Allahu Akbar! Kullu Nafsin Za'iqatul Maut. Allah Ya gafarta ma ta, Ya ni'imta ma ta makwancin ta, Ya sa ta huta, mu kuma masu sauran aiki a gaban mu Allah Ya yi ma na Rahamar cikawa da Imani, da kalmar shahada. Ali Tchibili, kai kuma Allah Ya baka hakuri, Ya sanyaya ma ka zuciyar ka.
@HalimaDjimraoOriginal13 жыл бұрын
Allahu Akbar! Inna Lillahi wa Inna Ilaihir-Raji'un. Kullu Nafsin Za'iqatul Maut. Allah Ya gafarta ma ta, Ya ni'imta ma ta makwancin ta, Ya sa ta huta, mu kuma masu sauran aiki a gaban mu Allah Ya yi ma na Rahamar cikawa da Imani, da kalmar shahada. Ali Tchibili, kai kuma Allah Ya baka hakuri, Ya sanyaya ma ka zuciyar ka.