Malam albarkacin annabi muhammadu s a w a fassara min mafarkin nan
@Aishaabdullahiaisha-jh7kr4 күн бұрын
Masha allah 😂😂😂😂
@balausman6376 Жыл бұрын
Ni Bala usman salihu Jalingo Nayimafatkin takalma masuyawa
@rabiutijjani8467 Жыл бұрын
Jazakallah
@babayarotv360 Жыл бұрын
Masha Allah 🥰🥰🥰
@jammubilal9554 Жыл бұрын
Dan girman Allah malam atai makamin da fasarar mafarkin tsinkewar takalmi😢
@garbaummuhani-sx3cr Жыл бұрын
Malam ina yawan mafarkin mujina kuma munrabu dashi dan allah malam ayimin bayani
@Mbakari Жыл бұрын
Wllh Mai kyau sosai kuma yamin dadai
@mustaphahamza-ru9fz Жыл бұрын
Dan Allah idan kayyi mafarkin tsinkewar takalmi a cikin kasuwar saida dabbobi, amma kuma sai ga mai kyaran takalma ya gyara maka.
@NaziruAminuabubakar033 Жыл бұрын
Aslm mallam nayi mafarkin na aiki wata mace tasiyo mun takalmi sainace ta mayar tachanza mun wani saitachanja mun takawo mun baki kuma wanda nakeso kuma nagwada yayi daidai amma nafarkon bangwada ba
@hashimaisha291710 ай бұрын
Cere talkal mi fa malam
@abdoulmadjidi2282 Жыл бұрын
Assalm alykm malam muna godiya malam nayi mafarkin n'a sayi takalmi amma ba sâbo bane Irin n'a friperie nan
@SaddiqDahiru-tx2zi Жыл бұрын
Assalamu alaikum Malam don Allah a fassaramin wannan mafarkin nayi mafarkin naje kasuwa wajan sayarda takalma dayawa sai muke magana da Wanda yake siyarda takalman Amma dae ban Siya ba.
@NaziruAminuabubakar033 Жыл бұрын
Allah ya kama mallam ni takalminda naga nasa na wani abokina nane nasaka yayi daidai har ma naje yawo dashi
@Souadatou-h9g6 ай бұрын
Salamou aleykoum malam matar aure fa Idan tasaya takalmi me sawo fa ??
@adanturawa7827 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum Malam Barka da Aiki Ina Yima Fatan Alheri Daga Abdullahi Bello Dan Turawa Rijia Dorowa Sokoto South
@babansaifullahi3029 Жыл бұрын
Allah gafarta malan nayi mafarkin nasanya agogo🕑
@ZainabAbdullahi-co9qd Жыл бұрын
Assalamualaikum malan inkasayi takalmin Kuma ka gwada yayi yawa Dan Allah????
@lauratumargidadawa1067 Жыл бұрын
Assalamualaikum Mal. Kamar wannan fassarar akan Maza kawai akayi?
@محمدموسي-و3ز Жыл бұрын
❤️❤️❤️
@suleimanibrahimharuna6790 Жыл бұрын
Slm mlm nayi mafarkin Naga takalmi Mai kyau Amma anki sayarmin
@abdulrahmanmuazu7805 Жыл бұрын
Aslm malam Ina maka fatan alheri mafarkin hula fah
@abdulrahmanmuazu7805 Жыл бұрын
Aslm malam Wanda yayi mafarkin governor ya bashi kyautar kudi da hula da rigah da wando da takami fah sanan Kuma mun gaisah dashi yabani hanu muyi gaisuwa Kuma muyi hira dashi duk a cikin mafarkin daya
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Samun ɗaukaka ce
@mmn3805 Жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏🙏
@habibamusa2654 Жыл бұрын
Malam Allah ya saka da Alheri ya karama lfy da nisan kwana, mafarkin mijin da yarasu
@abbas_sadauki Жыл бұрын
Ameen ya rabbi 🙏 ♥️ Ya danganta da yanayin da aka ganshi
Malam ina YAWAN mafarki da mahayfa na . Malam mènene fassara
@abubakarhalil7827 Жыл бұрын
Assalam MLM don Allah meye fassara mafarki sayen gasashen nama amma ban ciba na farka,wassalam
@MamanIhasn3 ай бұрын
Nikam bani akai Jan takalmi mekyau sabo
@maimunatmusa5922 Жыл бұрын
Malm nayi mafarki da farran takallama na nasakasu anatacewa sunyi kyau harwata ta ghada ta kalmin bantaba aure ba🙏🙏
@aishasurajo-sk2nm4 ай бұрын
Slm malam anwuni lfy ya Ibada ni budurwace banida aure nayi mafarkin ankawo tallan talkami zansiya nagwada takalmin korene takalmi hade da siket Kore Shima nasa takallamin nayi tafiya dashi metsinine takalmin
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Masha Allah Insha Allah batu ne na aure
@aishasurajo-sk2nm4 ай бұрын
Nagode sosai MLM Allah y temaka
@AlawantaLawali-qi9he Жыл бұрын
Mafarki kasa takalmi nawani baki ne kacire naka karike ahannu koma ruwayachi gogari amma layin mu yabiyo nayi ta gogou nazu wani gida natarda wata mata buhullata dawani Namiji baki itama bakace matar
@aliyuzainab2620 Жыл бұрын
Gatakami kuma bakagadaba
@fatimaabdullahi8771 Жыл бұрын
Salam inayiwa malam fatan alkhairi ni nayi mafarkin naje kasuwa wajan saida takalma gashinan har na gwada kuma yayimin dai dai fari ne mai kyau sosai takalmin. Amma ni matar aure ne
@fatimaabdullahi8771 Жыл бұрын
Malam mafarkin ka siyawa yaron ka tawul din goye mai kyau fari yanada irinsa saika siya fasa sabo irinsa
@abdulrahmanmuazu7805 Жыл бұрын
Aslm malam nayi mafarkin na hau doki Har Sau biyu na farko fari ne nabiyu Mai Kala Jah ne
@انسبشير-س7ف7 ай бұрын
Slm malam inama fatan nasara wlh malam ina yawan mafarki amma innashiga chanal dinku bana samun dede farsarar irin wanda nayi kamar yau nayi mafarkin inasaida takalma fasu rufi kala kala