To Ay Mu Yan Nigeria In Son Samuna Ba Shinkafa Yakkamata Arababa Ko Kudi Aa Tallafin Mam Fetur Da Sau Ransu Shi Yakkamata Adahodashi In Sha Allahu Zaa Samu Sauki
@Abdurrashid1110Ayuba9 сағат бұрын
Gaskiya Tinubu Allah ya'isa kasa mutane cikin yunwa d talauci d matsin rayuwa. Ga arziki a kasarmu amma ku kuke sacewa.abin kunya rayuka sun salwanta a wajan rabon shinkafa. Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin Tinubu.
@Abdurrashid1110Ayuba9 сағат бұрын
😂😂😂😂Yan Nigeria suna Allah wadai d bakar mulkin zalunci d rashin tsaro d kwanciyar hankali na mulkin Tinubu.😂😂😂😂