Masha Allah Allah ya qara ilimi da basira Mai albarka
@hajiyabababimaabdulrahaman78084 жыл бұрын
Masha Allah.Allah yakara basira da daukaka da nisan kwana masu Albarka
@dangamaonlinetv17724 жыл бұрын
Ameen hajiya
@bhd61994 жыл бұрын
Nice song i really enjoyed it 😘😘😘
@AminuAl-hassan7 ай бұрын
Nuhu ina alfahari da kai a matsayin Bahaushe tsantsa , amma don Allah ka dinga tuntubar masana kafin ka yi waƙa da ta shafi tarihi . Maganar gaskiya wannan waƙar taka cike ta ke da kura-kurai
@ZakariAdamu-dw9tk6 ай бұрын
Inagaysiwa
@ahmadsabiuibrahim90073 ай бұрын
Wannan gaskiya ne, muna alfahari da yarenmu na hausa