Babban taron kammala bita ga Alhazan hajjin bana yan jihar Kano, tareda kammala bitar

  Рет қаралды 2,855

kwankwasiyya Movement

kwankwasiyya Movement

29 күн бұрын

Asafiyar wannan rana ta litinin kenan daga babban masaukin Alhazai na jihar kano dake unguwar Hajj Camp.
Yayinda Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf tareda Mataimakinsa Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo suka halarci babban taron kammala bita ga Alhazan hajjin bana yan jihar Kano, tareda kammala bitar kara nunawa wayannan Alhazai na jihar Kano yadda ake gabatar da ibadu yayin da suka je wannan kasa Mai tsarki.
Dafatan Allah yataimaki jihar Kano yataimaki Mai Girma Gwamna, yakuma kai Alhazanmu kasa Mai tsarki lafiya yakuma basu ikon gabatar da ibadu cikin koshin lafiya Ameen summa Ameen.

Пікірлер
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
00:42
King jr
Рет қаралды 3,1 МЛН
IS THIS REAL FOOD OR NOT?🤔 PIKACHU AND SONIC CONFUSE THE CAT! 😺🍫
00:41
Which one of them is cooler?😎 @potapova_blog
00:45
Filaretiki
Рет қаралды 8 МЛН
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 56 М.
Tawagar Gwamnatin Jahar Kano Da suka kai Gidan Jagora Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso
17:42
Halin da ake Ciki a Fadar Sarkin Kano
9:34
kwankwasiyya Movement
Рет қаралды 28 М.
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
00:42
King jr
Рет қаралды 3,1 МЛН