Fatan Mu Ubangiji ALLAH ya bamu shuwagabannin na kwarai masu tausayin al'umma da jin kan su Amine ssoumma Amine 🤲🤲 ALLAH ya ceto Najeriya daga halin da take ciki a yau ❤️😭😭😭😭🤲🤲🤲
@karatuttukan_malaman_musulunci Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Allahumma Ameen👏
@ameermustapha232 Жыл бұрын
Sallallahu-alaihi wa sallam ❤️❤️❤️
@_-Fatima Жыл бұрын
Malam muna godiya Jzk khairan.
@ibbbabn3788 Жыл бұрын
Yanzu kuma Mallam ya tashi daga zagin shugaba buhari ya koma zagin mata Toh Allah ya shiryeka malam
@hapsatsali8739 Жыл бұрын
Kasan daliln dayasa mukeson tayimulkin mazan sunkasa bamazan ta kayarba was waiting Kai kunyan kake kake zage zage k
@muhammadadamabdullahi386 Жыл бұрын
ALLAH yaka
@ibrahimrabiuibrahim9949 Жыл бұрын
Masha Allah
@aishayusuf5808 Жыл бұрын
Malam Allah ya shiryeka da zagi da cin mutunci mutane yanzu kuma Kan baiwar Allah Aisha aka dosa an bar Kan baba buhari.
@zayyanulawalkadauri1809 Жыл бұрын
Ameen malan
@adamubindowousman3679 Жыл бұрын
Malam, ni dan Adamawa ne, tambaya na anan shine. Gamna mai ci wato Fintiri ya dauko mace wadda ba musulma bace. Su kam ya dace a zabe su ne?
@nairamourtala Жыл бұрын
Bsr
@Ahmad-aliyukd Жыл бұрын
Kai wa ya hallata zagin shugabanni
@abduljawal-rr5ce Жыл бұрын
We
@mohamedeldahir Жыл бұрын
bello yabo sokoto 🤣🤣🤣
@hapsatsali8739 Жыл бұрын
wato kafi son mace kafira kayarda tamulke da musulma mace tsaban kacika mugo da kanada ikon bada alkhairai daba Wanda zaka bawa saikai da yarka wanda kajewa kiyarta dafada