas4 жыл бұрын
Nidai ina son wakokin Abdu stim. Allah ya kara basira.
@basharabubakar75784 жыл бұрын
Ameen
@abbasnagwari4 жыл бұрын
Ameen Ya HAYYU YA QAYYUM
@kasimuharuna40484 жыл бұрын
Gaskiya Audu wakarga yayi Allah bless you and me
@abbasnagwari4 жыл бұрын
Ameen Ya HAYYU YA QAYYUM
@mbishaq25984 жыл бұрын
Gaskiya wakokin abdu stim ba nishadi kadai suke badawa ba, harma da ilmantarwa. Allah ya kara basira. Saidai na nemi tsofaffin wakokin shi na zamanin Garkuwa ban samuba, don Allah tayaya zan iya samunsu?
@garbaabubakar76864 жыл бұрын
Future President wamakko.
@salifbaba95354 жыл бұрын
Allah ya Kara basirah
@basharabubakar75784 жыл бұрын
Abbas nice 👍 short
@abbasnagwari4 жыл бұрын
Thank you Sir!
@mbishaq25984 жыл бұрын
Gaskiya wakokin abdu stim ba nishadi kadai suke badawa ba, harma da ilmantarwa. Allah ya kara basira. Saidai na nemi tsofaffin wakokin shi na zamanin Garkuwa ban samuba, don Allah tayaya zan iya samunsu?
@abbasnagwari4 жыл бұрын
A wani gari kake??