Ni yarda da akidun da sheikh jafar da albani suke kai
@issakatahirou212610 ай бұрын
Bafa hotoro kaji soran allah
@daboFundz-pn3cr10 ай бұрын
Assalamu ALAIKUM Malam Baffa naji dadin bayananka yanda kake cewa akarshen rayuwansu sunyi bayanin cewa basa tare da boko Haram, sabida haka Malam tambaya anan shine da karshen rayuwan mutum da farkon rayuwansa wan Nene Malaman Sunnah suke rinjayarwa gameda akidun Malaman Sunnah.
@garbafadlu269910 ай бұрын
Kafadawa mai gidanka dr idris . Yabar fada da gwanansa cewa laifi mutanen bauchi yasa haka kawo musu kaura domin cine daidai dasu harfa idreesu shima mai laifine kamar yadda nake mai laifi . shima dan bauchi ne saura yace baya ciki don shi mahsumine don zasuyiya fadan haka
@Usmantijjanilawan10 ай бұрын
Family ishu ne
@suleimansaleh-xk8rw10 ай бұрын
To! ai kai baka san akidun ahlussanna ba.In ka sani,Ina cikakkun karatuttukan ka ,na akidun ahlussanna?!
@tanimounesaadou440910 ай бұрын
Gaskia wannan be dace ba wallhi idan haka ne miyassa baza ka bar karatun gabadya da ga farko har karchen sannnan kayi bayani kai fa malamine na sunnah yaza kai Irin wannnan kaji tsoron allah
@suleimansaleh-xk8rw10 ай бұрын
Kai azzalumi ne,yan boko haram basa kafa reference da Malam ja'afar ko Malam Albaniy Zaria.kai kasan reference dinsu na littafai da malamai.Malam Ja'afar da Albaniy sun yarda da akidun ahlussanna ne a dunkule ba irinka ba Dan kan feda.Allah yayi mana tsari da kai!!!
@NuraIbrahim-h2u10 ай бұрын
Kai kuma wane irinekai idan su Yan Boko Haram ne kaji tsoron Allah malan
@yakasaizaharaddeenyakasai870110 ай бұрын
haba mallan kaji tsoron Allah wallahi lokaci da suke raye,why you dont come here and talk.and also understand they words pls baffa fear Allah.and this two people are death that is hassada baffa kakaiyi sun fika,sunyi karatu.....