Gaskiya naji dadi wannan bayanin sai dai Allah yasa masu yimana sharrin munki aure sugane mutuwa aure haihuwa lokaci garesu
@abdouvg78872 жыл бұрын
Ameiiin
@aishamusagmb27923 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Allah yasa mudace jzkl khairan Dr abdallah
@auwaluali93553 жыл бұрын
Jazakallahu khair
@ameenaabdulqadir52083 жыл бұрын
Qwarai kuwa wallahi ba lefimmu bane qaddarace
@MAli-vm3os3 жыл бұрын
To ina sonki
@aboukarissagabdilah97223 жыл бұрын
To Allah ya saa adatche
@bukarmamman73553 жыл бұрын
gaskiya ne wallahi Allah yataimaka Allah yasa mu dace
@ameenaabdulqadir52083 жыл бұрын
@@MAli-vm3os Turqashi
@MAli-vm3os3 жыл бұрын
To meyafaru
@حبيبةالهوساوي-خ4خ3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا يا أختي في الله
@muhammadtukur66223 жыл бұрын
Hajiya Halima Wannan Shiri Yayi Kyau. Excellent.
@فاطمةمحمد-ر1ه5ه3 жыл бұрын
Kunga yan mata karkuyi saurin daukar magana mutane Dan wallahi idan zakubiye magana mutane ko kuyanke hukunci duk wanda Yazo ku amince ba tare da kunyi binkiceba Dan daga karshe ku zakuyi nadama
@fatimamuhammad29553 жыл бұрын
Wannan haka yake name sak
@ibrahimgbaba62653 жыл бұрын
Abinda mutane suke mantawa shine duk mutum baligi mai hankali yanaso yayi aure. Matsin lamba da takura bashine mafita ba . Saboda wani kana ganinsa bakasan damuwarsa ba.Yafika son kansa. Allah yasa mudace
@RahmaASamad3 жыл бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@mahamaneabdoufatouma29313 жыл бұрын
Wallah gaskia né Say hakuri
@MAli-vm3os3 жыл бұрын
Akai wanda basoson kishiya shiyasa Allah yasa mu dachi
@ridwanrabiukano69733 жыл бұрын
Allah yashirya zuri.a
@rukayamohammed58093 жыл бұрын
Thanks 🤲🤲☝️🇧🇴
@zakariyaou85433 жыл бұрын
Allah ya sa amin
@ababsar31373 жыл бұрын
Macha Allah
@حليمهيوسف-م3خ3 жыл бұрын
Masha Allah godiya muke
@umararrfattv28753 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@iGamermeX3 жыл бұрын
Masha Allah
@thuryabasero3633 жыл бұрын
Gaskiya
@gffrhkjty45743 жыл бұрын
gaskiyane Malam Allah ya sakamaka da alheri
@sirinzuciya45773 жыл бұрын
Alhamdlilah alakulu hali 😓☺️
@isyakaumar35193 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@mahamadoumahamadou81073 жыл бұрын
ماشاء الله
@alisaurabiu99383 жыл бұрын
Allah ya shige mana gaba
@halimaumarfaruk44313 жыл бұрын
Allah ya Saka da alheri mallam 😢😢
@boukarishekarezangoshekare76173 жыл бұрын
Mashalla h
@tsahiroudjabirou42922 жыл бұрын
Good
@hassangummi4893 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata an sa alada(culture) AKA laife da kayan daki a cikin abubuwan da ke hana aure da sauri
@aminahabib94313 жыл бұрын
Allah y kawo mana mafita
@danmameajamagana3 жыл бұрын
Allah yabiya bukatu
@abdulazizadamu31613 жыл бұрын
Allah ya sa mudace
@abdullahimuhammed79023 жыл бұрын
ALLAH ya taimaka mana
@yahyaalnone75813 жыл бұрын
Hakanemalan
@bukarmamman73553 жыл бұрын
Allah yasa mu dace Allah yabamu mata nagari
@justmagaji3 жыл бұрын
Aameen
@umaryakubuabba57543 жыл бұрын
Hmmmm
@muhammadibrahimado54933 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@kontokaana59883 жыл бұрын
Ni tambayana yanxu kinyi aurenneh ko bakiyiba ni itace tambayana
@mahamadouabdoullahi57193 жыл бұрын
allah ya samuda ce
@abdallahhamidou65473 жыл бұрын
Wlh hakane mlm wasu burene ka..
@halirrouzakariyaou76133 жыл бұрын
Minamiji zayi da jakan maza katsa kanémitagari
@rabiuknt25853 жыл бұрын
Allah ya rufa mana asiri
@DanGombe-i9g3 жыл бұрын
Ni Kai wlh har gani nake Kamar baxanyi Aure ba saboda nakasa samun Wacce ta dace Dani Amma wlh ba Ruwan ido Nake ba
@justmagaji3 жыл бұрын
Haha 😂
@scholarship-loan3 жыл бұрын
Ni wadda ma ta dade batayi aure ba ma nake nema in aura
@adamnasiruddeenadam44773 жыл бұрын
Kazo na hadaka da ita
@Yahayaby2Tv3 жыл бұрын
Allah ya taimaka. 🙌😂😅
@AbdurahmanAbdurahman-ee5lu3 жыл бұрын
Salamu alaikum
@abdulrahmansani93423 жыл бұрын
Kudinga Nemo Malaman kirki kuyi fira dasu ba Malaman da hassada yayi masa katutu ba