IZZAR SO EPISODE 5 SUBT ORG

  Рет қаралды 741,096

BAKORI TV

BAKORI TV

4 жыл бұрын

Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
#bakori_tv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #hausatreading1000 #hausatreading5000

Пікірлер: 552
@yahouzanafissatou5849
@yahouzanafissatou5849 4 жыл бұрын
Masha Allah. Allah ya kaimu kuma ranar lahadi. Ameen.
@umaradam9472
@umaradam9472 4 жыл бұрын
Lawan ahamed walahi inayinka allah yakarama basira
@ibrahimshuaibudangagi7836
@ibrahimshuaibudangagi7836 4 жыл бұрын
Allah ya qara daukaka da basira.Nice episode
@moussayacoubou2489
@moussayacoubou2489 4 жыл бұрын
Ma sha allah gaskiya shirin yana birge ni sosai allah ya taimaka kuma ya ghara muku basira amine
@sanimaibiyaji5763
@sanimaibiyaji5763 4 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya wannan shiri yana kayatar damu Allah yakara basira da ilimi mai anfani shawarata anan shine gaskiya minti 10 yayi kaɗan dakudaure kukaishi minti 20 Ko minti 30 kokuma duk sati sau biyu mun gode
@abbakunya585
@abbakunya585 4 жыл бұрын
Masha Allah sunana Abba Kunya daga birnin makkah. Firm yayi amma ga shawara mezaha sunayin sa yayi tsawo sosai kamar irinsu Kwana 90 irinsu dadin kowa a haka zaa samu karuwa Lawan Ahmad Allah ya Kara basira daga Abba Kunya mazaunin makkah
@ashirudanusman6088
@ashirudanusman6088 4 жыл бұрын
Masha Allah film yayikyau sosai Allah yakara basira jarumina kaburgeni lawal Izzarta babu abindazata gadamata sainadama Kuma saitarusinamaka babuwani abinjin tsoro face ubangiji kaji tsoron Allah Kuma karike gaskiya da Amana Allah natare dakai
@abduli.abdultv6499
@abduli.abdultv6499 4 жыл бұрын
Izzar Gaskiya tafi Izzar Sharri lawanAhmad
@abassoumarou4688
@abassoumarou4688 4 жыл бұрын
Ma'sha Allah Allah ya kara basira
@HAMlDLAWALI
@HAMlDLAWALI 4 жыл бұрын
yayu🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟👍👍👍🙌
@bagoniadam6912
@bagoniadam6912 4 жыл бұрын
Gaskiyane lawal Ahmed shiriye shiriyenku inabirgeni sosai Allah yakarabasira da daukaka
@babansadiq7361
@babansadiq7361 4 жыл бұрын
Macha allha Allha ya kara basira da daukaka ya kara kusanci gaskiya ne lawan Ahamed ina yinka ❤❤👍👍
@jamiljamil4171
@jamiljamil4171 4 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah yakara basira munataredaku inchaallah
@basiruadamubasiruadamu7741
@basiruadamubasiruadamu7741 4 жыл бұрын
Allah yataimaka Allah yakara budi da basira Allah yasa kafi haka Allah yasa mufi karfin zuciyarmu
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 3 жыл бұрын
Masha Allah 🌹
@issamohamed3078
@issamohamed3078 4 жыл бұрын
Wallahi wannan ja rumanar tna burgeni kwai jidakai 💪
@abbasalis9854
@abbasalis9854 4 жыл бұрын
Muna matuqar godiya ta kwarana lawal ahmad Allah ya qara dau kaka, Barka da shan ruwa Allah ya karbi ibadan mu
@abdullahiisa1454
@abdullahiisa1454 4 жыл бұрын
Mazan nagode Allah ya kara lafiya da nishan kwana
@jamcybabysuleiman9914
@jamcybabysuleiman9914 3 жыл бұрын
May God bless u guys 💓🙏🙏❤️👼🙏❤
@azoabdul5618
@azoabdul5618 4 жыл бұрын
Allah Ubangijinmu yakara lpy da nisan kwana yakara basira amma yakamata ace don Allah adinga Kara lokaci minti 20 ko 30 domin qara nishadantarda masoya bakiɗaya da daukar darasi kowane show din
@chamsoudineimini1259
@chamsoudineimini1259 4 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya yayi kyau sosai amma saidai mastalar muti 10 ina laifin 20 💘💘💘💘💘💘
@abdulrazakayouba9780
@abdulrazakayouba9780 4 жыл бұрын
Masha Allah Allah Ya kara basira gaskiya Muna jin farin ciki sosai Mun gode sosai Muna tare daku fatan alheri
@abdulhadiisaka3146
@abdulhadiisaka3146 4 жыл бұрын
Slm
@lams-tv-12
@lams-tv-12 4 жыл бұрын
Masha'Allah Allah karama basira gaskiya inajin dadin wannan shirin naku Allah ya taimaka💪❤❤❤
@muslimibrahim2870
@muslimibrahim2870 4 жыл бұрын
Muna godiya Allah yakara basira Muna jiran na shida in Allah yakaimu thank a lot
@adamsalhajiadam2487
@adamsalhajiadam2487 4 жыл бұрын
Muna godeya sosai allah yakara basira gaskiya muna jin dadin shirin kash sae dae laifin dadi karewa agaskiya da son samune akara mana yakai ko mintis 20 saboda idan muna kallo ya dan dauki lokaci kuma da ace kullum ne kukeyin shirin da ahakan ma yayi to aman sati xuwa sati ne kunga ai yakamata ace kun kara masa tsawo saboda muji dadin abin kuma gaskiya lawal ahmed ina yinka don allah kada kaba mu kunya cikin shirin saboda shi mai gaskiya ba'a ganin bayansa ina maku fatan alkhairi i love you too much gabadayan ku kuna nishadantar da mu miss you izzar so
@boubacarmamane7133
@boubacarmamane7133 4 жыл бұрын
Ma cha Allah yayi kyau
@Islamicchennel110
@Islamicchennel110 4 жыл бұрын
Wow gaskiya yayi kyau sosai Allah kara basira amin see you nest time mu kwana lfy bye
@alhajinasir6830
@alhajinasir6830 4 жыл бұрын
Thank you Lawal Ahmed Allah yakara daukaka muna godiya sosai
@msaboki1150
@msaboki1150 4 жыл бұрын
Dan Allah ayi Hakuri akara tsawon mituna dan Allah mungode aahmad
@abdulabdul3738
@abdulabdul3738 4 жыл бұрын
Gaskiyane nine shugaban kungiyar akwai lokaci tajahar katsina yanzu mukasan jahar katsina tana da babban jarumi amasana antar kannywood kuma Wanda yan jahar katsina zasi alfahari dashi film din izzar so yayi kyusosai kuma yabada nishadi sosai wlh allah yaqara basira lawal ahmad 🙏🙏
@yaronhajiyasageerahmad6170
@yaronhajiyasageerahmad6170 4 жыл бұрын
Asalma alekuma ansha ruwa lfy lawan Ahmad Don Allah adinga tafiya a haka kada a sauyama ra ayi nifa Ina bayanka 💯 Allah yakara basira
@maakwangi
@maakwangi 4 жыл бұрын
Aslm gaskiya inajin dadin kasancewa da shirin ku Lawai ahmat wallah harzumudin karfe 8:00 nakeyi tayi domin inkalli izzar so mungude da kukarin ku
@moussayaro6554
@moussayaro6554 4 жыл бұрын
Muna jin dd wannan chiri susai wlh♥♥♥
@babayegana5528
@babayegana5528 4 жыл бұрын
Gaskiya kabirgeni sosai Allah yataimaka
@malamgayetv3007
@malamgayetv3007 4 жыл бұрын
سلام Ina yiwa kowa fatan Alkhairi, Lawan Ahmad Ina maka fatan Alkhairi da i'yalanka da abokan aikin ka, Munajin dadin shirin nan, Muna neman a Dan qara tsawan shi koda zuwa minti sha biyar,👏👏
@e.k.eanfarasoufiyae.k.eanf6951
@e.k.eanfarasoufiyae.k.eanf6951 4 жыл бұрын
Macha Allah agaskiya munji dadin wannan chirin saiday ga chawara inda hali azanyin maidan tsawo mun gode
@issazebeirou2006
@issazebeirou2006 4 жыл бұрын
@@CHIEMELIEMISHACKTV c'est très bon
@muhammedisa2590
@muhammedisa2590 4 жыл бұрын
Muna godiya
@adamaabdulkarimkiyawa7362
@adamaabdulkarimkiyawa7362 4 жыл бұрын
Masha allah lawan ka burge wllh
@abdurrashedbabangidatv8249
@abdurrashedbabangidatv8249 4 жыл бұрын
Allah yakaimu ranan lahadi Mai zuwa film yayi kyau sosai Allah yakara basira
@balahasan9821
@balahasan9821 4 жыл бұрын
Gaskiya film yayi keu sosai macha Allah ina yinko, 💓💓💓🥰🥰🥰🥰
@hassaneabdoulaye4879
@hassaneabdoulaye4879 Жыл бұрын
macha Allah Quel belle serie je laime bien i like les perssonages surtout hajia Nafissa i love you
@kebirn4tv
@kebirn4tv 4 жыл бұрын
Masha allah C’est très bien 😊 allah ya kara daukaka Lawan Ahmed muna yinka god bless you
@auwalmuazu6819
@auwalmuazu6819 4 жыл бұрын
Agaskiya yakama aqarawa shirinnan lokaci domin minti goma ko Sha daya yayi kadan saimunfara jindadin shiri kawai saiya yanke. Allah ya sa adubamana wannan qorafin Nagode
@fozimaizamaniezakabdillhba2760
@fozimaizamaniezakabdillhba2760 4 жыл бұрын
Macha Allah munagodiya 🤙🤙🤙❤❤❤❤💘💘💘💘💘🙏🙏🙏
@musaahmad8520
@musaahmad8520 4 жыл бұрын
رمضان مبارك الفيلم عجيب خلاص نسأل سبحانة وتعالي عن يحينا الي احد المقابل ان شاء الله
@ahmadmuhammadaji9233
@ahmadmuhammadaji9233 2 жыл бұрын
يقول الأصوليين: (كل مابني علي الباطل فهوباطل). ويقول رسول لله صلى الله عليه وسلم" (إن الله تعالى طيب لا يقبل إلا طيب). وجه دلالة: أصل دراما والمسلسلات والأفلام لا أصل له في دين الإسلام، لو كان في الإسلام لوجدنا أدابه وقواعده وأصوله من الكتاب والسنة والإجتهاد العلماء المسلمين عنه، ومن الأخطاء أن نشجع هؤلاء الممثلين والصواب أن نشجع العلماء المسلمين عند تعلمهم للأمة.
@sulaymanhusaini2200
@sulaymanhusaini2200 4 жыл бұрын
Yayisosai amma lawan ahmed kadubakorafinmu minti 10 yayikadan satifa gsky yakamata kuqara yakaiko 20ko30 zaifi mungode allah yaqara basira da imani
@issahakaabdouyahaya3639
@issahakaabdouyahaya3639 4 жыл бұрын
Baraka dey da chanruwa flim yayi Allah ya kara karatu..?sai anjima
@sulaimankabir3995
@sulaimankabir3995 4 жыл бұрын
Gaskiya shirin yana kyau,Allah ya kara. Fasaha
@zaidsalhaji3674
@zaidsalhaji3674 4 жыл бұрын
Alhamdullah alkullihalin Allah Kara taimako Allah yasa wannan shine sanadiyar shigarka Aljanna Kuma Allah jikan mahaifa
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Amin ina Godiya Sosai
@yahayaabdoubawa7974
@yahayaabdoubawa7974 4 жыл бұрын
Toubarakallah Allah yatemaka inasonko
@mohammadsani7734
@mohammadsani7734 4 жыл бұрын
Masha allah ni zan.fara kallao
@atazataza2365
@atazataza2365 4 жыл бұрын
Masha Allah lauwal wannan film yakamata a karamasa mitina koda minti 20 ko 30 zai bada armashi sosai ubagiji Allah kara basir inayiku sbd allah daga nan ciki birnin Libya
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO
@rabiuhamisunabreaker3014
@rabiuhamisunabreaker3014 4 жыл бұрын
Nura Mustafa waye Lawan ahamme da sauran jarume allah Yasaka da alkari good godiya muke so sai da so sai will 💪💪💔
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Muma Muna Godiya Sosai
@sgabba
@sgabba 4 жыл бұрын
Na kosa na kala Hon
@didiafuta7581
@didiafuta7581 4 жыл бұрын
Masha allahu allah yakara basira
@yaronhajiyasageerahmad6170
@yaronhajiyasageerahmad6170 4 жыл бұрын
Don Allah a karamana yawan lokace Ahmad
@ishmaelkusi6534
@ishmaelkusi6534 3 жыл бұрын
Wow just luv the film
@abdallahkulibaly1924
@abdallahkulibaly1924 4 жыл бұрын
Macha allah allah ya kara Basra allah kuma y'a kareku
@bashirbashir26
@bashirbashir26 4 жыл бұрын
Ma sha allah
@fatimagarbamusa9682
@fatimagarbamusa9682 4 жыл бұрын
ma sha allah allah yakara basira yaya lawan allah yadafa maka allah yayi jagora dakyau namiji allah yakara rufa asiri
@abdullahsanisalihu8344
@abdullahsanisalihu8344 4 жыл бұрын
Yayi kyau sosai Allah Kara basira Amma lokacin yayi kada daga Abdallah saudai Riyadh
@ibaurhmiumaribaurhmiumar1702
@ibaurhmiumaribaurhmiumar1702 4 жыл бұрын
Masha alla 👌👌💘 allaha yaka rabashi ra
@susumuhammad837
@susumuhammad837 4 жыл бұрын
Masha allah izzarso yayi kyu sosai
@nasserilyas2860
@nasserilyas2860 4 жыл бұрын
Allah yasak mugode from Franch
@user-us6ep8us4i
@user-us6ep8us4i 3 жыл бұрын
ماشاء الله الله كريم،🇸🇦🇬🇭👍
@usmanmhd3329
@usmanmhd3329 4 жыл бұрын
Yayi wlh hakane
@aeesharamadanaeesharamadan4486
@aeesharamadanaeesharamadan4486 4 жыл бұрын
Masha Allah 💗💗💗
@marcodazzini9280
@marcodazzini9280 4 жыл бұрын
Muna godiya from Italy 👍👍
@abousafiyanuusmanilyas5427
@abousafiyanuusmanilyas5427 4 жыл бұрын
Waiku dan allah meyasa kuke yimana hakane amma gaskiya film dinnan yy yanzu kuma shikkenan se wani santin
@user-nf8ur9ld6j
@user-nf8ur9ld6j 4 жыл бұрын
بسم الله ماشاء الله هذا شاب الأمين يقدم لنا المثل لأشخاص المخلصين في أعمالهم ماشاء الله اتمنى ان هذه البنت الجميلة أن تحب هذا شاب الأمين شكرا
@ahmadmuhammadaji9233
@ahmadmuhammadaji9233 2 жыл бұрын
يقول الأصوليين: (كل مابني علي الباطل فهوباطل). ويقول رسول لله صلى الله عليه وسلم" (إن الله تعالى طيب لا يقبل إلا طيب). وجه دلالة: أصل دراما والمسلسلات والأفلام لا أصل له في دين الإسلام، لو كان في الإسلام لوجدنا أدابه وقواعده وأصوله من الكتاب والسنة والإجتهاد العلماء المسلمين عنه، ومن الأخطاء أن نشجع هؤلاء الممثلين والصواب أن نشجع العلماء المسلمين عند تعلمهم للأمة.
@eshakes1193
@eshakes1193 4 жыл бұрын
Aslm wlh wana namji yabir géni Allah yaka rechi🤲
@yaouzakaria9907
@yaouzakaria9907 4 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai mujin da dai wana shiri ne kabirgene sosai👍👍👍👍
@adamnasir4401
@adamnasir4401 4 жыл бұрын
Gaskiya wannan film 🎞 minti 10 yana mana kadan a cikin sati daya
@isahibrahim1394
@isahibrahim1394 4 жыл бұрын
Gsky rikon amana nada dadi lwn ahmed well done 👍👍👍👏
@feedyfeedy4977
@feedyfeedy4977 4 жыл бұрын
Welcome my love yy na 💃💃💃💃💃💃💃💃💃
@abdoohaddadreezoo7101
@abdoohaddadreezoo7101 4 жыл бұрын
Can zaki yanka dakanki kamar kifin gwangwani 😂😂💃💃💃
@saadatuyauahmad4687
@saadatuyauahmad4687 4 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣
@fatima.khamismuhammad4751
@fatima.khamismuhammad4751 4 жыл бұрын
Oyoyo. Masha.allah Allah.yaqara.basira💕👌💖
@maryamismail8580
@maryamismail8580 4 жыл бұрын
Allah yakara maku basira ya rabbil ala min
@hafsatibrahim6251
@hafsatibrahim6251 3 жыл бұрын
Gaskiya wannan shirin yana bada ma ana anaso mutum ya kasance haka mai gaskiya yana tari da allah allah ya qara basira
@Official_L_Musty
@Official_L_Musty 4 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya taimake ku ya kara bassira I love you all and I love the izzar so 100% I can't wait to watch it next Sunday
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Ok thanks you
@atahiratahir854
@atahiratahir854 4 жыл бұрын
Kanayi lawan Ahmed mutunci yafi gomi ahmed muna godiya naganan Libya 🇱🇾🇱🇾😍😍😍
@msaboki1150
@msaboki1150 4 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya sosai fatan alkairi
@Chatamoumyaro2928
@Chatamoumyaro2928 4 жыл бұрын
Macha allah oga👍👍👍👍👍
@nassmumunita4111
@nassmumunita4111 4 жыл бұрын
You're the best 💕 ❤ 💓
@waleednoor2253
@waleednoor2253 4 жыл бұрын
Masha allah yayi kyu muna gdy sosai fatan alkairi
@KhanJan-dy6xk
@KhanJan-dy6xk 4 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakaramuku basira dakuma daukaka mungode
@mammansanishuaib6730
@mammansanishuaib6730 4 жыл бұрын
Kau masha allah lawan wallahi wannan fim din yana matukar birgewa wallahi ka'iya ka huta dan allah wannan ya riyar wake sunan ta wllhi ta'iya acting shirin yayi kya'u mutuka allah yakara basira sakon Mamman Sani Shu'aib maza'unin kasar Libiya fatan alkairi
@abdurrahamibrahim8812
@abdurrahamibrahim8812 4 жыл бұрын
Mash Allah alhmdlh wallahi allha yayi
@ashirudanusman6088
@ashirudanusman6088 4 жыл бұрын
Don Allah akara lokuta nawannan film daga minti 10 zuwa minti 20 30
@mohamadouyacoubou5916
@mohamadouyacoubou5916 4 жыл бұрын
Masha Allah ❤️
@ahmedidrissa5933
@ahmedidrissa5933 4 жыл бұрын
Thank you for you
@AbdullahAbdullah-hk2bq
@AbdullahAbdullah-hk2bq 4 жыл бұрын
Masha Allah yayi so sai
@omarosman8604
@omarosman8604 4 жыл бұрын
ALLAH MAI MULKIN KOWA DA KOMI DAN ADAM YAKAMATA MUGANE CEWA BA MAI IYAWA SAI ALLAH SARKI GRMAN KAI RAWANI WAHALA
@omarosman8604
@omarosman8604 4 жыл бұрын
Godiya nake gaskiya ina jidadi kallo shirin izzar so musanman yanda lawan Ahmad yatsaya kan gaskiya ya nuna cewa komi na ALLAH
@klthomm9676
@klthomm9676 4 жыл бұрын
film yayi kyau Allah yakara basira
@rahamayusuf2486
@rahamayusuf2486 4 жыл бұрын
Masha Allah.
@fiddausiismailio2852
@fiddausiismailio2852 3 жыл бұрын
Aduk inda mutum yake yarike Allah Kuma ya rike gaskiya bazai taba ta gaiyyaraba babu inda akace gaskiyar mutum ta kare saidai ace karyarsa ta kare komai da ran dadewa Allah kabamu ikon abin gaskiya da kaucewa karya ❤️😘👍
@anassyousso6151
@anassyousso6151 4 жыл бұрын
Nafarko nine ko
@seiduhabibu9545
@seiduhabibu9545 4 жыл бұрын
Nice welcome
@abubakaribrahim1083
@abubakaribrahim1083 4 жыл бұрын
Wow!! Very interested gaskiya inajin dadin wanan shirin🙏yana kayatar dani sosai wlh❤❤❤Allah yakara daukaka
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
Lkzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO
@aliyuharuna6485
@aliyuharuna6485 4 жыл бұрын
Mungoode Allah ya kara basira mai f.k.d ahakan ma munagoodeya kasan abumai dadi ba a son yakari
@hbglobaltv5138
@hbglobaltv5138 4 жыл бұрын
Gaskiya na ji dadin wannan . Har yanzu dai ya kyautu a kara lokaci zuwa Minutes 30
@danalhadji2361
@danalhadji2361 4 жыл бұрын
Masha allah yayi kyau
IZZAR SO EPISODE 6 SUBT ORG
9:21
BAKORI TV
Рет қаралды 663 М.
JAGORA SEASON 1 EPISODE 1 WITH ENGLISH SUBTITLE
29:02
BAKORI TV
Рет қаралды 56 М.
FOOLED THE GUARD🤢
00:54
INO
Рет қаралды 62 МЛН
Is it Cake or Fake ? 🍰
00:53
A4
Рет қаралды 20 МЛН
A DUNIYA KASHI NA 60
48:09
Zinariya Hausa TV
Рет қаралды 1,3 МЛН
IZZAR SO EPISODE 76 ORIGINAL
46:31
BAKORI TV
Рет қаралды 1,2 МЛН
IZZAR SO EPISODE 12 ORG
18:51
BAKORI TV
Рет қаралды 1,5 МЛН
IZZAR SO EPISODE 9 EXP ORG SUBT
14:53
BAKORI TV
Рет қаралды 922 М.
SO JARABTA { EPISODE 1} SOYAYYAH MAKARANTA
20:55
USMAN M FULANI
Рет қаралды 117 М.
Nadama Episode 1
12:16
AREWA TV
Рет қаралды 131 М.
IZZAR SO EPISODE 10 EXP ORG SUBT
18:55
BAKORI TV
Рет қаралды 1,1 МЛН
DAN GWANGWAN Season 1 Episode 2 New Hausa Series Film Movie 2024
32:40
MAISANAA KANO Tv
Рет қаралды 38 М.
Щенок Нашёл Маму 🥹❤️
0:31
ДоброShorts
Рет қаралды 3,3 МЛН
Ақтөре неге студияға келді😳 Бір Болайық! 25.06.24
27:05
Бір болайық / Бир Болайык / Bir Bolayiq
Рет қаралды 238 М.
天使他们用各种东西打出节奏#short #angel #clown
0:22
Super Beauty team
Рет қаралды 10 МЛН