Alhamdulillah A Yau Ne Muka Kawo Karshen Littafin Babban Gida Don Haka Zamu so Muji Wane Irin Darasi Kuka Dauka Acikin Wannan Littafi, Sai munji Ra'ayoyin Ku
@rabiazakaria37945 жыл бұрын
masha allh pls akwai wani nobel maizafi in allh yasakunsamu kusamana shi dan allh sunansa KUN'CIN SO agaskiya akwi darasi da fadakarwa danisha dantarwa acikin sa kuma yanashigeda wannan lbrin dakuka sauke amma yafishi yawa mungode
@bvgfuhgf6145 жыл бұрын
Han
@mamanfadila83935 жыл бұрын
To madallah allah yasa muku da alkairi gaskiya littafin yayi ya ilimantar kuma yanicha dantar
@kadiyara38175 жыл бұрын
Allah yassa muyi koyo da halin zakiyat da Ammi. Ya bamou ein ouwa kama yasmine da zouleyhat. Y'a rabamou da sherin mey sherin Amine ya rabbih
@mamanfadila83935 жыл бұрын
Aminé summa aminé allah ya rabamu da halin hajara
@abubakarabubakar19775 жыл бұрын
Allh y biya da gidan aljanna ☺ya saka da alkairi A wanna samu nishadi da kai abdallah
Alhamdulilah masha Allah Allah yasaka da alkairi Allah yakara basira Allah yakara lfy 🥰
@zayyaahmed56665 жыл бұрын
Alhamdulillah muna godiya sosai Allah yakara basira,allah yasa muanfana da abun alkhirin dakecikin wannan littafin kuma Allah yasamufi kaarfin zuciyarmu Allah yakaramana hakuri iron na taurarin littafin nice zaiyya Ahmed daga saudiyya
@arewakitchenapplianceskitc27645 жыл бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Muna godiya ga Allah da yasa aka fara da mu angama damu ya Allah kasa muyi koyi da darasin cikin littafin salbas muna godiya jzk bi Jannatul firdaus
@abdoulayerainatou47574 жыл бұрын
Alhamdililah Allah kulu hali labarin babban gida n'a tatare da darasi me yawa ga me rabo Allah yasa muna thinki masu rabo Allah ya kara ma marubuciya wanna litafin taré da Kai makaranci basira da daukaka mugode
@اسطورةزمان-ت4ي5 жыл бұрын
الحمد لله على ختم هذي قصه اللهم ارزقه حبك وحب من يحبك يارب بس ما بغيت تخلص دحين
@falcon9powers3685 жыл бұрын
MashaAllah, Shukranliik Ya Ukhuti for this wonderful story, Allah ya kasada khaira
@assiaousman58905 жыл бұрын
Godiya muke sosai Allah ya kara basira
@lilisalah65295 жыл бұрын
Salam agaskiya munga riba yin hakuri da rikon ibada da yin askarai na safe da marece. Ga amfanin yi wa iyaye biyayya. Allah ya sa mu ci karfin zukatan mu.
@fatimamohammed99835 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya Allah yakara basira
@siyamayusif57833 жыл бұрын
Alhamdulilah Thanks 😉😉😉🙏
@fatimaasslmumar27755 жыл бұрын
Masha Allah alhamdullah 👍👍👍👍
@سمرونازيون5 жыл бұрын
وااااااو مرا مرا القصه نايسه يسلموو👏👏
@okal5895 жыл бұрын
Mungode sosai Allah yakara basira
@AaAa-ke3hm5 жыл бұрын
Masha Allah alhamdulillah ni um Ahmad nadaudarasi sosai gamedabun boka Allah yakara staremanna imaninmu munaimukku fatan alkairi saimunjiku a sabonlittafi
@shushushaaibu34365 жыл бұрын
Masha allah muna godiya allah saka da alkaire komai yayi dadi
@sakinasalisu24105 жыл бұрын
godeya metarin yawa Allah ubangiji yabamu hkr
@hajiyaayyushibrahim95065 жыл бұрын
Barka da warhaka munagodiya sosai Allah yabamu ikon amfanida fadakarwar dake ciki
@kadijahzango38275 жыл бұрын
Masha Allah a gaskiya littafi ya fadakar sosai Allah yasa muyi amfani da irin halin nanna 😍😍
@kadijasalissou7045 жыл бұрын
mungode susai allah ya kara basira 👌
@iqaq5145 жыл бұрын
Alhamdulillah Muna gudiya sosai
@arewakitchenapplianceskitc27645 жыл бұрын
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah yadda aka fara da mu angama damu ya Allah kasa muyi koyi da darasin cikin littafin salbas muna godiya jzk bi Janna
@غبارالورد-ذ2ل5 жыл бұрын
جزاك الله خير نتمى قصه اجمل ف القريب العاجل
@halimamajid95025 жыл бұрын
JazakAllahu Khair
@MAMARMARYAM5 жыл бұрын
MACHA ALLAH MUNA GODIYA 👍👍👍👍
@seydouaichatou97815 жыл бұрын
Mach Allah baraka kou
@lampfalltv76225 жыл бұрын
alha.sarki munagodey korai nakaru da dawan
@lampfalltv76225 жыл бұрын
sonana muhamaid senegal
@اميوسف-ب3ط2ش5 жыл бұрын
يسلموا يا عبدالله محمد سلبس من سعودية
@zaloukamilo63635 жыл бұрын
ALHAMD LLH Allh yakara elyme
@udueaishamamanyasir12005 жыл бұрын
Masha allah munagodiya Abdullashi.
@kadiyara38175 жыл бұрын
Assalamu alleykum Yaya mu gode sosai Allah ya Kara bassira yabar zumutchi naji dadin litafin ga sosai ma shaa Allah
@fiddausiismailio28525 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah yasa mufi karfin zuciyarmu Allah yakara mana hakuri da juriya
@seemmseemm12855 жыл бұрын
Praise be to God👏
@seemmseemm12855 жыл бұрын
I love imitating my voices, Abdullah Mohammed. I wish you success always🇸🇦
@hanifaidriss82595 жыл бұрын
Masha Allah. Allah yakara basira mugodè 👍👍🇬🇭🇬🇭
@تومهالهوساوي-ت4ي5 жыл бұрын
اواوا ماشاء الله 💃
@rukayibakar74355 жыл бұрын
Alhamdulillah mun gode sosai bro
@nafysayahya30535 жыл бұрын
Allamdulilla
@akousiatwiah78105 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍👍
@ميمه-و2ص5 жыл бұрын
مشاءالله تبارك الله جميل
@اعزالناس-ه4ض5 жыл бұрын
Masha allah jzakallah khair
@هدىهدى-غ6ز5 жыл бұрын
شكرا لك قصه مرره رروعه
@SamSam-xr3rg5 жыл бұрын
Masha allah
@غبارالورد-ذ2ل5 жыл бұрын
يالطيف والله اتوقعت الحلم حقها حقيقي
@fatimaabdallah20455 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍😍😍🙏🙏
@خديجهخديجه-ض6ك5 жыл бұрын
💛🖤💛💛👍
@saratushehu71535 жыл бұрын
Ma shaa Allah
@hauwasulaiman82605 жыл бұрын
Masha Allah Good 😍❤️🌹
@patiencebulus47485 жыл бұрын
Thank you 🙇 🇺🇸
@oumaroutalibou11675 жыл бұрын
Thanks
@mannaauta17285 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkire
@fauziaissaka11535 жыл бұрын
Masha Allah ♥️💖♥️💋💋💋👍
@ummaadam86815 жыл бұрын
👍👍👍🤲
@yahayamuhammedmato77105 жыл бұрын
Masha Allah mugode sosai
@halimamohammad86425 жыл бұрын
masha Allah Allah yakara kare mana zuciyar mu ya kuma shirya mu
@OUSSAMAOUSSAMA-gl8py5 жыл бұрын
machaalla
@mamanfadila83935 жыл бұрын
Wayyo allah ya biya ku allah yasa kufi haka
@zainabbello11935 жыл бұрын
Slm dafatan kuna fly y aiki fatan Alheri a gare Ku amma bai ka mata a ce angama a anan ba ya ka mata a ci gaba Dan Allah na gode Allah bar zuminci.
@تومهالهوساوي-ت4ي5 жыл бұрын
شكراً الله يحفظكم يارب 😘 😘 😘 😘 😘
@maymonanej30915 жыл бұрын
God bless you 🙏🌹 💖
@chgj69845 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله 😞👍
@yooffa5 жыл бұрын
thank God❤️❤️
@فريدهفويده5 жыл бұрын
4 Thanks so much
@itsmaryamfashionboutique59055 жыл бұрын
MashaAllah
@حياةحياتيانا5 жыл бұрын
😍😍😍
@roukalabelle58115 жыл бұрын
Godiya maitarin yawa Salbas Allah ya biya
@galaxyy77645 жыл бұрын
Sannu da kokari abdullahi dan allah ku samomana littafine izina ka karanta mana pls
@jannatalhawsawi1435 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂♥️♥️♥️♥️♥️♥️
@aowashahilaliyaummita_hila79135 жыл бұрын
Mungude
@fatimahlawani78585 жыл бұрын
Thank you 🙏🏾😊
@خديجهخديجه-ض6ك5 жыл бұрын
👍👍🤗
@mariekoini50655 жыл бұрын
Mun gode sosai
@hajiyaminnn72875 жыл бұрын
الله الصراح القصه مرا حلوا بس الحوزين كيثر الله يسعدكم
@yusufmaimunatu27095 жыл бұрын
1
@rabiazakaria37945 жыл бұрын
your welcome brother
@aishaabdulkadir3175 жыл бұрын
Karsen labara
@ramatoure95815 жыл бұрын
👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏
@ajarayakubu64925 жыл бұрын
🙏🙏❤🤩💋
@rabiazakaria37945 жыл бұрын
agsky akwi darasi maitarin yawa zuwa kan hjr ga rashin hakuri dai da son zuciya yanda yajanyomusu itada zainab itakuma ammii datarike gsky da hkr sunci riba itada yarta da mujinta to allh samufi karfin zuciyar mu
@Mardiyajibril15 жыл бұрын
👍
@mariamatambari15405 жыл бұрын
3
@اسطورةزمان-ت4ي5 жыл бұрын
.
@asmaadamou92775 жыл бұрын
Mu gode sosai
@hadizaibraima42495 жыл бұрын
Masha'Allah 👍👍👍👍
@zuwairaabdullahi65655 жыл бұрын
Alhamdulillah
@okal5895 жыл бұрын
@@zuwairaabdullahi6565 mungode sosai Allah yakara basira
@salimahajiya62795 жыл бұрын
@@okal589 mungode sosai Allah ya sa ka da alheri Ameeen