Babbar magana-Nigeria nacikin tsaka Mai wuya Allah ne kadai zai iya kawo mana mafita

  Рет қаралды 99,453

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Пікірлер: 64
@adamuyunusa01
@adamuyunusa01 4 ай бұрын
Allahu Akbar malam Muna godiya allah yasa'ka da alkhairi allah yaqaramana irinku a Nigeria allah yasakaka gidan aljannah
@SaniAhamed-lu2wp
@SaniAhamed-lu2wp 4 ай бұрын
❤wallahi gaskiyane mallam saide Allah kamagancemana
@AbbaMainasara-ei1nx
@AbbaMainasara-ei1nx 4 ай бұрын
Allahu akbar malam allah 🎁 ya kara lfy
@BILKISUFauzan02
@BILKISUFauzan02 4 ай бұрын
Akwai Allah kowa sayya tarar da Abinda ya shuka, mallam Allah yasaka da Alkhairi Ku kuma mallam da kukayi shiru Allah ya sakamana Abinda kukayi mana Allah yaimuku dubunsa Alfarman Nabiyur Rahmati ameen
@MuhammadsaniHashim-q3v
@MuhammadsaniHashim-q3v 4 ай бұрын
Allah yasaka,yakawo Mana sauki
@AishaUmar-r3b
@AishaUmar-r3b 4 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@ibrahimwuroliman5254
@ibrahimwuroliman5254 4 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairy malam Allah yakare lfy da Nissan kwana 🤲🤲🙏🙏
@BILKISUFauzan02
@BILKISUFauzan02 4 ай бұрын
Sakallahu khairan Malam,wai sakaji mutani sunacewa wai halayenmu yasa Allah yabamu mugayen shuwagabanni AZZALUMAI, kumashi Allah ba Azzaluman bayinsabane,zamanin sayyadina Umar akace idan zajaki yay tumtubi sai hankalinsa yatashi Yana Tsoron Kar Allah ya tambayeshi,Amman yanzun sai kaga hanya Babu kyau atafaman hatsari ana mutuwa😭😭😭
@saniabdullahibatsari8888
@saniabdullahibatsari8888 4 ай бұрын
Malam allah yasakama da alkairi
@RufaiGaladima-i8v
@RufaiGaladima-i8v 4 ай бұрын
Allah shi sakama malan da alhairi
@Mahmood959
@Mahmood959 4 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@BAKARYATVNEWS
@BAKARYATVNEWS 4 ай бұрын
Allah yasaka da alkhari fiduniya Wal
@MunkailuAbdulhamidu
@MunkailuAbdulhamidu 4 ай бұрын
Allah ya Saka da alkairi malam wannan maganar gaskiyace malam
@ahmedyoung8179
@ahmedyoung8179 4 ай бұрын
Allah ya kawo mana sauki
@yahuzailiyasu4583
@yahuzailiyasu4583 4 ай бұрын
Allah yakawo mana dauki a Najeriya
@HassanMuhammad-g9z
@HassanMuhammad-g9z 4 ай бұрын
Allah ya issan mana
@IbrahimChilma
@IbrahimChilma 4 ай бұрын
Gaskiyan malam 😢😢😢
@harunausmanyusuf8736
@harunausmanyusuf8736 4 ай бұрын
Hakane Malam
@balaaliedo243
@balaaliedo243 4 ай бұрын
Gaskiya ne Mallam 😢😢😢
@RUFAIHARUNA-ni6fm
@RUFAIHARUNA-ni6fm 4 ай бұрын
Allah y cecemu ya ceci alumar museum damusulunci
@UwaniIsiyaku
@UwaniIsiyaku 4 ай бұрын
Allah yasaka wa mlm da mafificin alkhairi
@malashatima
@malashatima 4 ай бұрын
Gaskiyane malam
@ibrahimbabaji5230
@ibrahimbabaji5230 4 ай бұрын
Gaskiya babu wani Mallamin ds ya fito ya tsage gaskiya kamay Sheikh Yusuf Sambo R/ Chukun. Allah Shi saka da alkhairi. Sauran Mallaman kuma Allah Ya shirye su kuma Shi basu ikon sauke nauyin al'ummah wanda Allah Ya dora musu. Amma kam gaskiya akwai matsaloli.
@hamidougarba3405
@hamidougarba3405 4 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alheri
@IslamicReminder-jp5iv
@IslamicReminder-jp5iv 4 ай бұрын
Allah yayi Maka albarka ya kyuata bayan ka .wannan Kai ka San gaskiya.
@MuhammadZayyanu-e7e
@MuhammadZayyanu-e7e 4 ай бұрын
Allah yastiniwa uwardantaada danfudiyu Allah yaisamana gadantaada danfudiyu wallahi daukhalinda mukiciki ayau wallahi danfudiyuni silawallahi
@abotronicstek3316
@abotronicstek3316 4 ай бұрын
Ka manta uwardata kaifi kakanka na biyu itace sila, Allah ya tsine mata albarka.
@UmarIbrahim-z3d
@UmarIbrahim-z3d 4 ай бұрын
Mlm allh y saka da alkairi
@RIGASATVNEWS
@RIGASATVNEWS 4 ай бұрын
Ameen 🙏
@umarmadugu4611
@umarmadugu4611 4 ай бұрын
Amin wllh
@NgHajera
@NgHajera 4 ай бұрын
Gaskiya ne allah ya kawo mana sawki
@mashaallahmybrother6137
@mashaallahmybrother6137 4 ай бұрын
Sai dai kar akara Allah kawo mana karshen abin
@ShawalMohammed-k2u
@ShawalMohammed-k2u 4 ай бұрын
May Allah help us make peace with them
@abubakaribrahim4410
@abubakaribrahim4410 4 ай бұрын
Gaskiya ne Mallam, Allah ya saka da alkhairi
@MoussaanourOumar
@MoussaanourOumar 4 ай бұрын
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 4 ай бұрын
Innanillahi waiinnaileihim razeun Allah ka womana dauki, Allah ye sa kada alheri malam
@abdulmalikuba7285
@abdulmalikuba7285 4 ай бұрын
Ita dai gaskiya sunan ta gaskiya mallam Allah ya saka da Alkairi
@ZainabUmarGambo
@ZainabUmarGambo 4 ай бұрын
Ubangiji Allah ya karama Mallam Albarka, Amma Zanga Zanga ba Alheri bane, Ga abubuwan da ya faru , Sata da Matasa sukayi wa jama'at.
@imranabello8149
@imranabello8149 4 ай бұрын
Gaskiyane mlm
@razzbinousmane6102
@razzbinousmane6102 4 ай бұрын
Inna lillahi wa Inna ilaihin rajioun 😭 😭 😭 😭
@AbdallaSanilolo
@AbdallaSanilolo 4 ай бұрын
Allah huakkabar
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 4 ай бұрын
😢😢😢😢
@AishaIsah-z1o
@AishaIsah-z1o 4 ай бұрын
Kaji maganan gaskiya Allah ya shirye shuwagabaninun da malaman mu
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy 4 ай бұрын
This Pure GENIUS💯 IF dis doesn't sit well with you,leave d channel for us wey MATURE📌🤣
@buharibala9341
@buharibala9341 4 ай бұрын
Allah wadaran naka yalalace
@signor7993
@signor7993 4 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihirrajuun
@KabiAbdull
@KabiAbdull 4 ай бұрын
Innalillahi w Inna ilahirraji un
@AsmauBello-wn5lb
@AsmauBello-wn5lb 4 ай бұрын
Malam gaskiya ne Allah ya kawo Mana agaji
@AntyMomy
@AntyMomy 4 ай бұрын
Gaske y malam Allah yasakamana 3:32
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 4 ай бұрын
Gayamusu gaskiya dattijon arziki
@UwaniIsiyaku
@UwaniIsiyaku 4 ай бұрын
Wllh mafi yawanci Bala,in gamata yake qarewa 7:12
@UwaniIsiyaku
@UwaniIsiyaku 4 ай бұрын
Wllh mafi yawanci Bala,in gamata yake qarewa
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 4 ай бұрын
Duk malami da baya fadin gaskiya yazama mayaudari
@mansuryari1982
@mansuryari1982 4 ай бұрын
Gaskiya kenan Wanda su KABIRU GOMBE BASASO AFADA
@KABIRUMOHAMMED-z2i
@KABIRUMOHAMMED-z2i 4 ай бұрын
The jarida
@MohammedZIbrahim
@MohammedZIbrahim 4 ай бұрын
Mungode
@Poutine-p9e
@Poutine-p9e 4 ай бұрын
Wannan shine démocratiya. Allah ka rabamu da démocratiya
@Fateemerhmalah
@Fateemerhmalah 4 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@YunusaMuhammad-xg2mp
@YunusaMuhammad-xg2mp 4 ай бұрын
Gaskiyane malam
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 4 ай бұрын
Duk malami da baya fadin gaskiya yazama mayaudari
@UwaniIsiyaku
@UwaniIsiyaku 4 ай бұрын
Wllh mafi yawanci Bala,in gamata yake qarewa
@Mamuda-l2v
@Mamuda-l2v 4 ай бұрын
Allah sakada allaheri
@UwaniIsiyaku
@UwaniIsiyaku 4 ай бұрын
Wllh mafi yawanci Bala,in gamata yake qarewa
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.