Ba zan bayyana a gaban kwamitin da aka kafa a kai na ba - Mahdi Aliyu Gusau

  Рет қаралды 22,096

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 22
@mohammadlawanusman6106
@mohammadlawanusman6106 2 жыл бұрын
Allah yasa kagabayan maqiyanka
@tahiraloveabdullahyamta4998
@tahiraloveabdullahyamta4998 2 жыл бұрын
May almighty God bless and protect you dear
@aishausman8865
@aishausman8865 2 жыл бұрын
Wallah hakane Kuma matawalle yana yaudaran mutanene kawai Yace duk ta'addancin da akeyi a zamfara akwaisa hannun PDP munji munyarda amma shima yanada hannu aciki kenan tinda daga cikin PDP yafito yakamata se yafito yayi cikeken bayani akan abunda aka kulla dashi abaya Hm Wlh billahi bazamugushe dayima duk wanda yake kawomana rashin zaman lfy a jaharmu ko kasarmu addua ba😭 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲ya Rabbussamawati wal'ard 😭🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 😭Ya Allah duk wanda sukeda hannu acikin musibar damuke fama dashi akasarmu Nigeria Allah kahanasu kwanciyar hankali karabasu da jin dadin duniya da lahira
@zarahrumah4437
@zarahrumah4437 2 жыл бұрын
Ameen
@khadijabellodanbuba5218
@khadijabellodanbuba5218 2 жыл бұрын
Allah dai yasa mudace
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 2 жыл бұрын
Allah karama lapia Mai gaskiya muna p d p da izinin Allah Sai sunyi kunya
@abdallnafsinafsi3379
@abdallnafsinafsi3379 2 жыл бұрын
Mey gasskiya yantare da Allah
@sulemankabiru4625
@sulemankabiru4625 2 жыл бұрын
gaskiya yafada munafukaine sai Allah yatsinemusu azalumakawai
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 2 жыл бұрын
Allah yakareka mahadi muna tare dakai
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 2 жыл бұрын
Allah ya saka maka
@iliyahsabdulrahman6929
@iliyahsabdulrahman6929 2 жыл бұрын
Wannan Matsalar ita babbar matsalar Nigeria, idan Kace Gaskiya zakayi sai kowa ya zame ya barka, domin shi Wanda kake ganin kamar Mai Gaskiya ne, shima da hannunsa a ciki shiyasa baka samun agaji. Allah ya bamu dama mu gyara kasarmu.
@mossadrecitations6226
@mossadrecitations6226 2 жыл бұрын
wallahi shaddanka tabirgeni!
@zarahrumah4437
@zarahrumah4437 2 жыл бұрын
Nayima alkawarinta
@khadijabellodanbuba5218
@khadijabellodanbuba5218 2 жыл бұрын
Idan Ana Abu cikin duniyarnan Kamar baza'a barta ba
@mudassiribrahim5416
@mudassiribrahim5416 2 жыл бұрын
Nigeria ai nema ake a kashe court gaba 1 Amma daga sama suka fara gani ai
@jafarmohdnasir3935
@jafarmohdnasir3935 2 жыл бұрын
Gaskiya azzalumai sunyi yawa a nigeria muna PDP ce me adalci
@Grizzlyx9
@Grizzlyx9 2 жыл бұрын
wato shi matawalle ba karamin tsinanne bane ko
@anasdarazotv
@anasdarazotv 2 жыл бұрын
Haka siyasa ta gada, kowa yana goyon bayan wanda yake tare da shi ne, ba al'uma ne ko gaskiya gaban kowa ba, ƙasar nan dai akwai buƙatar gyara.
@aishausman8865
@aishausman8865 2 жыл бұрын
Wlh danasan hanyar dazan samu number bbc inyi magana dasu akan tsige matemakin gwamna danayi duk wanda yakamata subani sesucemini bbc bata ajiye tasyayyar number kullun canzawa suke
@yushausaidu5785
@yushausaidu5785 2 жыл бұрын
Sorry is a matter of time
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 2 жыл бұрын
To wanan idan akayi duba za a iya cewa ababene da ita pdp tagadar wa qasarnan idan akayi duba da shekarun da takwashe tana milki wanan pdp itace bata bincika ean jamiya asali itace tajanyo haka
@bestfootballmomenttv6007
@bestfootballmomenttv6007 2 жыл бұрын
Kai mln kana boyewa karkashin ikon mahaifinka kana abinda kaga dama
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Usman
4:58
BBC News Hausa
Рет қаралды 9 М.
Fitattun wakokin Hausa biyar da suka ja hankalin mutane a 2024
4:25
BBC News Hausa
Рет қаралды 25 М.
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
It’s all not real
00:15
V.A. show / Магика
Рет қаралды 20 МЛН
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
(SEE VIDEO) Tinubu Visits Babangida In Minna
1:36
TVC News Nigeria
Рет қаралды 709 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadija Mai Numfashi
6:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 28 М.
Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku - Kwankwaso
4:59
Military Criticises Zamfara State Governor Over TV Interview
2:23
TVC News Nigeria
Рет қаралды 3,3 М.
Batutuwan da aka fi tattaunawa kan shafukan sada zumunta a 2024
3:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,6 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Tijjani Gwani Muhammad
9:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,7 М.
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН