Alhamdulillah da nasaran da aka samu, sauran ma, irin su TURJI da masu goya musu baya Allah Ya kawo mana qarshen su. Amin
@namalamfaruk2837Ай бұрын
Allah ya saka da alheri. Malam ka kele yan bindiga su Bello Turji la'anannu ne..wane irin ramuyar gayya ka ke magana kawai sukama mutum ba gaira ba dalili su kashe, su yiwa mata fede, su saci dukiyar alumna duk da sunan ramuwa. Wadannan yan ta'ada ba zasu tubaba. Ynz dai Halilu ya gama nashi ta'adanci ya mutu...
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3pАй бұрын
Kai mallam kaji tsoron Allah. Kalamanka akwai sonrai
@iillaismael3427Ай бұрын
Wai shi wane irin mutun ne. Dan raba kafa kawai. Kama rasa Ina ya dossa
@askanotv9911Ай бұрын
Eh zai iya zama haka amma fa ana kashe boss a Film hmmm Allah yasa mudace
@abdourrahmanedoudou8629Ай бұрын
Dan allah adaina tayar dapitina malam wannan nasarar tawanke
@SuragSurag-hl3dnАй бұрын
A yanzu zakafadi haka kunatare Allah zai kamaka insha Allahu
@nuhuadamu-ti2zlАй бұрын
Rufe muna baki. Ka koma asadun munafinci kai nefa konanan kakecewa ba dadai bane yakan yantaada. Dole ne wai azauna ayi sulhu dasu kamr yadda gumi ke cewa. Clearly niyyar ka itace karya qwuiwar sojoji. Amma yanzu kaga sun fara cin nassara ka dawo kana lashe amanka. Allah Shi tsaremu dagga ulamaus su'i
@UmarSulaimanAbubakar-pn4xcАй бұрын
Yana so yai reverse... Ya ga yanzu sojoji da gaske suke yi!
@UmarSulaimanAbubakar-pn4xcАй бұрын
Malam... Mun gano ka🎉
@muhammedadamu6013Ай бұрын
asadu fulani Kenan
@yahayasadiq4829Ай бұрын
To ai shk Musa kaine ka kware da ire iren wanan abun saboda kiyayar ka ga abu , idan ka tuna a lokacin da Iran ta bugi Israel cewa kayi wasan kwaikwayo ne , to haka abin yake ga masu adawa.
@nuhuadamu-ti2zlАй бұрын
Shi ai ya lalace tun radda shugaba lau ya la'anai
@arifamalanissa6977Ай бұрын
Malan kaaso ka ririta hassouma lokatchin da ka gayato wani dans ka kare ta adantchin da miyagon un bunduga .
@nuhuadamu-ti2zlАй бұрын
Banda zagin uwatai. Kila ita ta kirki ce. Mataccen na fitowa daga mai rai