babban MALAM niger ya tuna asirin malaman izala hudu na Nigeria da ankaba kudi suyima niger Sherri

  Рет қаралды 27,203

Ilimin addini tv

Ilimin addini tv

Күн бұрын

Пікірлер: 80
@auwalhassan8351
@auwalhassan8351 20 сағат бұрын
Subhanallah! Wannan abu bai yi dadi ba. Allah ya hada kan musulmai.
@MallamMuhammadMuhammad
@MallamMuhammadMuhammad 21 сағат бұрын
Wallahi gaskiyane kakefada mungode ALLAH ya Kara daraja da daukaka arzikin Muhammadur rasulillahi sallallahu Alaihi Wassallam
@Generaltchanitv
@Generaltchanitv Күн бұрын
Wallahi wannan bayani yana na tsani MALAM IZALAH
@IbrahimOumar-b8t
@IbrahimOumar-b8t 7 сағат бұрын
Wallahi kaskiya ka ce malam haka souke
@alimahmoud1464
@alimahmoud1464 9 сағат бұрын
Kaji gaskiya kam, Allah yayi maka albarka.
@HuasiniAbass
@HuasiniAbass 23 сағат бұрын
Ma sha allahou malam allah yasakamuku da alkairi da fadun gaskiya
@ABDULLAHIUSMAN-mp3wc
@ABDULLAHIUSMAN-mp3wc 6 сағат бұрын
Gaskiya na mallam
@AlistoAc-mg4zw
@AlistoAc-mg4zw 12 сағат бұрын
Wannan maganganun basu da anfani wlhi dan Allah ku dena su
@saadoulaouali9644
@saadoulaouali9644 19 сағат бұрын
Allah sakawa Malam da Alheri ameen
@yahayaabdullahi5092
@yahayaabdullahi5092 11 сағат бұрын
Gaskiyane ❤
@MouktarHamza-b2v
@MouktarHamza-b2v Күн бұрын
Wanan gaskiya ne Allah yasaka malan da alkairi Atsarin malamai baikamata yachiga siyasaba
@AbdouMahamadou-e2z
@AbdouMahamadou-e2z 20 сағат бұрын
Masha Allah wanan gaskiya ne
@ChaibuSalami
@ChaibuSalami Күн бұрын
Malam gyamusu gaskiya munatare dakai 💯💯💯💪💪💪
@BasharAbdullahi-y8r
@BasharAbdullahi-y8r 11 сағат бұрын
Subuhanaliha in hakane gaskia ba,a kautana
@IdiRissaMahamadou-vh4zu
@IdiRissaMahamadou-vh4zu Күн бұрын
Masha allah mu gode
@NuraYahaya-z2q
@NuraYahaya-z2q 20 сағат бұрын
Gaskiya Malam. Ni dai. Ina matukar kaunar ku
@MusaSufy
@MusaSufy Күн бұрын
Gaskiyane malam
@IssaIbrahimchaibou
@IssaIbrahimchaibou 16 сағат бұрын
Gaskiya ne malan
@mahamanmourtalabako5402
@mahamanmourtalabako5402 18 сағат бұрын
Malam allah ya saka ma da alheri,raddi n'a ilimi.dama ance mai hankali shikeganin furfurar tumkiya.
@saadatousidikou2779
@saadatousidikou2779 Күн бұрын
Allah saka da alheri Malam
@Abbaskamba-u3x
@Abbaskamba-u3x 10 сағат бұрын
Malam mungode
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 Күн бұрын
Wallahi summa tallahi Allah bai halicci wata annoba ba wadda take rushed musulumci kamar yan qungiya
@ibrahimbabaji5230
@ibrahimbabaji5230 19 сағат бұрын
Wallahi wannan Mutumin Makaryaci ne. Sannan kuma ya yi gori wa Mallaman Nigeria. Wallahi ka bani kunya. Ka bayyana tsanarka da kiyayyarka akan Mallaman sunnah. Amma fa bamu ji yace komai akan shugaban kasarsu Matsafi ba.
@djibrillenouhou8168
@djibrillenouhou8168 21 сағат бұрын
Masha Allah long vie malam
@MoussaAllela
@MoussaAllela 22 сағат бұрын
Allah y kyauta
@AmeenuSaleh
@AmeenuSaleh 18 сағат бұрын
Allah ya kyauta
@nasiruumarkalgo6016
@nasiruumarkalgo6016 7 сағат бұрын
Mallam mutane sun babanta, banji dadin wannan al amari ba sam wannan lamari yayi muni matuka wallahi bamuda yan uwa kamar mutane nijar,wannan al amari
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 Күн бұрын
Mallam kayi hakuri don Allah 😊
@SouleChekaraou
@SouleChekaraou 19 сағат бұрын
Allah saka da alheri
@Moussa-w8q
@Moussa-w8q Күн бұрын
Good malam
@issaAli-vb9gl
@issaAli-vb9gl Күн бұрын
Merci beaucoup
@alimoumouni719
@alimoumouni719 21 сағат бұрын
Allah yayima Malan albarka
@adamumusa7813
@adamumusa7813 19 сағат бұрын
Ni,na rasa abinda ke damuwar ireiren wadannan malamai na Nigeria !!! Dayawansu sunada son rai.Wannan Malami ka fadi gaskiya sai makiyin Allah zai kushe maka.Ya Allah SWT Ka agaza muna Ka rabamu da Tinibu amin summa amin.
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 2 сағат бұрын
Malamai kuyi hak'uri don Allah addini Allah ake ma aiki to murinka hak'uri da junan mu please
@Ismael-o9z
@Ismael-o9z 22 сағат бұрын
Gasskia ne Malam
@ShituIsmaila
@ShituIsmaila Күн бұрын
Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon Wannan gaskiyane MLM
@Aaaa-u1u5s
@Aaaa-u1u5s Күн бұрын
Bare Malaman Nageria 😂shi wanan malam sani aiy daga bakin shi za ka gane abun tsantsani😅 Allah malamin Allah na gase zaka komin shi daidai yana annuri Allah kare kasar mu
@HabilaKABIRU
@HabilaKABIRU Күн бұрын
Allah yabiya malam hakatakee
@bashiribrahim1612
@bashiribrahim1612 21 сағат бұрын
Do Allah ina zan samu sauran jawaban malamin nan
@AhmadIsmail-b3e
@AhmadIsmail-b3e 23 сағат бұрын
Gaskiyane
@ibrah5270
@ibrah5270 Күн бұрын
Malan ka fadi gaskiya aman daga yaw ya kamata wa'azin kassa ya saya da malaman nijar
@YahuzaYakubu-k4o
@YahuzaYakubu-k4o Күн бұрын
wan gaskiyane malan
@DanDossotv
@DanDossotv Күн бұрын
MALAMan izala yan kasuwa ne dama
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 20 сағат бұрын
Lalle Asiri' Malaman Izalar Nigeria fa , 😂 Asiri'n su ya Tonu ..,.😂😂😂
@LawanAbdou
@LawanAbdou 18 сағат бұрын
Allah ya kara lafiya
@MahamanHarun
@MahamanHarun Күн бұрын
Wllh wana haka yake mlm agaskiya ne
@JamiluMuhammed-e4p
@JamiluMuhammed-e4p 19 сағат бұрын
subhanillah haba mal dan Allah kudaiba rabaman musulmai wallahi yahudawa suna gabdacimma gurinsu akanmu kumalami kunahaka inaga jahilai mal karkuzama shaidanu acikinmusulmai ba a yaki akankasa
@halidouzadaibrahim515
@halidouzadaibrahim515 20 сағат бұрын
Dan abar watsa irin wannan video da zaa su kawo ɓaraka cikin al umma.
@Abubakarhaliru-n3c
@Abubakarhaliru-n3c 23 сағат бұрын
Malam bagaskiyabane Anakarrama malamanku mumungani
@tajiousman
@tajiousman Күн бұрын
Merci
@JibrinAdamu-z2r
@JibrinAdamu-z2r 19 сағат бұрын
to abinfa akwai abu akasa
@IssahakaAbdou
@IssahakaAbdou 11 сағат бұрын
❤❤❤❤عبدالكريم نيجر ماشاالله❤❤❤
@MountariSaley
@MountariSaley Күн бұрын
Ma cha allah
@sulaimanhamzamuhammad6768
@sulaimanhamzamuhammad6768 19 сағат бұрын
Mutanen Niger kuyi Hakuri bakwa fahimtar rayuwar Dan Arewa, komai ahungunce kuke kallinsa.
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV Күн бұрын
Kasan abinda zaka ringa posting ...kuma kasan abinda zaka ringa rubutawa inba hakaba zamuyi unfollwing inka ...bama bukatan abinda ze rabakai
@YUNUSAJIBRILTV
@YUNUSAJIBRILTV Күн бұрын
Wannan fa gaskiya nr
@bellomaikudi8765
@bellomaikudi8765 22 сағат бұрын
Gsky acikin kalaman nn akwai tsantsan Rashin Adalci ma wasu malam da kayiwa wlh. Amma mu Adalci mukeso duk malamin da yakeyin Abu ba dan Allah ba sai dan bian buqatanshi toh Allah ya shryeshi dmn akwai illa Babba a gurbacewar malaman Addini, amma wnn mgnr dakayi akwai wdda xata iya ynke alaqa a tsknnsu malamn
@AbdoullInoussa
@AbdoullInoussa Күн бұрын
❤❤❤❤❤❤
@bashiribrahim1612
@bashiribrahim1612 21 сағат бұрын
Maganan malamin nan akoi kamshin gaskiya da hankali.
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 Күн бұрын
wannan malaman munafukai kurabu dasu maula sukeyi wa yan siyasa suna note gaskiya dan nagoro
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j Күн бұрын
Kaji ko ? wai miye alakarmu da jafar ,shiyasa nake cewa abar kaza cikin gashin kawai hmm...
@salisulawanyakub7745
@salisulawanyakub7745 11 сағат бұрын
Turawa suyi nasarar rana kanmu
@YauOil
@YauOil Күн бұрын
Jikinki Dan ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE fulan
@ishakaYusuf-o7r
@ishakaYusuf-o7r Күн бұрын
Kai ma Dan siyasane wlh ina ruwanka da yaje faransa
@MadiBra-f9d
@MadiBra-f9d Күн бұрын
Mun gode malan don'nadade dagane malaman nag...dabasu daykemu amatsayin damu mukamusu
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 11 сағат бұрын
Matsoratan Banza kawai kunsan kuna tsoran Faransa meyasa kuka koresu
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 19 сағат бұрын
Toh waiku Don kun Sami sabani day France dole ne Sai Muma munyi.
@AmeenTu
@AmeenTu 13 сағат бұрын
Idan kunaso kukoma France da zama da uwarku 😏😏
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 23 сағат бұрын
Tabbas maganarka karfe
@SouleymaneOummarou
@SouleymaneOummarou Сағат бұрын
Ai Wlh asadussuna munafiki ne
@farinwatatv2408
@farinwatatv2408 Күн бұрын
Jahilan Malaman nijar suke dabaki masu hankali basa magana
@AbdouAlio-j4p
@AbdouAlio-j4p Күн бұрын
Gaskiyane malam
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19
TOFA MANYA SUNFARA JAWA RARARA KUNE WLH RARARA YASHIGA UKU
2:23
January 3, 2025
6:16
Muhuwa dan Arewa tv
Рет қаралды 1,6 М.
🇳🇬NAJERIYA DA 🇳🇪NIJAR
16:08
SHEIKH ABDALLAH MAHMUD ADAM
Рет қаралды 3,5 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН