Machaalla ouma godiya sosai Allah ya taimaka muku duka
@zikozackgym47343 жыл бұрын
Masha allah mun gode allah yakara basira 🇱🇾🇳🇪
@suwaibaalabe78023 жыл бұрын
Gaskiya talla yayi yawa, Kuma yakamata ace umar Hashim ya baiyana
@souleymanesabongari88743 жыл бұрын
Mâcha allha allah ya kara basira daganan kasar 🇮🇪🇮🇪🇮🇪🇮🇪
@malandauda48863 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara lafiya albarkan annabi mahammodu 🤲 Allah yakabasira albarkan annabi mahammodu 🤲
@maisunkusalman14183 жыл бұрын
Nine naku daga Cameroun 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
@mariamamol6023 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya alhamdulillah anan day se yawan talla
@Habiba7373-e9xАй бұрын
Ghoda ghoda Tarzan film for 😂
@abdirazakbuhari96823 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira inayinku sosai Allah yakara muna qaunar annabi Muhammadu
@sulaimanabdullahijambil16203 жыл бұрын
Munji dadi sosai da wannan kayatachen shiri mai amfanarwa kuma ashiri nagaba yakamata abawa gaskiya dama tayi aikinta dakuma tasirin adduar iyaye dake tasiri akan yayansu Allah yasa mudache kuma yasa zamuga sati mai zuwa lafiya alhamdu lillahi nagode
@Real_Bajiks3 жыл бұрын
Lalai kam cika alkawari sai ƴan halak 💯 👏 ✔️ ❤️ 💯
@abdoulmaliksarmataillo72833 жыл бұрын
Wow Macha Allah Allah ya karawa annabi Mohamed daraja
@alliyahayatv27633 жыл бұрын
Amen
@naimaali68193 жыл бұрын
Machallah PA ans Hajar💓
@anema-tech3 жыл бұрын
Gaskiya madauka Shirin Izzar So Kuna kokari kuma munajin dadin wannan shiri naku Allah yakara taimako amin. SHAWARA Kar Kuga yawan bibiyarku da mukeyi akullum ku dauka bazamu janye jiki daku ba . Gaskiya yakamata ku gyara wannan tafiyar taku. Kwatakwata abinda zuciyarmu ke son gani bashi muke karo dashiba. Kuma hakan na iya kawo nasabar kaurcemuku. Gaskiya yanzu bama jin dadin yadda kuke gudanarda wannan shiri naku. Allah ya sa mudace amin
@umarzaradeengeneralkano65283 жыл бұрын
All the best the best firm with more teaching and lessons in our lives
@fidduasialkasimdaura75353 жыл бұрын
Masha Allah ❤️ Alhamdulilah Allah ya Kara basira Thank you very good 😊❤️😊
@bbuaabbuaa26033 жыл бұрын
Masha allahu gaskiya kuna matuqar koqari wajan nunawa mutane kyawawan dabi'un d kuma taimakon juna d babban jagora shine son Abul fadima Allah yaqara basira saidai Dan Allah yakamata a wannan karon abari asirin nafisa yatonu sai adora d sauran abubuwa ai kunja wannan fannin gaskiya karkusa masu hakuri sudenah don ganin rayuwar kullum natafiya amma mecin amana kullum shikeda riba anuna qarshanta kuma gaskiya ayimata hukunci me tsanani d ita d duk wanda suke goyamata baya hakan shizesa masu hali irin nata sugyara amma inhar tayita tafiya ahakan tofa masu. Laifi qaruwa zasuyitayi ganin sukeda riba tundadai fadakarwa kukeyi to aduba wannan shawarar don masu hakuri Susan akwai ribar yinsa
@maryam63693 жыл бұрын
Masha Allah Yahan Kuchh baat hai Omar Hashim pahchan wala shayari 💃💃💃💞💞💞💞💞🍧🍧🍧🍧🍧🙏🙏
@ibrahimmoussa87893 жыл бұрын
Wllh c'est très beau à regarder cette épisode de la semaine la je suis très heureux
@safwanharuna60053 жыл бұрын
Min my m mm mmiimi my m
@mehamed.d.z.a.a.l.g28313 жыл бұрын
Hhhhhh nakowa sai labari macha allah chiriyayi kau sosai daga algeria 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇳🇪🇳🇪🇳🇪💘💓💓
@djibrilmohammed17763 жыл бұрын
Barkanku da dawowa Masha Allah épisode yayi kyau fatan Allah haura hajara saman hajia nafissa🤲
@abdoudjibo28153 жыл бұрын
Thanks from USA
@nasirnasir-nb1pm3 жыл бұрын
Masha Allah 🥰 gaskiya ne Allah karabasira
@shamsuddeenumar89013 жыл бұрын
Masha Allah,gaskiya kunada hikima.this is the best of the year thank.....S.Umar Tambuwal
@adam_a_musatv92503 жыл бұрын
Welcome back Allah ya gara daukaka da basira
@zaidoumass15723 жыл бұрын
Macha Allah yayi sosai wlh Allah ya Kara Nisan kwana da basirah Amine ya Allah ♥️♥️♥️♥️♥️ Dan darajar ANNABI Mahamadou S A W.
@sakeenaatkaber27973 жыл бұрын
Saww
@محمدالي-س6ه3 жыл бұрын
Oyoyo masha Allha am fist oooo tody 💃💃💃💃💃
@sulaimanabdullahijambil16203 жыл бұрын
Shema'u ta annabi s a w inai muku barka da dawowa Allah ya kara basira da taimakonsa muna godiya
@sarkimaizamani61783 жыл бұрын
Yayi
@hauwaisahsalihu45873 жыл бұрын
Gaskiya tallace tallace yana yawa a cikin izzarso
@abuhafeextv26873 жыл бұрын
Gaskiya Bakuyi mana dai dai ba
@ahmadusman93443 жыл бұрын
Masha Allah! Wannan karon dai Nakowa ya samu sabon office 😅😅😅
@missiraaissatoumissira45253 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhh gaskiya ne
@ahmadusman93443 жыл бұрын
@@missiraaissatoumissira4525 Hahaha
@AaAa-lp9cf3 жыл бұрын
Ma sha allah muna godiya allah yakara basira 💞💞💞💞💞
@Momcy67903 жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah oyoyo yaya lawan muna godia
@yakoubaoganeyakoubaogane92543 жыл бұрын
Masha allah Gaskiya Ne allah Kara Basira
@babaganamodu99583 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira malan Umar
@maryammanfiyan59023 жыл бұрын
Mashallah ubangiji Allah yakara basira
@ramlatmuhdladan35863 жыл бұрын
Masha Allah tubarakallah Allah yaqara basira
@ادريسعيسى-ر3ن3 жыл бұрын
اللهم صلى وسلم وبارك على سيد نا محمد وعلى اله وأصحاب اجمعين عليه افضل الصلاة والسلام حبيبي يارسوالله
@ousmanediallo60003 жыл бұрын
Vous nous aviez manqué beaucoup bonne retour et vraiment merci beaucoup qu'Allah le tout puissant vous protège dans vos activités 😍 waching from Italy
@abdulazeezsarkinuhu78973 жыл бұрын
Mu fans din hajiya nafisah anayi muna jin dadi
@moussamohamed72823 жыл бұрын
Merci vraiment c'est bien fait
@Jazirisaboncele3 жыл бұрын
Nine nafarkon budewa yaya lawan
@abdouhassantv74413 жыл бұрын
masha Allah yayi kyau Allah ya kara lfy da nisan kwana mai amfani ina muku fatan alkairi insha Allah
@lams-tv-123 жыл бұрын
Masha'Allah gaskiya nayi kwana biyu banyi comment ba
@sabiumyakubu71773 жыл бұрын
Inasha allahu bazan kara kalana Shirin naba sabo da an rinamana hankali gaskeya take halinta
@nafadarbegenannabinafadarb78493 жыл бұрын
Masha allah 👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼
@hallarounamera94873 жыл бұрын
Macha Allah karchen allewa kasa ko ahaka an ka tsaya hajiya nafisa da magoya bayanta sunji kunya
@ussumanussuman59673 жыл бұрын
Gaskiya Hajiya zara ta i ya marirci sosai
@atnybaby36253 жыл бұрын
Masha Masha muna godiya sosai lawan Ahmad Allah ya Kara lfy
@MOHAMMEDALI-do2nr3 жыл бұрын
Dan Allah gaskiya tabayana idan nafisa tace galaba da masala
@moussasaadatou31133 жыл бұрын
Dan allah gaskia tayi halinta Su hajara sun dogara da ubangijji Macha allah allah kara bassira Amine
@basirugarba63003 жыл бұрын
Masha Allah watching from Mahuta Fakai L.G Kebbi State
@samailamama4463 жыл бұрын
Macha allah yayi kyau.towai miyasa wa anda suka rike gaskiya da rikon amana ba siyi nasara semasuzalimci ketayin nasara se aba masu kwatamta gaskiya suma dama nasara kodagudace mumabiya muma mijidadi koda sodayane
@abdullahimaimuana30303 жыл бұрын
Maaha Allah Watching from India
@saminusalihu11313 жыл бұрын
Gaskiya wannan daraktan ba karamin jaki bane
@hausa_tv_3 жыл бұрын
Masha Allah gaskia akarshe naji dadin maganar hajjia saratu domin hajjia Nafisa ta kusa ta kare mata ubangiji Allah madaukakin sarki ya kai mu sati me zuwa lafiya ina kallon ku daga nan kasar Libya 🇱🇾
@rabiou91003 жыл бұрын
ما شاء اللہ love you hajara gas kiya Bata fadawa ان ش اللہ
Inagafa nakusa barin kallon izzar so Ayi ta abu daya wallahi in akaqi bayyana gaskiya bazan qaraba kalla haba
@tachirouabdou42173 жыл бұрын
Masha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@fatimafa14653 жыл бұрын
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen
@younismohammedyousef5473 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله من السودان أحلى تحيا إزا سوع
@maliniger85163 жыл бұрын
Masha Allah amma yayi dadi wannan
@alassanealkassoum94783 жыл бұрын
First commentaire fish like daga Libye allah ya kara basira 🥰🥰
@hamidoubouraimaabdoulhamid1933 жыл бұрын
Masha allah gaskiya mounji dadi dawanga tugaba 🎭😃😃😃
@mouhamednouroudin45583 жыл бұрын
Na ji dadi wannan izzar so yau nagode
@MarwanaAli-q2cАй бұрын
Allah karamana basira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
@lawalsahura50053 жыл бұрын
Welcome back ❤❤❤ wayyo Allah nakowa yaji jiki😂😂😂🇸🇦🇳🇬
@missiraaissatoumissira45253 жыл бұрын
😅😅😅😅😅
@abbasskudu20323 жыл бұрын
Mtsww Allah baeyi kyaubaa. Shirme kawae
@Jazirisaboncele3 жыл бұрын
Directa kungama dani wallahi
@fatimamuhammad75393 жыл бұрын
Masha Allah amma munaso gaskiya tayi halinta
@mahamadouismail39143 жыл бұрын
Macha Allah shiri yayi kew amma idan kuka bari Hajara taji kunya to zamu dena kallonku
@TheHabibkhalil3 жыл бұрын
Wow my favorite people just back welcome back 🙏 so much 💘 love from Habib a sudanese 🇸🇩 Estonian 🇪🇪
@hatimuhabibu98473 жыл бұрын
Great
@babansadikimran46993 жыл бұрын
Nice one
@babansadikimran46993 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai
@officialjomo3 жыл бұрын
robbers attack cash van and police escort in Delta state kzbin.info/www/bejne/fYm7o4FqbNN8ebs
@fatimaalhajiidikofamataidi16083 жыл бұрын
عليه افضل الصلاة والسلام 💓
@halimaumar82103 жыл бұрын
Masha ALLAH well come back.
@badariyyaabadariyya12563 жыл бұрын
Masha allah allah yakara dauka kada basira dahazaka muna godiya
@halilouroufai11683 жыл бұрын
Masha Allah daga kamaru🇨🇲
@umarsaniabdulkadir72523 жыл бұрын
Gaskiya wanna abun shine zesa mudena kallon izarso sabo da jawa mutane rai da kukai hakane yasa aka dena kallon tarkon kauna
@hamzaamadou15393 жыл бұрын
Gaskiya ban ji dadi bah
@barakamaman7593 жыл бұрын
masha Allah Allah ya Kara basira
@maryamsani58993 жыл бұрын
Wow masha Allah Alhamdulillah ❤️❤️💋💋
@mamanrasta27783 жыл бұрын
❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌⭕️❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌ Kunnuna karya tafi gaskiya
@hakilousamaila60363 жыл бұрын
Macha allah yayi kyau sosai👏
@abdullahindiaye48863 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍
@amidatumouktar89503 жыл бұрын
Maa Shaa Allah 👏🏽
@bigbosshausa97573 жыл бұрын
Allah yakara basira
@emesketoons47313 жыл бұрын
Everything is going well I like the way the story is going about Allah ya kara basira malan lawan 👍👍👍
@hauwaaliyu19493 жыл бұрын
Masha Allah more effort u hajiya nafisa kinaruwa 💃💃💃💃
@azqqyt99663 жыл бұрын
Welcome back izzza so
@usumaneibirahimnigerzara52823 жыл бұрын
Waw macalla 🥰🥰 Allah karabasira 🥰🥰👈🙏🙏🙏💗👍
@maryamalhassan80223 жыл бұрын
Allah sarki hajara insha Allah Allah yana tare dake
@gvyy27253 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara dauka ka da basira🥰👌💯💯💯💯💯👌
@ummidahiru92843 жыл бұрын
Allah yakara baasira da jagora m lawan
@farukbaure41213 жыл бұрын
Gaskiya r magana naji hausahin wannan episode din
@adsaaadsas73263 жыл бұрын
Masha allah 🥰🥰🥰🥰💝💝💝💝👍👍👍👍❤❤❤❤❤🤲🤲
@falmataajikolo74043 жыл бұрын
Gaskiya baji Dadi ba
@autanmazabanafushiautanmaz72063 жыл бұрын
Allah sarki IZSSO I miss you
@عليالبنياميني3 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد عليه افضل الصلاة والسلام 😍💕🌹
@Nur-Abdurrahman18293 жыл бұрын
Masha allah allah ya qara basira
@karimashuaibubulele16303 жыл бұрын
Zainab Allah ya shiryeki kuma in sha Allah sai kunji kunya da yardar Allah