Macha allah allah ya qara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤
@Abdoulwahidoussoumane27 күн бұрын
جزاكم الله خيرا يا شيخنا الكريم
@Oumbilaal_Aadeel27 күн бұрын
Prof Isah Ali Pantami my best , Allah ya qara daukaka Allahumma Ameen.
@dantudunwadaАй бұрын
Amma karaatun da na ji bai yi muwaafaqa da taaken da a ka sanya wa bidiyon ba. Kwata-kwata ba wata munaasaba da Sheikh Kabiru Gombe ballantana Wa'azin sa a wajen auren 'yar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso. Bai kamaata ma su sanya bidiyo na ilmin musulunchi su yi irin yadda gama garin ma su sanya bidiyo a kafaafen sadarwa ke yi ba.
@daga_malamanmuАй бұрын
Ayi manah afuwan munyi Kus-Kure wajen Cutting ne.
@BahassanIbrahimАй бұрын
❤ macaallah mubarak Allah ya biya malam ❤ haka ne fa❤
@Sidi-damrawi02Ай бұрын
Allah Sarki Izala, Iya shegen da ku ke Wa bayin Allah ne yau ku ma yayan cikin ku ke Muku. Ai tukunna ma......
@foma8794Ай бұрын
I pray Allah strengthen u the more
@AbbaIbrahim-n8kАй бұрын
Allah yakarawa malam lafiya kune kuka rage mana allah yabaku nisan kwana
@MoustafaOumar-l3mАй бұрын
السلام عليكم ماشاء الله ربي يحفظكم الشيخ
@Babangidashehu-rl7qbАй бұрын
Allah ya hadamu da Alheri my mentor wallahi inason ka saboda Allah (حياك اللة)
@SouleymaneDouda-x7wАй бұрын
Mâcha allah malam wlh inajin dadi wà’azinkou
@DjamilouAboubacar-yx5skАй бұрын
Macha wannan gaskiane malan allah ya qara lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤
@hamzamuhammad4261Ай бұрын
Allah yaqarawa malam haquri da gidan. Aljanna
@ChiarmanSuleimanAliyuАй бұрын
Wallahi gaskiya ne Malam kuma bakuwa yasan hakaba
@NanahadjaraDJIREVaniakorifamaАй бұрын
Assalamou alaykoum prof Ali Sani Pantami. Ni a Nijar Ikea nasaurare wa'asinka dadewa. Na so linkaro da ilmi amma ban Kaka ba. Allah YA kara karama da jinkiri kwanouka, Amine.
@WadiMamadouDawayeАй бұрын
حفظكم الله يا شيخ
@usmanabdullahi8610Ай бұрын
Masha Allah ❤🎉
@DonnkandsonsNigerialimitedАй бұрын
Allah ya kara lfy
@IbrahimAbubakar-s5gАй бұрын
Masha Allah
@SHAWARATV-r1eАй бұрын
Ma Sha Allah
@AbbaIbrahim-n8kАй бұрын
Malam ko maganar zuwa dinna baiyi ba kudai kuji tsran allah
@UsmanAliyu-o6vАй бұрын
Yan media dayawa shaidanune Allah yasa su gane Amma akwai matsala wallahi
@alaminhafizmaje5167Ай бұрын
Dan uwa muyi masa uzuri duba da abinda yake trending da kuma muhimmanci sakon da yake so ya yada shi yasa ya biyo ta wannan sigar... Badon haka ba dayawa mutane bazasu bude abinba... ALLAH yasa mu dace
@MamanesaniYahayahamzaАй бұрын
Macha Allah wanan gaskia ne malan
@TokooossTokooossАй бұрын
Alhamdu lillah Godiya ya Tabatha ga Allah
@SouléIlliassouАй бұрын
مشاالله تبارك الله
@AbdaAbdiua-c3gАй бұрын
Gaskiyane mlm
@MesselemaireАй бұрын
Macha allah
@sufisadisuАй бұрын
لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم
@BilalMustapha-j3uАй бұрын
allah yabiya
@MuhammadismailYusufassalafiАй бұрын
Kana tuka dawarwara fantami
@KanawaInvestmentАй бұрын
Tirr
@SHEIKHUMARIsa-z8jАй бұрын
Malamai masu son zuciya, allah y shiryeka pantami
@abubakarumar-bh1ljАй бұрын
Don Allah miye son zuciya anan?
@basiruabubakar-n5rАй бұрын
Don Allah Malam Pantami kada kuyi endorsing zuwansu Kabiru Gombe dinner. Halaltarda zuwansu dinner zai bada damar ayawaita irin wannan dinner a kasarmu.
@BashirDanhajiyaAdamuАй бұрын
Hahahaha prof. Dan iyama ya para raddi
@dahaabdullahi55Ай бұрын
Mal Allah ya saka ma da Alkhairi
@نورينوري-ل8وАй бұрын
👍
@موسي-ش8يАй бұрын
❤❤
@aishasaidu596624 күн бұрын
Kuna tunanin karyar da kukeyi dai dai ne dan a kalli videos din ku ?
@Gaskiyatv-h3eАй бұрын
Up Sunnah
@ibrahimmuhd255326 күн бұрын
Assalamu Alaikum Don Allah a riqa Rubuta Title na Ainihin gaskiyar abunda clip yake koyarwa bisa ga Amana. Wanda duk ke neman gaskiya zai saurara, ba sai anyi kokarin cin mutuncin wadansu ba Allah Ya saka maku bisa ga wannan tunatarwa mai matukar muhimmanci
@bushraabubakar2148Ай бұрын
Dan Allah ku daina misleading mutane da caption dinku. Sam abinda yayi magana daban da zancen dinner. Haba ba daidai bane sam. In anyi magana muce mu ahlus sunnah ne while blatantly lying.