Ba wanda ya isa ya raba ni da Sani Danja -Mansurah Isah

  Рет қаралды 256,338

Aminiya Trust

Aminiya Trust

2 жыл бұрын

Tun bayan da aka kyallara ido aka ga Mansurah Isa da Sani Danja sun hadu albarkacin sabon fim din ‘Fanan’ ne ake ta tsegumi a kan ko akwai wata magana a kasa.
A wannan hirar da ta yi da Aminiya, tsohuwar jarumar kuma mai shirya finafinai a yanzu ta rarrabe tsakanin zare da abawa, ta yi bayani a kan dalilin haduwarsu.
Ta kuma ce yadda ta ga rana haka ta ga dare a jajibirin haska ‘Fanan’ a sinima.

Пікірлер: 61
@yachatonlinetv7526
@yachatonlinetv7526 Ай бұрын
May Allah bless beautiful Mansurah
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@mouhamadouaminou477
@mouhamadouaminou477 11 ай бұрын
Rayuwar Mansura hakuri ce, mugunta ita ce ginshikin rayuwa, amma ta wannan hakurin ne ake samun nasara. Don girman Allah ki koma wajen mijinki. Don Allah.
@mouhamadouaminou477
@mouhamadouaminou477 11 ай бұрын
@@aminiyatrust703 let's hope so my brother
@HassanBoubacarlihida
@HassanBoubacarlihida 5 ай бұрын
Wallahi kina birgeni,amma yanayinda kekiyi kawai.
@adamumaidamma2829
@adamumaidamma2829 Жыл бұрын
Wai don Allah hajiya mansura ba ayi na uka wllh yayikyau mun so ganin na ukku.
@HassanBoubacarlihida
@HassanBoubacarlihida 5 ай бұрын
Wallahi ni inkina cikin shiri
@bilkisumuhammedsani5277
@bilkisumuhammedsani5277 2 жыл бұрын
Allah srki mansura bayadda za'ayi wlhy mace tana da yara dayawa haka tana zaune tsawon shekara 13lkc daya tfito amata uzuri wlhy akwai Abu akasa akullin Mata ne ake gani masu lefin idan Kuma aka buncika wlhy radadin maza azuciyoyin Mata suna dayawa bayadda za'ayi tafito badalili bakusan wani irin zamata tayi dashiba ubngji yadedeta ku albarkacin yayanku Amin 🙏
@abdouramanemaganaraouda4741
@abdouramanemaganaraouda4741 Жыл бұрын
Masha Allah tabaraka Allah
@ibrahimabouba4644
@ibrahimabouba4644 2 жыл бұрын
Masha Allah 🥰🇳🇪
@amadouboukar2083
@amadouboukar2083 2 жыл бұрын
Allah yakarabasira daukaka madura🤲❤️👏
@missbahouali1810
@missbahouali1810 2 жыл бұрын
ALLAH YA KARA BASIRA ,MANSURAH ISAH 💖💗
@SalMrsal
@SalMrsal 29 күн бұрын
@ustazabba4026
@ustazabba4026 Жыл бұрын
Kina son mijiki kuma INA fatan Allah ya maida muku aurenku
@jallomuhammad1443
@jallomuhammad1443 2 жыл бұрын
Allah ya Riga ya hadaku saboda haka babu rabuwa.
@abdulkarimabdulrahman8473
@abdulkarimabdulrahman8473 2 жыл бұрын
Inamiki fatan alheri hajiya mansura isa.
@saminumamaka4557
@saminumamaka4557 Жыл бұрын
Masha Allah
@umminsaffa2038
@umminsaffa2038 Жыл бұрын
Allah yakara basira
@maryamsalihu3670
@maryamsalihu3670 Жыл бұрын
Labarina
@salihuyahaya2700
@salihuyahaya2700 2 жыл бұрын
Assalamu'alaikum mansura ni wallahi inason namaye gurbin tsohon mijinki na'aureki
@zainabzainabzee6551
@zainabzainabzee6551 2 жыл бұрын
film n'a da yafi dadi wlh mansira isa ansaramiki
@HassanBoubacarlihida
@HassanBoubacarlihida 5 ай бұрын
Mansura Isa kin yi sannu
@bagga40
@bagga40 Жыл бұрын
masha allah
@ibrahimram5054
@ibrahimram5054 2 жыл бұрын
Mashallah
@surajoibrahim3382
@surajoibrahim3382 2 жыл бұрын
Tsintattar mage bata mage. Yanmata girgiza da samari rausaya salawaiti gun amare sani Danja mansura... sani Danja ango amarya mansura! WaQar aurenku kenan.
@ahmedmahmud7842
@ahmedmahmud7842 2 жыл бұрын
Hmmm tuna baya
@ummi2865
@ummi2865 2 жыл бұрын
Seriously I never wanted to believe you guys are no more but I had the shock of my life today, dear big sister pls I know u don't know me but I'm ur fun from Ghana pls try and settle with ur ex husband. You guys look amazing together pls. But all the same much love 💘 ❤ 💕 from ur kid sister.
@ramatuhassan4615
@ramatuhassan4615 Жыл бұрын
❤️❤️❤️❤️
@samailachehu7210
@samailachehu7210 2 жыл бұрын
dan allah ku ko ma Zaman auré
@maryamtijjani2526
@maryamtijjani2526 2 жыл бұрын
Wannan soyayya Allah yaja kwana
@fadjimatalawanmaman3131
@fadjimatalawanmaman3131 2 жыл бұрын
Amin
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@nurasalisuyau8715
@nurasalisuyau8715 Жыл бұрын
Kmb
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
To allah dai ya kauta
@abdulrashidsani10
@abdulrashidsani10 Жыл бұрын
Aslm wai Dan Allah yaushene zakifidda fanan 2
@hussainibello5185
@hussainibello5185 2 жыл бұрын
Bello
@salissouhalimatou2922
@salissouhalimatou2922 Жыл бұрын
nafi son na ganki tare da mijin ki da yayan ki Mansura
@najaatuusman2080
@najaatuusman2080 2 жыл бұрын
Ba auren takesoba da yayan duniya tazaba
@abubakarsaniabdullahi4770
@abubakarsaniabdullahi4770 2 жыл бұрын
Shimen banza
@abdullahnaallah3007
@abdullahnaallah3007 2 жыл бұрын
Gidan badamasi
@abdoulmalikbalkissou9049
@abdoulmalikbalkissou9049 2 жыл бұрын
Acikin maoura ta na kannywood KO ake yabo, aman yanzu saï ahakali
@zainabsalisu5900
@zainabsalisu5900 2 жыл бұрын
Wllh da dai kinkoma kin rike yynki yafiye maki wannan shirmen
@najaatuusman2080
@najaatuusman2080 2 жыл бұрын
Gayamata dai
@everythingwoman3332
@everythingwoman3332 2 жыл бұрын
To indai da gyara geamma ku gyara kuyi zaman halal Inba haka ba ku koma na haram Aqi cin biri aci dila Adai qoqarta akiyaye hurumin ubangiji Inda gyara ku gyara yapi muku duk wata neman suna ta media
@awtftfd5149
@awtftfd5149 Жыл бұрын
Mahaallh
@adamugarbaabubakar8216
@adamugarbaabubakar8216 Жыл бұрын
Nima ina sonki
@babangidamusabauch1157
@babangidamusabauch1157 2 жыл бұрын
Arminia yayi kyau da wagga sabon shafin Hausa channel fatan alheri
@gaskiyajari2452
@gaskiyajari2452 2 жыл бұрын
Idan da gaskene kikoma gidanshi
@JazuliARabiu
@JazuliARabiu 2 жыл бұрын
Kina sonsa kika fita kuma
@habiboibachir3385
@habiboibachir3385 2 жыл бұрын
Mouna su????
@gamairabo1098
@gamairabo1098 2 жыл бұрын
123456
@adjimohamadou4009
@adjimohamadou4009 2 жыл бұрын
Bon rrbfb
@sirajoinuwa8837
@sirajoinuwa8837 2 жыл бұрын
shawara kam gaskiya kikoma gidan mijinki
@jibrilmohammed9268
@jibrilmohammed9268 2 жыл бұрын
Useless kinda memu a social media akan ki akafara aurene wawuya kawai
@ASB2395
@ASB2395 2 жыл бұрын
kzbin.info/door/Jyk2l-2aiOqYoeauDta0uQ Kayi SUBSCRIBE kasamu kyautar data
@ALJAZY
@ALJAZY 2 жыл бұрын
Masha Allah
@saminuabubakar3480
@saminuabubakar3480 2 жыл бұрын
Masha Allah
JAKAR MATA DARE DA MANSURA ISA
21:43
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 243 М.
Maryam Jan kunne ta bayyana Alakar dake tsakanin ta da Sani Danja
8:25
Wait for the last one! 👀
00:28
Josh Horton
Рет қаралды 71 МЛН
Super gymnastics 😍🫣
00:15
Lexa_Merin
Рет қаралды 104 МЛН
FANAN - PART 1 LATEST HAUSA MOVIE 2022
46:57
Mansurah Isah TV
Рет қаралды 877 М.
DAGA BAKIN SU- SANI DANJA
8:13
BTV Hausa
Рет қаралды 13 М.
Gaskiya magana akan auren ƴar Sani Danja da Mansura
8:28
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 36 М.
Wasiyar Sheikh Jafar Mahmud Adam Zuwa ga Yan Arewa Akan Bola Tunubu.
6:38
Zan iya auren talaka - ‘Maryam Labarina’
10:38
TRT Afrika Hausa
Рет қаралды 128 М.
Dalilin Dayasa Muka Rabu da Sani danja mansurah isah
4:09
AREWACI24
Рет қаралды 51 М.
Ustaz me waka sabon comedy 😂
8:15
DAN YARBAWA HAUSA TV
Рет қаралды 491 М.
Yanzu-yanzu: Mansura Isah ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani Danja
1:23:19
Укус ядовитой змеи😱 #simpsonsway
0:20
SimpsonWay
Рет қаралды 4 МЛН
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
0:42