Aslm malam Ina neman taimakonka mijina ya rasu ya barni da yara na aurad da wasu saboda aure,abincinsu,makarantansu malam bashi yayi mun yawa ankaini inda Zan karba bashi da ruwa Amma danaji illanshi sai na fasa,Kuma naji ance zaa iya ba mutum zakka ya biya bashi shiyasa nayi maka magana don Allah ka taimaka